NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 84 of 146

Bayi da fadanni kuwa qasa suka zube a lokaci guda gabaki dayansu suna qasa da kansu. Aslam da Meryam ne ‘yayanta biyu suke tareda ita a gefe da gefenta tana tsakiyar su Akan kujera me kyau dr na turota. Aslam da meryam sanye suke cikin shigar sarautarsu dogayen riguna masu tsananin kyau da suka dan Kama daga sama suka baje sosai daga qasan har suna dan ja da qasa koina na jikin Kayan qyallin stones da bead harma crystal sukeyi, Aslam dark purple ce a jikinta sai meryam kuma black kowacensu da qaramar rufa a kanta zuwa saman idanuwansu dan basa bude fuskokinsu sosai a bainar mutane dan ba kowane yakeda iko ko damar ganin fuskokinsu masu daraja ba kasancewan su jinin sarautar boyem. Zuba musu manyan fararen idanuwansa sultan yayi da mamakin zuwansu fada a wannan lokacin batareda ya buqaci hakan ba ya aika musu gayyata dan kuwa kowa yasan iyalan sarautar a killace ganinsu tamkar wata qaramar haramun ne, amma ganin halinda HAILE take ciki da kuma abinda yake gabansu na waye magajinsa ya sakasa kallansu a natse cikeda iko dayake yawo a jininsa ya tsayar da kallansa kan Haile da tana farfadowa kasa nutsuwa tayi Jin takeyi kaman zata rasa ranta sbd tafarfasa da qunar dayake komai baya iya gani daidai sbd asalin baqin cikin daya gauraye kowane jini dake zagayawa cikin jijiyoyin jikinta da zuciyarta dan haka idan bata iso ba bazata ita ji tana gani ba a bawa ‘dan imebeti sunan magajin qasar boyem ba dan kuwa sunansa matacce har shi har uwar tasa dan kuwa bazata taba sauke Numfashi da shaqar iska me albarka ba matiqar ba ganin sun bar duniya tayi ba dan kuwa karshen tozarci ne a gareta macen da ake ganin yafi kowace mace daraja a qasar ace rana tsaka sultan yayi wishmah wadda hakan na nuna alamar SO ne kuma duniya zata sani gabaki daya hakama shikenan matsayinsu daya cif da ita. #MAMUH HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali [09/12, 10:47 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_* Mamuhgee 40 *_ZUZEAM VENTURES_* 08144015291 Bononza bononza Assalamu alaikum yan uwa mata masu albarka Zuzeam ventures zatayi promo karshen wannan watan har zuwa cikin watan nan me kamawa insha allah -Da 5k kachal zaa baki kaza da ciccibi da gari da tsumi da gumba masu kyau da ingancin dazai sakaki dawowa ki qara harma ki kawo wani, -Da 10k zaa baki kaza full da ciccibi da gari da tsumi da gumba, wannan promo ne akan murnar cika shekara 10 cif da fara sanaa a online Dan haka duk wadda take bukatar shiga cikin wannan promo Dan samun wannan garabasa to tayi sauri kafin ta kare Kuma ku sani tsakani da Allah zaayi wannan promo komi me inganci ne Kyau sosai zaa baku tsakani da Allah Idan kinada 3k ma zaa baki ciccibi kawai sai gari da tsumi masu kyau da ingancin suma, Dan haka duk wadda take da bukata kofa a bude take Idan kinada Yan uwa da abokan arziki zaki iya tallata masu idan kin kawo mutun goma suka shiga na 10k kinada package din 5k Idan kin kawo mutun goma suka shiga na 5k kinada package din 3k. Zuzeam ventures 08144015291 ******* Duk yanda yayanta da dr suka nuna kulawa da kaunarsu sosai akanta ta hanyar hanata zuwan hakan Sam bai samu ba dan kuwa ta gwammaci ta mutu a hanyar zuwa tasan tayi kokarin isa ranta ya bar jikinta Akan tana kwance a bawa ‘dan mistress matsayin ‘danta da babu kalar shirkar da bataiba akansa da kisa, Itama doguwar riga me adon gaske ce a jikinta da kawai aka goge jikinta ya sanyo sai mayafi mai adon sarka data Zaune a fuskarta ta rufe rabin fuskarta, Cikin nutsuwa da kamewa tareda iko mai tsanani daya sirka da kulawa ya kalleta ya bude baki da zallan mulki yace ‘Ina taya queen HAILE murnar haifowa boyem sanyin idaniya jarumin boyem kuma jinin me boyem ina miki fatan samun lafiya da wadattacen farin ciki me dorewa, Wane irin tukuici kike buqata daya kawo ki da kansa?. Ajiyan zuciya me zafi mara sauti dake sake yunquro da mummunan baqin cikin datake ciki ta sauke a cikin mayafinta kafin ta bude Baki a hankali tana Hana tsananin weak din datai sbd azabar data sha kuma take ciki bayyana cikin sautin dazai isa kunnuwan manyan fadar dake fadar suma suna cikin tsimayi da mamaki tareda jiran menene yake shirin faruwa dan kuwa tabbas fetto ta fada magana. ‘Allah ya qarawa sultan me boyem tsawon rai da tsarki tareda karfin iko uban LEUL ASIM ALMAZZ magajin boyem, A tarihi da dokar Masarauta me girman daraja da iko ta boyem ‘dan imebeti bai taba zama magajin LEUL BOYEM ba matiqar a kawai ‘dan da Matar sunnah ta Haifa, Ayau ni HAILE YASAR BOYEM na haifo jinin sultan YASAR Wanda Koda imebetin sultan ta riga haihuwa to babu ikon danta ya zama LEUL sbd ni Matar sultan na Haihu a qarqashin igiyoyin aure dan haka sultan da manyan masarautar BOYEM duka gakunan a Zaune nake Neman Adalcin bin doka da kaidar BOYEM tin asalin tarihinta a bawa ASIM matsayinsa.’ Tana gama fadar hakan Aslam da meryam suka zube qasa cikeda girmamawa kansu a qasa da sauti me ba
🏠