NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 67 of 146

ni da Allah Idan kinada 3k ma zaa baki ciccibi kawai sai gari da tsumi masu kyau da ingancin suma, Dan haka duk wadda take da bukata kofa a bude take Idan kinada Yan uwa da abokan arziki zaki iya tallata masu idan kin kawo mutun goma suka shiga na 10k kinada package din 5k Idan kin kawo mutun goma suka shiga na 5k kinada package din 3k. Zuzeam ventures 08144015291 ******* Cak Ayanah ta tsaya tareda dawo da kafarta baya datai Taku daya anan ma kusan sake bada sauti sarkar qafarta tayi Wanda ya sakasa gangaro da idanuwansa kafafunta ya zubawa fatar kafarta qal datake daukan ido, Ajiyan zuciya ya sauke tareda Miqewa Kai tsaye daga shi sai shigar baccin da iya dogon wandon bacci ne se Rigar da gabaki daya gabanta yake a bude fadadden kakkarfan kirjinsa dayake bayyanarda karfinsa a bayyane shima tasa fatar na daukan idanuwa, Duk qamshin data shigo dashi sai da nasa ya shiga hancinta Wanda ya saka gabanta mummunan faduwa a Karan farko sbd qamshin ke sake tabbatar mata da Ayau namiji zai kusanceta ya rabata da martaba da sunanta da iyayenta suka haifeta suka sanya mata cikeda alfahari Ayau zata rasashi ta ringa karba sunan imebēti har karshen rayuwarta, Qasa ta sake yi da kanta sosai idanuwanta cikowa da wasu irin hawaye masu dumi da tsananin qunci, Qamshinta dayake cika hancinsa batareda ta iso garesa ba ya sa saka sa sake dagowa idanuwanta a Karan farko daya kalli asalin fuskanta yana zuba mata idonsa daya saka gashin jikinta Miqewa gabaki daya ahankali ahankali duk da bata dago kanta ba amma jikinta gabaki daya yaji kallan. Sanin abinda ya kawota da bazata taba gujewa ba har abada ya sakata rintse ido da dan karfi hawaye masu dumi suka gangaro mata ta daga kafarta cikin tsananin mutuwan jiki tafara tako wa a sanyaye zuwa garesa yana tsaye kwarjinsa ya cika naimar dakin gabaki daya amma har lokacin kanta na qasa Sam ta kasa dagowa. Duk Takunta daya motsa buqata da karfin sha’awarsa yakeyi idanuwansa na sake Binta takunta da kallan nutsuwa sbd baa taba tsayawa bata masa time a lokacin dayake cikin buqatuwa sai Ayau din dan haka Kai tsaye bakin makeken lafiyayyan gadonsa ya isa miskilance ya zauna jikinsa na sake daukan dumi me nutsuwa na buqatar mace dan kuwa har wani ja idanuwansa suka fara ga qamshin daya gama dauke niimar dakin na mace me daukan hankali da motsa tsananin shaawa da sanyi, Daqyar kafafunta suka kawota har bakin gadon inda yake ta silale jikinta na sake macewa da quncin da babu mafita ta durqusa gabansa a bisa umarni da koyarwar da duk imebēti ke masa, Hannuwanta biyu na wata irin rawa da kakkarwa me bayyanarda sanyin jiki ta Dora Akan mayafin dake rufe da kanta zuwa fuskarta dake dan rufe kadan da transparent black mayafi me kyau da shine yake saka hasken fuskarta da kyanta na sake fitowa sosai, Ahankali ta fara janye mayafin daga fuskarta zuwa kanta harta saukar dashi daga kafarta zuwa qasa dogon gashinta dayake a sake bayanta yana fidda sirrin kamshi ya bayyana, Kanta dayake qasa ta fara dagowa shima ahankali tana kasa dago idanuwanta da sukai dan ja ta Hadiye wani mummunan baqin ciki da qunci daya wuce maqoshinta ta kasa bude baki tayi gaisuwar daya kamata tayi sbd tana bude baki zata iya hadiyar zuciya ta mutu dan haka hannunta biyu dake rawa ta sake kaiwa gaban rigar datake jikinta me fadi sosai datake da wani kyakkyawan zip a gabanta daga sama zuwa qasa ta fara bude zip din tana Jin zuciyarta na yanka ta budesa har qasa take maroon din qaramar rigar dake jikinta mai masifaffen daukan hankalinta bayyana ko hannu batada shi hakama wasu irin crystal stones ne a jikinta masu shegen kyau da suka saka rigar kyau sosai a farar fatarta da babu tabon komai a jikinta taji kyaran daya sakasa zubawa fatar ido yana miqa hannu ahankali ya shafi fatar tareda fizgota jikinsa ya Kai fuskarsa cikin gashinta ta wuyanta ta baya ya shaqi wani fitinannen kamshin daya sakasa mannota da jikinsa sosai yana zura hannuwansa duka biyu wuyanta kaman zai shaqota ya birkitota suka fuskanci juna ya sake cusa kansa wuyanta ta gaban ya Lumshe ido duka shaawarsa gabaki daya tana qarasa tasowa, Fatar hancinsa ce ta gogi fatar wuyanta ta rufe ido ahankali tsikar jikinta na tashi sbd jikinta da bai taba haduwa dana namiji ba ta wannan sigar, Tashin tsigar jikinta ya saka tasa tsigar jikin tashi yana bude bakinsa ahankali cikeda wata kakkarfar shaawa ya dora lips dinsa a fatar wuyanta ya sauke wani gigitacen Kiss din daya saka hawayen idonta gangarowa suka sauka Akan fatar gefen fuskarsa ya kuma Ji saukansu amma bai dagoba sbd wata zazzafar wutar data kuma kunnuwa a jikinsa sbd babu macen daya taba kwanciya da ita kaf rayuwarsa data kuka ciki kuwa hadda matansa, Kowace mace a duniya da zata kwanta dashi a gurinta ba abin kuka bane abin farin ciki ne dan haka komai azabar da suke sha na kwanciya dashi din basa tana nunawa bare zubda hawaye Wanda Ayau ya fara ganin hakan Wanda haka kawai hawayen Raunin datai ya sake hura wutar shaawarsa dan kuwa ayau ya samu daman sanin Rauni
🏠