NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 58 of 146

Zaune tareda zare Kayan jikinta ahankali tareda daurewa zata rataye kanta dan kuwa bata fatar ganin washe garin gobe da zaa fara musu shirin matakin karshe na isa tirakar sultan YASAR BOYEM. #MAMUH HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali [09/12, 10:47 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_* Mamuhgee 28 *_UMMU ASLAM COLLECTION_* 08035014107 -Ina mata yan kwalisa masu son burgewa? -Shin Kayan kitchen na zamani masu sauki da rahusa na kitchen din yan gayu dama na gargajiya kike so? -shin abayas na yayi da daukan ido da burgewa kike nema? -kokuwa original misk dahara kuke buqata dan asali? -kokuwa Kayan GHT na Neman lafiya da gyara kike so? -ke harma laces da atampopi na alfarma masu sauki kikeso? To duka kinzo gidansu indai sune abinda kike buqata ba bata lokaci kinzo kin gama samu kawai tintibi UMMU ASLAM COLLECTION 08035014107 duk inda kike zata aika miki batareda bata lokaci ba. ******* Shigowan sakinah yayi daidai da ture stool din da Ayanah ke Kai da qafa datai idanuwanta a rufe ta fara Wani irin shura qafa da fizge fizge jikinta na rawa sosai sbd mutuwar da gaske ta taho gadan gadan, Sakin Kayan hannunta sakinah tayi cikin mummunan tashin hankali da tsananin tsoro da firgici ta isa gurinta da gudu har tana kifewa ta tashi da rawar jiki tsoronta tsananta ta isa gareta ta riqe kafafunta da sauri koina na jikinta na rawa, Da hannu daya ta dauki stool din duk nauyinsa ta Dora a setin kafafunta ta tsayar da ita kafin a rikice ta taka gadon dake dakin ta taka wardrobe ta zare daurin suka fado qasa tareda Ayanah din tana rungumeta da tsananin karfi tareda fasa kuka Mara sauti sbd tashin hankalin tinanin rasa ayanar da zatayi da bata shigoba a lokacin, Ayanah da gabaki daya jikinta ya sake idanuwanta a rufe suna gangaro da hawaye masu dumi bata iya motsawa ba sedai kukan sakina kawai dake Ratsa kunnuwanta yana sake kashe zuciyarta da batada Sauran tinanin komai sbd ta yanke rai da rayuwa. Kuka sosai sakinah takeyi sbd batasan yaya zatai qarashen rayuwarta babu Ayanah ko daya daga cikin jinin GHAZ ba sbd sune rayuwarta itama sune tamkar nata jinin da batada kowa duniya Bayan su hakama har abada matiqar tana tareda Ayanah ita baiwar tace sbd haryanzu bawai ta yanta bane suna tare ne kawai harma suka manta matsayin junansu sbd sun samu kansu a wata ukubar rayuwar data mantar dasu cewan su din baiwa da uwar daki ne amma har abada koda BOYEM ta yantata matiqar Ayanah bata yantata ba ita din baiwarta ce har qarshen rayuwanta Wanda ita kanta indai tana tareda Ayanaah zata rayu da ita har qarshen rayuwanta to batama buqatar yancin zatai mata bauta ta bita har abada. Kuka sosai sakinah tayi na tsoron halinda Ayanah din ta shiga kafin ta iya sake Ayanah wadda har lokacin yake kaman batada lakar komai a jiki sai idanuwanta dake bude jajir suna fidda hawaye masu dumi dake gangara a hankali. Gadon sakinah ta gyara har lokacin itama idanuwanta hawayen sukeyi ahankali tana gamawa ta kamata ta kwantar kafin ta maida komai inda yake ta gyara dakin kaman babu abinda ya faru sbd duk motsinta ma bata Bari anji komaiba sbd kada asan abinda Ayanah din tayi kokarin yi hukuncin dazai hau kanta bazai taba zamowa me sauki ba, Tana gana gyara dakin ta juyo da idanuwanta da suka sauya sosai ta kalli Ayanaah zatai magana aka taba kofar dakin Wanda ya sakata saurin daidaita kanta tana goge fuskanta ta dauki towels din data shigo dasu dan kaiwa inda zata jere su. Ayanaah ma idanuwanta ta rufe a hankali sbd bata kaunar ganin komai da kowa idan ba yar uwarta jininta ba Zuhrah. Tenya ce aka budewa dakin ta shigo wainda ke biye da ita suna dauke da wasu magungunan gargaji masu tsafta da kyau aka shigo dasu Ana jerewa a table, Idanuwa tenya ta zubawa Ayanaah tana kallanta haka kawai taji bata iya Kyale Ayanah akan zamowanta imebēti wadda koda zata sauya kowa bazata taba sauya Ayanah GHAZ ba komai wuya tanason ganinta a imebēti sbd itace kyanta yakeda tsananin nutsuwan da zai iya girgiza Kyan HAILE da qasar take taqama dashi ita kuwa a nata bangaren batada burin daya wuce takai HAILE qasa ta hanyar samun macen da zata kere ta a gurin sultan musamman idan Allah yasa aka samo LEUL ba a gurin HAILE ba sbd Qin HAILE a jikinta yake tin daga lokacinda ta dauke ran qanwarta uwa daya uba daya da ita kadai gareta sbd kawai ta samu cikin sultan a matsayin imebēti a lokacin da tana yayin dauke rayukan duk macen daya kwanta da ita, Wannan ne dalilin daya saka tenya batada burin daya wuce samar da macen da zata fi HAILE komai da samun gurbi a zuciya da ahalin sultan, A tarihi da doka tareda qaida mai girma a Masarautar BOYEM baa taba auren wadda ba jinin BOYEM ba, Babu macen data taba Matar Sarkin Boyem matiqar ba jinin sarautar BOYEM bace, Duk yanda mace ta shiga ta mamaye zuciyar Sarkin Boyem komai tsananin so da kaunar dayake mata fiye da matansa matsayinta yana tsayawa ne a iya WISHMAH wato l
🏠