NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 70 of 146

awanta aka cike wardrobe dasu tareda duka wani abin buqatarta masu yawa da tsada. Breakfast aka kawo mata tana gamawa kyautikan matan sultan suka iso gareta sbd cika al’adar zamowanta imebetin da zata cigaba da zuwa tiraka, Kyautar MARAKI ce ta fara isowa na wata doguwar sarkar zinari mai hade da yan kunne suma dogaye da sarkar kafa, Godia tayi cikin sanyi kafin kyautar haile ta iso daga baya ita kuma sarkar Kai ce ta zinari da awarwaro masu kowane hannu babbiyu, Itama godia tayi kafin su sakinah suka karba sukai ciki dasu tukuna daga nan tenya ta zaunar da ita t fara jero ma tsauraran sharuddan suka biyo matsayin datake dashi yanzu, Duk abinda ake fada mata baya iya ko motsawa ba idanuwanta da sukai ja ne har lokacin take zubawa komai kawai idan ta gaji kuma ta Lumshe idanuwanta da sauke Numfashi ahankali, A hakan ta wuni babu kowane irin kyakkyawan kuzari ko magana sedai ido kawai daga qarshe ma daki ta qarasa wuni ita kadai komai na rayuwarta na dawo mata farko da karshe, Yammar fari nayi masu gyaranta suka iso da tenya haka aka kuma gasata a wasu ruwan magani masu zafi da ratsa jiki har magrib tukuna aka gama suka fice, Tinda aka gama jikinta ke Wani irin tashin tsikar jiki haka har Bayan ishai tenya tazo aka sake shirinta a karo na biyu tareda sauya mata kaya zuwa wasu fitinannun kayan baccin data kasa kallan kanta ta rintse ido tana Jin kaman zuciyarta zata fashe Amman batada zabi sai wannan a yanzu, Karfe goma sha daya na Daren kaman jiyan haka aka kaita har kofar palon karshe tenya ta juya ta barta tsaye tana sauke Numfashi me sanyi ahankali. Ta share mintina tsaye a gurin batareda ta dago kanta ba kafin tashin dago kan a sanyaye tareda bude idanunwata masu kyau ta kalli kofar shiga master bedroom dinsa tana Jin dukkanin wani abinda yayi mata jiyan yana dawowa fatarta tamkar lokacin abin ke faruwa. A hankali ta miqa hannunta cikin nutsuwa tai knocking dakin Wanda sai datai mintina a tsaye kafin kaman baa duniyar ba taji muryansa da taushi da ikonta ta bada umarnin shigowa, Sai data sake sauke Numfashi me zafi da mutuwan jiki kafin ta bude ta sako kafarta ta dama a natse kanta a sunkuye sedai ba sosaiba kuma Ayau din babu rufa a fuskarta, Zaune yake Akan lafiyayyan couch din dake bedroom dinsa mai Laushin gaske daga shi sai dogon wandon kayan bacci masu kauri fari qal sanyin ac na ratsa lafiyayyar fatar sa dake daukan ido, Taku hudu tayi ta tsaya tsakiyar dakin batareda tasan inda zata ba sbd idanuwanta ma da basa gani sosai sbd quncin dayake cikinsu, Qamshinta ne da har yanzu bai sake dakinba tin jiyan yake sake gauraye dakin yana shiga hancinsa, Yanayin daya samu kansa a jiyan ne yafara dawo masa cikin Kai sbd qamshin da direct yake shigar masa hanci dan haka a cikin iko da nutsuwa da kamewa ya dago manyan idonsa ya sauke mata a karo na biyu jiya da yau, Daga inda take tsayen taji idanuwansa akanta suna sakar mata jiri a hankali ta dago kanta batareda ta iya kallansa ba sbd bazata iyaba, Rigarta ta saman ta sake a hankali ta fadi qasa fitinanniyar shigar da akayo mata t bayyana Akan idanuwansa da suka qurawa kirjinta dake cikin transparent curve na kayan baccin jikinta komai na jikint yana gani fes, Sautin sarkar hannunta data motsa ya shiga kunnensa shima take y sakasa Lumshe ido yana kunnuwa gabaki dayansa take ya ajiye wayar dake hannunsa gefe tareda daga hannu daya yayi mata Wani kira da yatsa biyu yana mata Wani mayen kallo. Duk sautin takunta daya sake kunnasa yakeyi dan haka koda ta iso garesa ya gama tsimuwa Akan kafafunsa ya dorata tareda kama kanta da hannunsa ‘daya ya hade da fuskarsa take bakinta ya fara yiwa wata tsotsan data sakata rufe idanuwanta hawayenta na gangarowa jikinta na mutuwa, Batareda rigar jikinta ba yayi sama da ita a jikinsa zuwa shimfidarsa inda ya ringa bata wata irin rayuwar da batama San da itaba a duniya kwata kwata dan kuwa ko Ayau din ba qaramar gamsuwa ya samu da ita ba dan haka yau dinma da wani tarin danyen zinari ta fito Wanda ya saka tenya samun tabbacin burinta zai cika a Sannu a Sannu insha Allah, Haka aka koma da ita aka sake bata kulawa kaman jiyan sai datai sallah ta kwanta bacci, A hakan sati daya tayi cif tana gamsar da sultan YASAR, Tin jikinta bai saba da azabar ba har yafara sabawa ta rage shiga mummunan Hali sosai kuma a hakan tenya bata taba wasa ko sanya gurin gyara da shirinta ba, A wannan satin daya babu ranar da bata fitowa da tukuicin dayake sake nisantata da rayuwarta hakama a wannan satin dukiya ce ta fara taruwar mata wadda batasan abinda zatai da itaba sbd batada kowa bare rayuwar da zata kashewa kudin dan haka anan dakinta sakinah take mata ajiyar su batareda itama tasan me zasuyi da dukiyar ba, Tana cika sati matansa suka karbesa inda kowacensu zatai sati tana zuwa itama dan haka tsarin yake sai sunyi kaman satika suna juyin kwana a tsakaninsu kafin imebētinsa ta sake Kai masa ziyara, Wata daya da sati daya Ayanah tayi batareda an sake kaita ba tana sam
🏠