eda fesa turare da man gashi mai qamshi Ana fesawa Ana drying gashin dan haka koda ya bushe tareda qamshin da mai ya bude yafara daukan ido yana fidda sirrin qamshi me sanyi,
Man da aka shafe jikinta dashi shi kansa me samu da qamshine har aka gama aka gyara gashin aka kawo mata Kayan sakawa tenya ce da kanta ta kawo mata har dakin ta Dora mata tray din a hannu kowa ya fice Banda sakinah da tenya tace ta tsaya ta tayata shiryawa sbd ganin kusanci da shaquwansu.
Bayan ficewan kowa dagowa ahankali Ayanah tayi ta zubawa kanta ido ta madubin dayake gabanta batareda cewa komaiba ko motsawa wasu hawaye masu dumi da sanyi suka gangaro mata ahakali ta Lumshe ido tareda Miqewa ahankali Sakinah ta tayata saka komai batareda kowannesu yayi magana ba har saida ta gama shiryata tsaf tukuna ta tsira mata ido gashin jikinta take suka miqe ta bude baki cikin tsananin faduwar gaba da rawar murya tace
‘MashaAllah Ka quwwata illa billah’
Bayan hakan bata iya cewa komaiba sbd tsoron Kyan Ayanah ma taji tanaji a Karan farko sbd wata irin kwalliyace akai mata wadda ta saka gashin jikinta Miqewa sbd kyau da Allah ya halitta a gurin,
Motsawa ahankali Ayanaah tayi tana Lumshe idanuwanta daga kallan sakinah sarkar hannunta tayi wani sirrintaccen kukan adon mata Wanda ya saka sakinah Jin jikinta na mutuwa kuka na son zuwar mata amma ta danne sbd kada ta qara karya zuciyar Ayanah.
Rungumeta take son yi amma shikenan ta Riga ta rasa wannan damar dan haka ta sunkuyar da kanta hawayenta datake riqewa suna sauka ahankali,
Hannu Ayanah ta daga a hankali takai zata dago fuskan sakinar amma sakinan taja baya a natse tana girgiza Kai sbd daga yanzu babu Wanda yakeda iko kona dogon kallan Ayanah bare taba jikinta sai kuma tabaro tirakar sultan.
Bude kofar akai tenya ce tareda bayi sama da goma wainda suka sauyo uniforms dinsu sunyi fes dan haka babu bata lokaci tenya ta kalli Agogo karfe goma sha daya da rabi na dare dan haka a natse aka buda mata hanyar data sakata sauke ajiyar zuciya mara sauti babu Sauran abinda ya rage a yanzu kam sai fuskantar sabuwar kaddararta da batasan me ta kunsa.
Takawa tafara yi ahankali babu Sauran kuzari a jikinta ko kadan kanta a qasa.
Kai tsaye duk Wani bawa dayake a masarautar a yau ya shige sbd baa buqatan ganin kowa lokacin Kai imebēti dan haka koina tsit sai sautin kukan sarkar zinarin datake kafar Ayanah dake fidda sauti me dadi da nutsuwa har zuwa kofar isa tirakarsa inda take securities sukai qasa da kansu suna bude mata kofar da sauri cikin nutsuwa,
Daga ita sai tenya ne suka shiga Sauran bayin anan suka tsaya gefe kansu a qasa,
Duk Taku daya da Ayanah ke tsananta qunci da nauyi kafafunta keyi tana sake macewa ciki da wajenta har suka isa palon karshe Wanda anan tenya ta tsaya koina yayi dum babu haske an rage sosai dan haka daga nan Tenya ta tsaya ta miqawa MARAKI Ayanah GHAZ wadda itace zata kaita har kofar master bedroom dinsa ta sakata ta juyo.
Tinda MARAKI ta kama hannun Ayanah taji tamkar duniyarta ta tsaya cak sbd abinda idanuwanta suka gane mata da kamshin da hancinta ya shaqar mata Wanda ya saka zuciyarta bugawa dan Kuwa Kyan data gani kusan tsoro itama ya bata Ayau din.
Rawa kafafunta sukeyi harta isa babbar kofar dakin kaman yanda duk takun Ayanaah daya itama yake jijjiga zuciya da ruhinta harta isa ta bude kofar Kai tsaye ta sakata a natse ta juyo ta fice tareda rufe kofar sai kuma da asuba zaa taho a Jere zafaffuyar madara da inibi tareda dabino me kyau da zuma.
Tana fitowa tareda tenya suka fito har waje ita da bayinta dake jiran fitowarta suke wuce ita kuwa tenya da nata bayin gadin kofar zasuyi a tsaye zasu kwana har asuba su koma da Ayanah dan haka rufe kofar karshen securities sukai tareda kashe wutar koina ta ciki daga wajen.
Acan ciki kuwa tsayuwar minti daya Ayanah tayi batareda ta iya Jan Numfashi me kyau ba sbd zuciyarta dake Neman tsayawa cak,
Ahankali ta motsa tareda Taku daya cikin tsananin nutsuwar data saka sarkar kafarta fidda sautin daya saka sultan dayake Zaune dagowa ahankali cikin qasaita da kamewa ya sauke fararen idanuwansa tas a kanta.
#MAMUH
HAYATEEM
by
Mamuhgee
700
0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi
09033181070
Yan Nijar kuma
89825722
Depot my nita
Nissaiba laouali
[09/12, 10:47 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_*
Mamuhgee
32
*_ZUZEAM VENTURES_*
08144015291
Bononza bononza
Assalamu alaikum yan uwa mata masu albarka
Zuzeam ventures zatayi promo karshen wannan watan har zuwa cikin watan nan me kamawa insha allah
-Da 5k kachal zaa baki kaza da ciccibi da gari da tsumi da gumba masu kyau da ingancin dazai sakaki dawowa ki qara harma ki kawo wani,
-Da 10k zaa baki kaza full da ciccibi da gari da tsumi da gumba,
wannan promo ne akan murnar cika shekara 10 cif da fara sanaa a online
Dan haka duk wadda take bukatar shiga cikin wannan promo Dan samun wannan garabasa to tayi sauri kafin ta kare
Kuma ku sani tsakani da Allah zaayi wannan promo komi me inganci ne Kyau sosai zaa baku tsaka