an juyin mulkin daya haddasa fitina mai tsananin gaske a masarautar boyem wadda baa taba maimaita irinta ba dan haka tin kakannin kamanninsu aka tsauranta dokar tareda kafata mai karfin gaske kai tsaye duk bawan daya kasance yanada ahali to kai tsaye hukuncin Kisa ne ga ahalin gabaki dayansu sbd kawar da kowace irin barna,
Bayi da yawa tin shekarun da suka gabata sun rasa ahalinsu akan hakan,
Duk bawan dayake boyem Sai an tabbatarda baida kowa a duniya Bayan Kansa sbd Kaucewa fitar sirrin masarautar Shiyasa ko Ka samu yancin Ka baka taba barin qasar boyem sbd bakada kowa a duniyar sedai Ka Gina sabuwar rayuwa.
Dan hakanne yasa duk wainda suke kawo bayi qasar sai sun tabbatarda bayinsu basuda kowa a duniya ko sunada Sai a tabbatarda basa duniya an kawar dasu sbd Ka zama na masarautar ita daya,
Kusrawa tin a farkon shigowa qasar sun tabbatarda bayinsu basuda kowa a duniya dan hakanne kai tsaye a yanzu duk Wanda aka samu yana tareda wani nasa zaa kawar da daya a bar daya.
Doka ce da tsananin karfinta babu Wanda zai taba wucewa kai tsaye ba tsayawa tinanin komai ake kawai da daya dan haka yanzu dinma hakanne zai faru akan wainnan sabbin bayin.
Cikin masifaffiyar azaba suna tsananin fita hayyaci suke kasa rabuwa da juna inda daga karshe suka zabi a dauki ransu su duka ukun wainda suke Bayan na farkon dan hakan babu bata lokaci take aka jasu su ukun kai tsaye akai baya dasu sedai kawai yaji qarar bindigar cika musu burin abinda suka zaba amma babu Wanda yaga inda aka fito ko yi da gawarsu.
Zuhrah da Ayanah dake kusan qarshe dagowa sukai a Wani irin slow suka kalli juna dukkaninsu jikinsu na qarasa sakewa gabaki daya da sabuwar mummunan kaddarar dake gabansu wadda basuda ma tinanin yi akanta.
Jajir idanuwan Ayanah sukai Zuhrah kuwa gangarowa nata hawayen suka fara da idanuwanta da suka kasa daukewa daga kan Ayanah tanajin tin yanzu tamkar ruhinta na barin jikinta sbd rabuwa da Ayanah na nufin mutuwarta,
Ita zata zabi a kasheta abar Ayanah sedai kuma basuda masaniyar waye zaa Bari a cikinsu kuma waye zaa bari,
Ita tanason Ayanah ta rayu sbd tanada dauriya da tawakkali hakama zata rayu a cikin aminci anan din amma kuma tasan Ayanaah zata zabi a kashesu gabaki dayansu kaman yanda na gabansu suka zaba sbd bazata iya barin a rabasu ba.
Wasu hawayen ne masu zafi suka gangaro mata tana sake kallan Ayanah tanason rungumarta taji dumin jikinta na bankwana amma daman hakan ta gama qare musu har abada dan haka zata zabi su rayu sbd Ayanaah kawai koda hakan na nufin raba jininsu har abada indai tana ganinta hakan ma ya isheta.
Sakinah dake gabansu dan juyowa tayi ahankali ta shiga tsakiyar su itama idanuwanta na cikowa da hawayen tsananin tausayinsu musamman Ayanah dake girgiza kai ahankali idanuwanta na tsananta ja hannuwanta na fara rawa ahankali ta bude baki tana kallan Zuhrah dake kallanta tana hawaye masu tsananin rauni da ciwo tace
‘Zuhrah bazan iya rayuwa babu ke ba,
Zuhrah na zabi barin duniya tareda dake mu tafi mu huta…..
Girgiza kai Zuhrah tayi hawayenta na tsananta jikinta a sanyaye tace
‘Abaas fa?’
‘Allah zai zama gatansa amma a yanzu da kike tare dani bazan iya rayuwar da babu ke ba Zuhrah’
Kuka Mara sauti Zuhrah ta sake tana kokarin zare hannunta daga na Ayanaah din tace
‘Sbd ki rayu tare dani din zan zabi hakan,
Inason ki rayu Ayanah ki samu rayuwan da zai baki nutsuwa dan hakanne dole zamu zabi raba jini,
Kina raye Ina raye muna Masarauta daya muna shakar Numfashi guri daya insha Allah zamu samu yancinmu wata rana mu tafi tare’
Girgiza kai Ayanah tayi da karfi tana sake riqe hannun Zuhrah tace
‘Zuhrah idan muka zabi hakan mun rabu kenan har abada,muna guri daya amma bazamu taba nuna mun san juna ba bare Hadin jini,
Bazamu taba sake jin dumin juna ba,
Bazamu taba kallan juna ba,
Bazamu taba dawowa Ayanah da Zuhrah GHAZ ba shikenan mun rabu har abada sai kuma ranar da Allah ya bamu yanci Kinsan da hakan?
Wannan shine doka da qaidar kuma taka hakan a bakin rayuwarka kenan,bazan iyaba Zuhrah.’
#MAMUH
HAYATEEM
by
Mamuhgee
700
0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi
09033181070
Yan Nijar kuma
89825722
Depot my nita
Nissaiba laouali
[09/12, 10:47 am] Asia ahmd: _*HAYATEEM*_
Mamuhgee
23
FREE CLASS ALERT
07068433198
Kinason business dinki ya zama tamkar kamfani me zaman kansa,
Kina da kaya ko sabis Amman tallanki baya Jan hankali?
Mutane suna ganin tallanki Amman basa saye?
Lokaci yayi da Zaki koyi yadda ake vedio advert mai daukar hankali da kawo kwastomomi🥳🎉
Shiga wannan FREE CLASS ki koyi yadda ake hada vedio da zai juya masu kallo zuwa kwastomomi🎉
**********
Sakinah data yadda da indai zasu rayu gwara su hakura din matiqar sunsan suna guri daya yafi a san sunada alaqa tin anan gurin a kashesu a banza kokuma a rabasu duniya daban daban gwara su tsaya guri daya koda babu abinda zai sake hadasu har abada dan haka hannuwansu ta Kama da hannuwanta biyu ta rabasu da karfi Zuhrah na Wani i