NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 71 of 146

un Hutu da nutsuwar data riga ta kauracewa rayuwart kafin aka sake shirin kaita, A watan nan guda datai babu ranar da tenya bata tsimata da gyarata gashi zamanta cikakkiyar mace ya sauya abubuwa da dama a jikinta dan hakanne ta koma tamkar wata fitila sbd hasken Hutu da gyara dan kuwa tsawon watan bata taba fitowa ba ko kofar fita GHAZ chambers. Ayau da aka kaita kaman ita din yake jira sosai ya huta da ita har kusan saida akai kiran asuba tukuna ta fito daga bangaren, Washe gari ma haka ya samu nutsuwa fiyeda yanda yake tsammani, Sati guda ta sake sharewa Wanda yasa ya ankare da ita fes tin daga kamanninta da sunanta da matsayin datake dashi na basa cikakkiyar nutsuwa da gamsuwa dan haka Kai tsaye aka rage ranakun hutunta zuwa sati uku. Watanta uku cif da zama imebēti yanayinta ya fara sauyawa Wanda ya saka tenya Kai tsaye aika sakon kiran masu duba lafiyar imebētis dan tabbatarda abinda yake damunta. #MAMUH HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali [09/12, 10:47 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_* Mamuhgee 34 *_ZUZEAM VENTURES_* 08144015291 Bononza bononza Assalamu alaikum yan uwa mata masu albarka Zuzeam ventures zatayi promo karshen wannan watan har zuwa cikin watan nan me kamawa insha allah -Da 5k kachal zaa baki kaza da ciccibi da gari da tsumi da gumba masu kyau da ingancin dazai sakaki dawowa ki qara harma ki kawo wani, -Da 10k zaa baki kaza full da ciccibi da gari da tsumi da gumba, wannan promo ne akan murnar cika shekara 10 cif da fara sanaa a online Dan haka duk wadda take bukatar shiga cikin wannan promo Dan samun wannan garabasa to tayi sauri kafin ta kare Kuma ku sani tsakani da Allah zaayi wannan promo komi me inganci ne Kyau sosai zaa baku tsakani da Allah Idan kinada 3k ma zaa baki ciccibi kawai sai gari da tsumi masu kyau da ingancin suma, Dan haka duk wadda take da bukata kofa a bude take Idan kinada Yan uwa da abokan arziki zaki iya tallata masu idan kin kawo mutun goma suka shiga na 10k kinada package din 5k Idan kin kawo mutun goma suka shiga na 5k kinada package din 3k. Zuzeam ventures 08144015291 ******* Wani irin Kyalli da daukan ido fatar Ayanah din ta qara Wanda ya saka kwata kwata ko bayin ba kowa ne tenya take Bari yana ganinta sbd bata kariya daga ido da Baki tareda mugun nufi dan haka hutun datake samu da zuwanta shimfidar namiji ya budeta harda bulbul tayi ta ciko sosai duk da batai Qiba ba Amma ta sauya, Babu abinda y rage daga kuncin dayake zuciya da rayuwarta dan kuwa har lokacin bata doguwar magana bare son hayaniya, Daga tenya sai sakinah ne kawai suke samun maganarta sai kuwa shi kansa me gayyar idan ta bude Baki ta gaidasa Wanda shima nutsuwa da kamun kanta ko a magana daban yake duk da babu macen da bata biyayya me girman gaske a gabansa amma a cikin tata girmamawa nutsuwa da sanyinta a bayyane yake, A ranar da masu dubata a daren gurinsa ta kwana inda shine da kansa ya fara tabbatarda sauyin datai dan kuwa komai nata cika da taushi fatarta ya qara sosai, Baisan yaya ake gane mace mai ciki ba dan haka Kai tsaye baisan menene sauyin daya samu daga gareta ba amma yaji yanason sauyin, Da daren ranar tenya ce da bayinta su sakinah suka kaita a mutumce da kulawa da bata kariya ta shige a sanyaye sbd haryanzu ta kasa sabawa da komai Dan bata Dena zubda hawayenta ba a duk lokacin da zai kusanceta, Yauma tana shiga da sanyinta yana fitowa wanke daga shi sai towel din daya sakata yin qasa da Kai tana kasa kallansa shi kuwa tako wa yayi ya zauna gaban mirror dinsa tareda miqa mata qaramin towels guda biyu daya sakata dole tako wa cikin sanyi ta miqa hannunta zata karba ya lallai zara Zaran yatsun hannunta farare tas da suka dauki hankalinsa daya sakasa dagowa a natse ya kalli fuskart. Itama a Karan farko ta dago idanuwanta masu Wani irin haske da nutsuwa ta kallesa take ta maida kanta qasa sbd bata dauka ita yake kalla ba da bazata taba dagowa ba dan tinda ta zama imebētinsa bata taba dagowa ta kallesa ba dan hakanne batasan cikakkun kamanninsaba sai Ayau din da kwarjinsa ya sakata kasa sake dagowa yanayin fuskanta bai sauyaba, Tafin hannunta ta Dora a natse kan fatar bayansa wadda ta sakasa Lumshe idanuwansa ahankali sbd a Karan farko data fara Dora hannunta a jikinsa da kanta, Ita kanta saida hakan ya sakata rintse ido ahankali tukuna ta bude ta motsa ahankali tafara goge masa ruwan wankan jikinsa cikin sanyinta dayake saka yanda take goge masa ruwan basa wani yanayi me kashe jiki da dumi, Cigaba takeyi da goge masa jikin a tsananin sanyin jiki yana Jin dumin numfashinta na sauka a kan fatarsa Kai tsaye yana shiga jikinsa dan haka tana zuwa wuyansa hannunsa daya ya daga ya Dora Akan nata yana tsayar da ita batareda yace komai sukai shiru a hakan, Janyo hannunta yayi ta fado masa ahankali kafin ya zagayo da ita gabansa kan kafafunsa yana kallan fuskar dake qasa batareda tsammanin duka su biyun ba b
🏠