haihuwan kuma tana can cikin tsananin kadaici da tsantsan buqatan zuwa gareta kaman yanda a yanzu babu abinda take tsananin so da buqata irin saka Zuhrah a idanunwata su rungume juna tareda rungume abinda ta haifar musu a tare sbd yanda take Jinta Bayan haihuwan kaman bazata Kai labari ba,
Cikin tsananin rashin karfi da mutuwar jiki tareda damuwan datake bayyanar da quncin dayake ranta ta Lumshe idanuwanta tareda bude su Akan sakinah tace
‘Ina tsananin buqatar ganin Zuhrahta kafin rayuwata tabar jikina,
Ina son haduwa da ita koda hakan na nufin rasa rayuwata tinda inada jinin dazan bari a duniya,
Zuhrah na cikin halin da Bansaniba na qunci da azaba Bayan ni ina nan cikin wata rayuwar ta daula daban,
Bazan taba farin ciki ba har qarshen rayuwata matiqar Zuhrah tana cikin wannan ukubar,
Duk tsananin son da zanyi wa abinda na Haifa son danake wa ‘yar uwata uwa daya uba daya bazai taba rayuwar da har zan iya farin ciki dan na haihu na manta da azabar data zaba dan bani rayuwa me…..
Tenya data kusan kifewa qasa sbd rawar da kafafunta suka dauka da abinda kunnuwanta suka jiyo mata cewan Zuhrah da Ayanah uwa daya uba daya saurin riqe babyn hannunta tayi tana tsatsafo zufa a rikice tana kasa yadda da abinda taji ya saka sakinah ma Miqewa a rikice jikinta na daukan wata irin rawa cikin mummunan tashin hankali tana kallan tenya dataji abinda suke boyo tin shekaran da suka sako kafa a BOYEM dan tsiratar da rayukansu daga zazzafan hukuncin BOYEM da baa taba dagawa ko takewa.
#MAMUH
HAYATEEM
by
Mamuhgee
700
0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi
09033181070
Yan Nijar kuma
89825722
Depot my nita
Nissaiba laouali
[09/12, 10:47 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_*
Mamuhgee
41
*_MAMAN YUSUF LIKITAR MATA_*
07069711327
GYARA SHINE MACE
*_'Yar uwa shin ko kin San lokacin sanyi lokaci ne da yake dask'arar da ni'imar mace , yake yawan bushe gaban mace , sannan lokacin ne maza sukafi bukatar matansu , lokaci ne da kowane lafiyayyen namiji yakeson ya jishi ajikin matarshi a kowane lokaci , to ya kike gani idan har mijinki Yana son kasancewa Dake Haka kekuma ga ni'ima a bushe , 'yar uwa mace fa Saida gyara , ko kinada kyau to ki k'ara da wanka don ci gaba da kankanrowa kanki daraja da k'ima a idon Mai gida ,. Ki tuna duk son da namiji ke maki in har kinada matsala a wannan wajan to wlh akwai matsala don son da yake maki bazai Hana kurinka samun matsala dashi ba ,idan kuwa har Yana samun yadda yakeso wlh ko baya sonki to Ina tabbatar maki da a hankali wata Rana sai ya soki Kuma zakiga kowane lokaci Yana tattalinki da gudun abunda zai 'bata maki Rai , Mata a kula*_ maman yusuf likitar Mata 07069711327
*Wannan dalilin ne yasa nazo maku da Kaya masu zafi kamar Haka*👇🏻
-Akwai ingantaccen maganin sanyi Mai fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci na maza Dana Mata
-Akwai ingantaccen maganin nono hadin gargajiya na Sha Dana shafawa Mai taso da nono ya Kuma gyarashi Hadi da tsayuwarshi,
-Sai maganin hips Wanda zaisa hips dinki ya ciko kema ki shiga jerin Mata masu aji,
-Akwai maganin k'iba Wanda zai ciko da jikinki kiyi kiba Yar daidai Mai kyau wadda zata dace da yanayin jikin ki,
-Ina bada Hadi na mussaman ga yarinyar da ta rasa budurcinta sanadiyar fyade ko yaudarar d'a namiji Wanda insha Allah akayi amfani dasu to yarinya zata koma normal Wanda duk zata aura Ba zai iya Gane komai ba,
-Akwai hadin amarya Wanda zaisa ki ciko ki hade gam sannan su Baki ni'ima irin wadda akeso ingantaccen sirrin da zaisa ki Kara samun soyayyar mijinki cikin sauki,
-Akwai hadin sabon budurci da mukeyi ga wadda ta kasance bazawara hadine da ko haihuwarki nawa akayi maki shi Zaki koma tamkar budurwa Wanda ko Wanda Kika aura zaisha mamakinki Wanda hakan Kuma wata hanya ce ta kankanrowa kanki daraja da k'ima ne zawarawa ku matso,
KADAN DAGA CIKI WASU KALOLIN👇🏻
Kalolin gumba
Kalolin matsi
Kalolin gari
Kalolin tsumi
Zumar dabino
Zuma Mai rubutu
Zumar goron Tula
Zumar ridi
Dahuwar kaza
Dahuwar zabo
Dahuwar zuciya
Dahuwar ciccibi
Dahuwar tsoka Tara
Dahuwar Yan shila
Dahuwar kwai Mai rubutu
Turaren mallaka
Turaren Mara
Turaren tsugunno
Turaren k'irji
Shuumar humra
HATSABIBI turare
Hatsabibiyar humra
Matan gaske
Maltinat Mata
Shayin Mata
Tsumin kankana
Sirrin tafin k'afa
Akwai sirrika na mallaka da hadin farinjini
Akwai sirrin samun farinjini ga wadda ta rasa mijin aure ko wadda takeson samun farinjinin sana'a
Akwai hadin farinjini na matar aure
Akwai kwallin mallaka
Zoben mallaka
Set na Jigidar mallaka
*Yar uwa abubuwan fa da yawa sosai , Wanda in nace Zan tsaya bayyanasu anan wannan page din bazai Isa ba , Ina sokoto Ina aikawa kowane gari dake cikin Nigeria da Niger ,kwatano da Ghana , karku manta adade anayi sai gaskiya , ga Mai sayen d'ai d'ai ko masu siyan sari , ku tuntubeni ta wadan nan numbers
07069711327
Masu buk'atar ganin kalolin kayana to kuyi sarving wannan number 07069711327 sannan kuyi min magana Nima nayi sarving number ku ta haka