NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 43 of 146

imakawa Zuhrah itama taci kafin ita taci daga baya. Basu iya Shan maganin da aka basu ba sbd basusan tayaya zasu iya shansa ba, Shiru sukai a daki babu Wanda yake iya ko tashi zaune a cikinsu sbd itama sakinar daga baya zazzabin bugar da ita yayi. Sai dare kusan karfe daya tukuna suka Ji shigowan Sauran Mutum uku din dake dakin. Babu wadda ta iya tashi a cikinsu suna dunqule guri daya sunyi Laushi sosai, Dayar cikin wainda suka shigo dakin ce ta iya isowa inda suke taga yanda suke jijjiga sbd zazzabin dan haka tayi saurin daukan maganin da aka basu ta jiqasa da ruwa ta fara kamo kan Zuhrah ta bata a baki Tasha sosai sbd kishirwa take ji. Sakinta tayi ta Kama Ayanah itama ta bata tareda ruwa sosai kafin sakin daga qarshe. Amai sosai zuhrah tayi sosai Wanda ya saka Ayanah tattara karfin Hali ta miqe sbd kulawa da ita cikin wahalar nata ciwon. Sakina ma karfin halin miqewa daga ciwon tayi itama suka taru dan kulawa da Zuhrah wadda take jin jiki sosai harma hankalin Ayanah yayi mugun tashi tsoro me karfin gaske ya kamata. Daqyar suka samu gari ya waye jikin Zuhrah din ya dan samu sauki sosai tayi bacci wadda bata taba samuba a watannin. Itama Ayanah baccin ne ya dauketa na wahala har tsawon lokaci Wanda shine ya taimaka musu suka samu Wani irin sassauci me girma da qwari sosai. Guraren 10 na safe aka buga kararrawar kira wadda ta fiddo kowa suka bi Layi aka raba musu abinci suka dawo daki suka zauna suka Turawa cikinsu sbd basajin dadin rayuwar bare abinci #MAMUH #BEST LOVE STORY #BEST ROYALTY STORY #BOYEMS #GHAZ #NUAB BOYEM #LOVE #ROMANCE HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali [09/12, 10:47 am] Asia ahmd: _*HAYATEEM*_ Mamuhgee 21 *JEWELRY JUNCTION* 08039440312 Ina macen datasan Yar kwalisa ce ko kuma wadda ke son zama cikakkiyar Yar kwalisa da zata kece Reni a cikin yan uwanta mata harma da maza ma, Ina macen dakeson ta shiga mutane a kalli wuyanta da hannuwanta a sake kalla batareda an tantance asalin gwal da diamond ne a jikinta ba ko kuwa me Kama dashi ne?? To tazo ga inda dukkanin wani burinta zai cika gameda son hakan, Mata Da Ado da Kwalliya Akasanku JEWELRY JUNCTION shago ne Na kayan Kawa Na Mata Manya DA Qanana, ✅duk wani nau'in design Na Sarka, 'Yankunne, Awarwaro, Zobe, Agoggo DA sauransu akwai su kala daban, daban. Sayen daya Ko sari👌 ✅Munda ready to wear Na Adire dana materials daga kan boubou gowns zuwa palazzo DA tops dinki Na zamani👌 ✅Idan ke ma'abociya son Kamshi ce munada turaruka kala daban daban masu Kamshi da rike jiki👌 ✅Gefen inner wears din Yara ma ba'a barmu a bayaba, bra tops, half vest,vest, boxers DA pants Duk akwai masu kyau da inganci😍 🛒Shagonmu na nan a kan tanki road, guiwa low-cost a cikin garin Sokoto. Muna tura kaya ko wace jiha cikin Aminci DA Amana In Sha Allah. WhatsApp 08039440312 Tiktok :@sokoto jewelry seller Instagram: jewelryjunction23 ************ Wuni sukai a daki ba komai ba wani hayaniya ko doguwar motsi koina tsit sbd kowa ya fice sai su sabbin zuwa, Sai yamma aka sake kiransu wanka haka aka kuma wankesu tas suka dawo daki yau kusan kowa da Kansa yasha maganinsa sbd abinda ya hanasu Shan na farko rashin sanin yanda zasu sha amma ganin ya taimaka musu jiyan sai kowa yasha. Da dare ma haka aka kuma kiransu aka raba abinci sukaci suka kwanta Wanda take baccin wuya ya dauke dukansu kamar bugaggu Wanda basu saniba harda maganin bacci ake basu sbd anason su samu ishashen baccin da zai warware qwaqwalwarsu ta sake sbd gudanar da rayuwarsu a natse dan komai a BOYEM nutsuwa ce tsagwaranta yake buqata. Washe gari ma haka aka kuma basu ci da wanka tareda magani suka wuni suna bacci da hutawa, Duk yanda zuciya da kwakwalwan su Ayanah yake cikin wani irin qunci da damuwa me nauyi maganin da aka Dora su akai fin karfinsu yayi bacci suke yi sosai batareda sunsan ma tayaya kansu ya fara sakewa ba yana dan dawowa da tinaninsu Akan hanya daga fatan mutuwar da sukewa kansu kullum. *****kaman yanda doka da kaidar Masarautar BOYEM take sai anyi sati biyu cif Ana basu abinci fa Hutu sosai kafin Ayi wata daya Ana horar dasu komai na masarautar Bayan an gama tababbatarda sun yadda ce tarihinta da sanin kowane irin bayani Akan bautar da zasuyi dakyau Wanda idan Baka da qwaqwalwar haddace komai da riqe komai kan hidimar dake gabanka shine ake Tura Mutum bangaren wahala da azaba inda zaka gwammace rayuwa a wata qaramar masarautar daji da babu gabas bare yamma. Haka su Ayanah suka share sati biyu Ana basu Hutu duk da babu Wanda yake cikin dadin zuciya ko kadan a cikinsu amma jikinsu da fatar su ya samu lafiya sosai dan kuwa ko gurin Kwanciyansu a tsare yake da tsafta da dokoki, Sun sauya sosai gangar jikinsu ta samu nutsuwa dan haka aka fara koyar dasu mataki ma biyu Wanda kullum ne ake koyar dasu yanda ake aiki da komai a masarautar irin su wanke toilet da gyara tare
🏠