NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 94 of 146

n poison ne, Wannan lamarin shine ya fara daga hankalin tenya da sakinah harma da sauran imebētis kowa ya shiga mummunan tsoro da firgici, Ayanah bata shiga damuwan komaiba sbd rayuwarta data gama mutuwa ayanzu kwata kwata bata San komaiba Bayan qunci da baqin ciki se kadaici dasuke cin lafiya da hankalinta ahankali ahankali batareda sanin kowa ba, NUAB ne kadai Wanda take Zaunawa ta rungume tana kallansa batareda kyafta wan ido ba tanajin akansa ne kadai take rayuwa yanzu, A duk lokacinda take kafesa da ido tayita kallansa rabin jikinta Abaas ne kadai take ganin fuskarsa Akan tasa yana yawo kewa da tsananin sonsa na tsananta ciwon dayake cin zuciya da ruhinta dan hakanne a yanzu Abaas kadaine zuciya da rayuwarta take nema. Tenya na cikin matsanancin tashin hankali da rashin nutsuwa mai yawan gaske da duk ta firgice itama sosai sbd hankalinta daya rabu biyu Akan kulawa da Zuhrah datai wa Ayanaah alkawarin saita tabbatarda ta miqa rayuwarta inda zata rayu cikin aminci kafin ta huta da kuma hadarin datake ganin yana kusanto Ayanah da ‘danta dan kuwa komai ya rikice ga dukkanin imebētis din dake masarautar sun koma tamkar yan amanar HAILE duk abinda ta sakasu shi sukeyi sun bayyanar da tsanarsu me karfi Akan Ayanah da ‘danta, A bangare daya ma kaf ‘yayan da suke na sultan tsana me karfi sukewa NUAB da Kai tsaye suke ambata da ‘dan mistress kaman yanda HAILE da kanta take kiransa, Duk wannan abin Ayanah batasan anayi ba sbd bata cikin cikakken hankalinta na tinanin kowa Bayan na danta da kwanakin dake qaratowa na rabuwa da yar uwarta da bata saka a ido ba kuma shikenan bazasu saka juna a idonta. Tenya sake dage wa tayi Akan aikinta Wanda a yanzu Zuhrah ta sauya sosai tamkar ba ita ba tayi Wani irin Kyan gani da haske sosai duk da haskenta bai dawoba amma ta ciko tayi kyau sosai sai kalar sabuwar fatar tata mai dan duhu tayi mata kyau ta sake sauya kamanninta daga yan uwanta tinda a yanzu tsawon wata daya harda sati guda kenan, Duk wannan gyara da Jin dadi tareda lafiyayyan Hutu da cima me lafiya da kyau da ake bata itama rayuwarta bata taba cire quncin datake ciki ba koma minti daya itama, Rayuwarta ta jima da mutuwa kaman yanda ta ‘yar uwarta ta mutu kuma bazasu taba samun sauyin hakan ba duk zuriar da zasu tara quncin daya shigesu ya riga ya tafi da ruhinsa zasu rayu a mistresses din jinin BOYEM zasu tsufa a hakan zasu mutu tarihin zuria ahalin GHAZ ya rufe shikenan. Da kewa da tsumayin son samun ganin yar uwarta karon karshe Zuhrah take kwana a kowane sare kuma take tashi, Duk yanda qunci da tarin baqin da damuwa suka fara taba lafiyar Ayanah haka zuhran ma sun dade da fara taba lafiyar kwakwalwanta da ita kuma tafiya inda iyayenta sa Sauran yan uwansu suka tafi take buqata dan gwara Ayanaah a yanzu tanada ‘dan cikinta da shine zaisa ta iya cigaba da rayuwa ko babu dadi ita kuwa batada kowa Bayan Ayanah din kuma a yanzu gashi zasu rabu rabuwan da shikenan. A Daren da zaa gabatar da Zuhrah a matsayin imebētin da akaiwa mai girma YUNAR tukuicinta a wannan Daren itama wishmah zata fara komawa tirakar sultan Wanda tinda akai bikin basu sake haduwa da juna ba NUAB ne kadai Wanda kowace rana se ankai sa tareda bayi masu tsaron lafiyarsa. A tsawon wannan lokacin bata taba tinaninsa ba sbd batada tinanin kanta saina ‘dan dayake gabanta da Zuhrah da Abaas sai Ayau din da aketa shirinta Ana mata gyara na musamman da wasu irin tsare tsaren daya ringa tina mata rayuwarta ta farkon zamowa imebetin. Tenya data har zuciyarta takeson hadasu suyi ganin junan karshe sbd tana iya ganin tsananin halinda kowacensu take ciki hakama matiqar basu ga juna Ayau din ba shikenan dan kuwa Zuhrah daga wayewan garin gobe zata bar qasar zuwa inda ba dawowa dan koda hidima zata kawo YUNAR a boyem to bazai taba zuwa da ita ba matiqar ba matsayin wishmah din itama ta samu ba dan haka zaman daular sa zatai ta ringa hayayyafa har qarshen ranta. Daga Ayanah har Zuhrah yau damuwansu da quncinsu ya ninka na kullum sbd daga yau ne karshen da zasu shaqi iskar gari daya dan haka kowacensu babu inda yakeda dogon amfani a jikinta. Karfe goma sha Dayan dare aka fito da kowacensu dan tafiya tiraka duk Taku daya da Ayanah keyi tamkar Ana zare mata ruhinta daga gangar jikinta take ji idanuwanta sunyi jajir daga ita sai sakinah da bayi kusan shida ne suke tafe tareda da ita sakinah na dauke da NUAB sbd tenya tana tareda Zuhrah da doka itace zata kaita har babban bangaren YUNAR dayake da nisa sbd duniya ce guda me zaman kanta zube a bangaren sa. Tafiya sukeyi Ayanah na sake rasa kanta daidai kusan isarsu tenya ta Ambaci sunanta daga bayanta Wanda ya sakata tsayawa cak batareda ta juyoba kanta na mummunan sarawa. #MAMUH HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali [09/12, 10:47 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_* Mamuhgee 45 Kasa juyowa Ayanah tayi idanuwanta na fara wani radadi sbd ra
🏠