NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 91 of 146

kuka bangaren da suke aka bude Anai masa wani irin gyaran daya saka ko MARAKI da bata damuwa shiga damuwa da fargaban matsayin da wishmah take dashi gurin Masarauta gabaki daya, Duniya guda aka zuba a bangaren da a cikin kwana shida aka gama zuba masa dukkanin wani luxuries Ayanah da babynta suka tare harma da bayinta da tenya wadda aka dawo da bangarenta anan itama bisa ga umarnin sultan daya saka ciwon hawan jinin HAILE yin sama dan babu matarsa da jakadiyarta ta taba zama kusa da ita. Ranar da kwanaki bakwai suka cika a ranar akai gagarumin nadin sunan daya girgiza BOYEM da wajen BOYEM gabaki dayanta dan kuwa duk wani babban mai sarauta da mulki na kasashe daban daban suna qasar BOYEM dan radin sunan magaji da dan uwansa tareda babbar hidimar qaddamar da wishmah ta uku a tarihin BOYEM. #MAMUH HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali [09/12, 10:47 am] Asia ahmd: _*HAYATEEM*_ Mamuhgee 43 Gagarumin radin sunan NUAB ALMAZZ YASAR BOYEM aka fara yi kafin na ASIM YASAR ALMAZZ BOYEM aka ringa barin dukiyar data ringa jijjigar bayin fadar sultan sbd daukan kyaututuka zuwa bangaren iyayensu mata wato bangaren Ayanah dana HAILE dukda yawan kyautikan bangaren uwar magaji ta ringa sauka sbd yanda aka ringa barar masa da dukiya. Da dare ne bikin wishmah dan haka anfi kwana uku Ana shirye shirye da decoration na fadar inda zaa qaddamar mata da matsayinta Wanda kowa saiya sheda kuma ya bata matsayinta datake dashi na macen farko data karbi matsayin Bayan shekaru masu yawa gata kuma uwa ga ‘da na farko daya haske zuciya da idaniyar mahaifinsa da zuwansa duniya. Masu kwalliyar wishmah da kanta kusan su biyar ne sbd ado ke na musamman da Ayau zai nuna Itace mace ta farko da kyanta zai dake na queen HAILE hakama macen data motsa zuciyar mai girma sultan dan haka wasu irin sarkokin zinari masu daukan ido da kyau ne aka fara shigowa dasu a tray Layi Layi kowa da abinda ya dauko a cikin bayin da suka fara shigowa suna jeruwa, Tenya ce ta shiga qarshensu dan itace a tafe dasu, Fara daukan sarkokin akai aka saka mata Akan wata irin lafiyayyar kwalliyan da akai mata ta maroon doguwar rigar datake jikinta data bi jikinta ta lafe daidai shape dinta mai tsari kaman bata haihuba, Wasu irin stones dake daddabe a jikin rigar masu daukan ido suka dan sitirta shape dinta daya fito sosai a jikin rigar suka sake qarawa kyanta da adonta kyau, Gyalan rigar Maron shima akai rolling akanta Ana rufe gashinta mai tsayi daya qarawa kwalliyanta kyau kafin aka saka sarkoki da chains na zinari akaiwa rolling din nasa adon gaske me Kyau kafin aka saka babban transparent mayafin Kayan still mai tsayi sosai haryana ja da qasa aka Dora Akanta aka rufe rabin fuskarta da babu Wanda ya isa ya gani shima akai masa nasa adon da chains na zinari take ta fito tamkar macen da aka saka golden biro aka zana dan kuwa komai nata daukan hankali d jan hankali yakeyi. Tenya Jin tayi duniyarta ta sake haskaka da farin ciki suka fito da ita a daidai lokacinda zaa fara tana dauke da NUAB a hannunta. A bisa dolen al’adah sai matansa sun fito sune zasu tarbesa su rakota a tare har inda yake dan haka koda akai sanarwar isowanta kofar fadar tareda bayinta da securities din dake tsare da NUAB da jakadiyarta take HAILE ta Hadiye wani kakkarfan busashen yawun daya saka hannunta rawa tana yagar fatar Dayan hannun nata da karfi yana yagewa, Cikin sauri da basarwa Aslam dake kusa da ita ta Dora hannunta Akan hannun mahaifiyar tata tareda dan kallanta a natse tana girgiza mata Kai kada kowa ya gani. MARAKI ma dagowa tayi zuciyarta na daukan Wani irin nauyin zazzafan kishi mai tsananin ciwo da dumama jini ta zubawa AYANAH GHAZ idanuwanta tana kallan Wani irin fitinannen sirrin kyau daya saka kusan koina tsit sbd duk da tana rufe amma gyalan yayi shara shara din da babu abinda basa gani na halittar da Allah ya qera a gurin, Akan sultan MARAKI da HAILE suka sauke kallansu a lokaci daya zuciyoyinsu na shiga wani nannauyan kishin da babu wadda batajin kaman ta Hadiye zuciya a lokacin ta mace. Wani irin kallo ya dago fararen idanuwansa masu kyau da girgiza dan Adam ya saukewa AYANAH GHAZ daga lokacinda ta sako kafa a cikin fadar batareda ya kyafta ba dan kuwa duniya biyu ne aka hade masa guri guda a gabansa ita da NUAB datake rungume dashi suna tinkaro sa. Yan jarida da televisionsa da duk wani dan media suna gefe daya da aka ware musu sbd tsari da Kyan fadar daga can suke daukan hotinan da flashers kawai ake gani tana haskowa babu kakkautawa. Haile da maraki ne suka iso gefenta kowacensu da adonta mai kyau da tsari tareda daukan ido itama suka fara tako wa tareda da ita dukansu idanuwansu Akan sultan ta cikin nasu rufar Ayanah kuwa kanta a qasa shi kuwa nasa idanuwan Akan ‘dansa dake hannun Ayanah kawai yake kalla taqaita kallansa daga gareta hana kishinsu Kai illa ga zukatansu. Isowan AYANAH GHAZ gabansa suka za
🏠