NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 82 of 146

SAR a hankali ta zube Akan gwowowinta tareda daga masa magajin BOYEM tana miqa masa kanta a qasa tana zuba masa Wani irin Kirarin daya saka fadar dama masarautar yin tsit sautin muryanta me karfi ce kawai taje tashi tana amsa Amon kirarin datake wa sultan YASAR da magajinsa. Wasu manyan sarkokin zinari ne aka fito dasu Ana tsayawa gefenta dasu Sultan da hannuwansa ke rawa miqawa yayi ya dauki babyn dake kan hannunta yana ambatar sunan Allah da sautin daya saka kowa maimaita sunan Allah din, Ita kuwa tenya sultan na dauke babyn daga hannunta aka fara dora mata sarkokin zinarin tukuicinta tayi qasa da Kai tana zubda hawayen farin cikin samun cikar Buri. Addua da huduba sultan ya daga babyn yayi masa tareda rungumesa jikinsa tsawon mintina uku kafin ya dago idanuwansa da kwarjinsu ya sake cike niimar gurin ya bude Baki da sautin daya saka tsigar jikin duk Wanda yake gurin tashi ya ambacesa da sunan daya saka masa Wanda duniya zata kirasa dashi, ‘LEUL NU’AB ALMAZZ YASAR BOYEM’ #MAMUH HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali [09/12, 10:47 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_* Mamuhgee 39 *_ZUZEAM VENTURES_* 08144015291 Bononza bononza Assalamu alaikum yan uwa mata masu albarka Zuzeam ventures zatayi promo karshen wannan watan har zuwa cikin watan nan me kamawa insha allah -Da 5k kachal zaa baki kaza da ciccibi da gari da tsumi da gumba masu kyau da ingancin dazai sakaki dawowa ki qara harma ki kawo wani, -Da 10k zaa baki kaza full da ciccibi da gari da tsumi da gumba, wannan promo ne akan murnar cika shekara 10 cif da fara sanaa a online Dan haka duk wadda take bukatar shiga cikin wannan promo Dan samun wannan garabasa to tayi sauri kafin ta kare Kuma ku sani tsakani da Allah zaayi wannan promo komi me inganci ne Kyau sosai zaa baku tsakani da Allah Idan kinada 3k ma zaa baki ciccibi kawai sai gari da tsumi masu kyau da ingancin suma, Dan haka duk wadda take da bukata kofa a bude take Idan kinada Yan uwa da abokan arziki zaki iya tallata masu idan kin kawo mutun goma suka shiga na 10k kinada package din 5k Idan kin kawo mutun goma suka shiga na 5k kinada package din 3k. Zuzeam ventures 08144015291 ******* A take gabaki daya fadar kowa ya miqe tsaye suna sakawa LEUL NUAB albarka cikeda wata irin girmamawa da shauqi Su kuwa bayi gabaki daya cikin fadar dana kofa da waje zubewa sukai qasa kawunansu a qasa suna masa adduar securities ma qame wa sukai suna sare maza da addua. Tenya da gashin jikinta ke tashi yana qarawa bude Baki tayi ta ringa jero sabbin kirari da addua kafin sultan ya maida mata Almazz din hannunta ta amsa Bayan ta miqa tukuicinta ga bayinta kafin ta miqe tsaye A lokacin ne aka fara fitowa da wasu sabbi trays masu dauke da sarkokin da suka sakata rungume LEUL da kyau sbd rawan da hannunta yakeyi, Tukuicine ga Wishmah AYANAH GHAZ na hasken idanuwan da ruhin data basa Wanda zuciyarsa bazata taba mantawaba da wannan feeling din da itace tafara basa shi dan kuwa koda zai samu wani haihuwan namijin a gaba to tabbas wannan feeling din na farko na daban ne daya bude zuciyarsa ga abubuwa da dama ya kuma kulle wasu kofofin dake zuciyar tasa da dama. Bayin tenya dana wishmah dinne suka fara shigowa a hankali suna jeruwa suna daukan tukuicin Ayanah Wanda ya ringa fitowa daya bayan daya daga masu boyem dake cike a fadar harma da wainda ke isowa a lokacin da securities dinsu dan samun raya farin cikin lamarin batareda bata lokaci ba, Tukuicin MARAKI ne itama ya iso a lafiyayyan tray din silver mai kyau an rufesa da wani golden kyalle mai kyau da daukan ido itama set din sarkar kafa ce data Kai sai sarkar hannuwa biyu duk na gwal masu kyau marasa nauyi, Karba akai Bayan ansanar daga inda kyautar ta fito take bayi suka zube suna miqa godia ga jakadiyarta data kawo sakon tareda bayi biyu. Tarin kyautar isowan LEUL duniya harya fi na mahaifiyarsa da aka bata tukuicin haihuwar sa dan kuwa shi haka ake zuba silallan zinari a cikin kyautar da ake masa kaman baa san zafi da ciwon su ba tamkar abin banza, Shiru babu dan sakon Haile na miqa taya Murnarta ga sultan bisa ga wannan gagarumin cikar burin da babu kamarsa da Allah ya cika masa, Tenya data matsu a koma da LEUL gurin mahaifiyarsa ta sakasa a jikinta itama taji duminsa zuciya da ruhinta su samu sassauci shima ya samu shiga jikin mahaifiyar data haifesa duminta ya ratsashi Miqewa tayi tana sake godia suka juya zasu fice tareda tarin kyautitikan da zasu sauya rayuwarsu da duk ahalin da zaa haifo a zuriar su, Taku biyu tayi aka qwalla sanarwar shigowan me isar da sako daga bangaren Haile dan haka take tenya ta daya cak sbd dole ne tsayawan kowa idan zaa isar da sakon masu boyem, Fetto ce ta sako Kai a cikin fadar kafarta ta dama itama ta fara sako wa a cikin fadar koina nata rawa yakeyi amma ta kanne zuciyarta babu abinda take tsananin marari Bayan isa gaban sultan ta isar da labarin
🏠