NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 64 of 146

yana ratsa hancinka zuwa qwaqwalwarka haka zaka jisa yana shigarka cikin nutsuwa tamkar umarni ake basa sbd nutsuwar kamshin datai yawa, Komai dayake hanyar fari da golden ne dayake daukan ido yana sakaka sanin Kai ba kowa bane a qasar BOYEM ma gabaki dayanta bare masarautar ita kanta, Tsit gurin yake ba motsi ba hayaniya securities ne tin a karfon kofar da wata security camera datake bin motsi duk inda yayi amma iya kofar shigowa ne kadai securities din suke kana shigo doguwar hanyar tsit kawai sai mutuwan jiki, Idan Ka wuce doguwar hanyar palon farko zaka iso wanda kana shigar sa Ajiyan zuciya ce zata kufce maka me sanyi itama da nutsuwa sbd komai na palon ladabtarwa kawai yakeyi dan asalin dukiyar duniya ce a cikinsa, Komai na palon brown and golden ne Wanda idan Ka jima a ciki Kai tsaye zaka iya yadda da labarin da ake bawa duniya n cewan komai dayake cikin masarautar BOYEM indai Golden ne zinariya ce kawai sbd kusan akwai guraren da adon nasu da gaske akwai zinari a cikinsu. Wasu luxury leather Turkish royal sofas ne brown da suke daukan ido sun dauki sanyin ac da wani sanyayyan qamshi har sun gaji, Premium luxury winter velvet curtains ne a palon da suka sake maidasa tamkar ba a duniyar mutane ba sai Sauran abubuwan dake palon masu tabbatar da duniyar masu arziki daban take ko a ina ne, Kana wucesa yar qaramar tafiya ce da bata wuce Taku hudu zuwa hudu Ka isa palon dake gabansa Wanda shima tsaruwarsa ta wuce na farkon sedai shi komai na cikinsa milk da golden ne Wanda shi nasa tsarin English settin ne ba kamar na farkon dayake komai na royalty ne, Kana wucesa qaramin palo ne a karshen Wanda komai nasa yafi zama mai sanyin tsari da nutsuwan kala dan kuwa milk sky blue ne da golden mara Kala sosai hakama baida kaya sosai sai burgewa da zallan class,anan asalin lafiyayyan bedroom din sultan YASAR me BOYEM yake Wanda fadar tsaruwarsa bata lokaci dan kuwa gadonsa kadai dayake tsakar tsakiyar dakin ya isa ya sakaka tsayawa kallansa dan kuwa komai na dakin coffee brown da golden ne dayake nuna asali da ainihin tsarin royalty dan hatta wani tsadadden smart automatic curtains dake zagaye da gadonsa da baa ganin Wanda yake ciki sedai Inuwansa abin kallo da daukan hankali ne harma da tsoron dukiyar datai yawa a masarautar. Qamshi da sanyin dayake fara sauka a Fuskanka zuwa hancinka na daban ne idan Ka sako Kai dakin Wanda duk duniya babu me shigarsa idan ba matansa ba suma sai kuma macen da zai kwanta da ita Wanda yake tamkar saar duniya garesu. #MAMUH HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali [09/12, 10:47 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_* Mamuhgee 31 *_ZUZEAM VENTURES_* 08144015291 Bononza bononza Assalamu alaikum yan uwa mata masu albarka Zuzeam ventures zatayi promo karshen wannan watan har zuwa cikin watan nan me kamawa insha allah -Da 5k kachal zaa baki kaza da ciccibi da gari da tsumi da gumba masu kyau da ingancin dazai sakaki dawowa ki qara harma ki kawo wani, -Da 10k zaa baki kaza full da ciccibi da gari da tsumi da gumba, wannan promo ne akan murnar cika shekara 10 cif da fara sanaa a online Dan haka duk wadda take bukatar shiga cikin wannan promo Dan samun wannan garabasa to tayi sauri kafin ta kare Kuma ku sani tsakani da Allah zaayi wannan promo komi me inganci ne Kyau sosai zaa baku tsakani da Allah Idan kinada 3k ma zaa baki ciccibi kawai sai gari da tsumi masu kyau da ingancin suma, Dan haka duk wadda take da bukata kofa a bude take Idan kinada Yan uwa da abokan arziki zaki iya tallata masu idan kin kawo mutun goma suka shiga na 10k kinada package din 5k Idan kin kawo mutun goma suka shiga na 5k kinada package din 3k. Zuzeam ventures 08144015291 ******* Masu aikin bangaren Sultan daban suke gurinsu daban yake Sam baa hadasu da kowa hakama koyaushe cikin kiyaye lafiyar su ake akai akai sbd tsaro da bawa komai daya gangancesa tsaro da kariya daga koman qanqantar cuta. Ayau din daya dawo daga doguwar tafiyar kwanaki da satika harm da wata gabaki daya matansa harma da wasu daga cikin imebētinsa sun shirya sosai sunci burin samun gayyata zuwa shimfidarsa sbd dole bazaa rasa tarin buqatar mace daya dawo da ita ba tinda tsawon lokaci baya tareda mace, Matansa su biyu sunsan dole ne zuwa turakarsa yi masa Barka da dawowa harma da kwana acan amma ba lallai su samu yaji buqatan kwanciya dasu ba dan saukewa Kai buqata haka dan hakanne kusan kowacensu tayi shiri tana fatar ta kasance itace wadda Ayau zai saukewa buqatarsa. Daga matansa harma da imebētis dinsa gabaki dayansu sun san an shirya masa wasu sabbin imebētin wainda zai samu nutsuwa dasu sosai amma duk da hakan basu cire ran samun gayyatarsa dan haka a ranar babu macen data fito sbd tsima kansu da sukai da Qamshi da abubuwa daban daban. Wanka yayi a cikin ruwan da aka hada masa masu zafi da qamshin itatuwa masu sanya nutsuwa tsawon lokaci a cikin ruwan saida yar gajiyansa ta sake
🏠