fara bude kasuwar da siyan bayin masarautar qasar kafin kowa ya fara siya daga baya.
Wannan Karan ma al’adu kala Kala aka ringa gabatarwa Ana siye da siyarwan Sauran abubuwan Banda bayi tareda dabbobin ruwa da tsiron ruwa daban daban duka gasunan anata siyarwa da siya.
Isowan wakilin Sarkin bayi na BOYEM ne ya saka kasuwar ta fara kokarin yin tsit duk girmanta sbd askarawan da suka shigo kasuwar tareda wasu irin manyan motocin Masarauta masu kyau budaddi dake Kwasar bayi zuwa Masarauta hakama masu tsayu kusan guda biyar.
Take dukkanin masu kasuwancin bayi suke mimmiqe daga Zaune dan nuna girmamawansu ga wakilin Sarkin bayi na Masarauta me alfarma.
Babu bata lokaci kuwa ya fito tareda wasu daga cikin manyan askarawansu kafin mutane suka ringa gaidasa manyan yan kasuwa kuwa duk sun qaraso dan tarbansa dan haka a tareda Jamaa sosai manyan kasuwar ya kutso kasuwar yana amsa gaisuwar da tarin mutane da dama suke aiko masa.
Rumfar farko ta bayi ya fara tsayawa ya karbi Shedan kasuwansu da lasisin su ya duba tukuna ya kalli bayin wainda ke a daddaure da sarka suma hadda hannuwansu duka a daure suke da sarka.
A take ya diba guda dari ya siye aka zube musu danyar zinariya da azurfa sbd inda zasu koma basa buqatan kudin takarda sedai zinariya da azurfa,
Tattara lasisin bayin akai Bayan an saka basu damar saka hannu daya bayan Dayan Ana wucewa dasu Ana zare sarkar su ana sakawa mota,
Rumfa ta biyu turawan Rome ne dan haka bayinsu da tarin dalolin takarda aka siyesu Wanda suma take kowa ya sake saka hannu aka wuce dasu sbd saka hannun shine abinda yafi komai mahimmanci a zamowa bawan Masarautar BOYEM mai cikeda kaidoji daban daban.
Rumfa ta hudu ce tasu kusrawa dan haka koda aka iso gurinsu suna a tsaye cikeda Wani irin farin cikin khams daya kasa boyuwa ya miqe tareda tsananin fatar yau burinsa ya cika sbd matiqar baa siye bayinsu duka ba to sun tabka babbar Asarar da kafin su farfado sai sun dauki shekaru dan kuwa duk abinda suke dashi da fiyeda rabin bayinsu sun siyar dan ciyar da kansu hanyar zuwa nan da kuma lasisin shigowa qasar dana kowane bawa da sukai ya cinye gabaki daya tattalin arzikinsu,
Idan an siye bayinsu duka hakan ne zai basu cikakkiyar lasisin ringa kawo bayinsu BOYEM Wanda hakan ne burinsa daman Wanda arzikine zai bude musu kofa dan haka gabaki dayansu fatan sukeyi duka bayin a siyesu su samu wannan abinda suka jima suna buri.
Tsayawa wakilin yayi daqyau Akan rumfar Bayan ya gama amsawa da gaisa wa dasu khams din wainda suka gabatar masa da wani lafiyayyan koshashen bawan dayake tamkar basa mude Akan koshi a matsayin kyauta ta musamman Wanda tinda suka dauko sa suka Kebe sa suna ciyar dashi da kyau da basa kulawa sbd hakan.
Cikin Jinjinawa ya amsa da godia sedai ba shine abinda yake sakasa siyan bayin da matakan dasuke buqata basu kaiba.
Matan dake cikin tarin bayinsu ya zubawa ido yana tantancewa daya bayan tsawon lokaci kafin ya juya gurin mazan suma ya fara tantance su yana duba abubuwan da sune ke saka su siya bawa.
Tsananin yanda duka bayin suke nuna biyayya da tsoro ne matakin farko dayake saka Ka siya bawa,
Sai jarumta da karfin Hali tareda jajircewa da bushewan zuciya da itace zata saka bawa yin bautarsa sai kuma Sauran abubuwan da sirrin masarautarsu ne da suke siyan bayi Akai.
Hannu ya miqa a gefensa kan akwatin da ake biye dashi a bude ya saka hannu zai dauko lambar adadin bayin da zasu siya a rumfar taje kowa yayi tsit suna jiran ganin adadin,
Kusrawa ma gabaki dayansu harbawa zuciyarsu keyi da tsallen fargaban adadin da wakilin zai dago Wanda basa tafar komawa da bawa ko daya dan haka idanuwansu kaman zasu feso waje haka suka zubawa hannunsa dazai fidda idanuwansu.
#MAMUH
#ROYALTY
#BOYEM
HAYATEEM
by
Mamuhgee
700
0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi
09033181070
Yan Nijar kuma
89825722
Depot my nita
Nissaiba laouali
[09/12, 10:46 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_*
Mamuhgee
19
*JEWELRY JUNCTION*
08039440312
Ina macen datasan Yar kwalisa ce ko kuma wadda ke son zama cikakkiyar Yar kwalisa da zata kece Reni a cikin yan uwanta mata harma da maza ma,
Ina macen dakeson ta shiga mutane a kalli wuyanta da hannuwanta a sake kalla batareda an tantance asalin gwal da diamond ne a jikinta ba ko kuwa me Kama dashi ne??
To tazo ga inda dukkanin wani burinta zai cika gameda son hakan,
Mata Da Ado da Kwalliya Akasanku JEWELRY JUNCTION shago ne Na kayan Kawa Na Mata Manya DA Qanana,
✅duk wani nau'in design Na Sarka, 'Yankunne, Awarwaro, Zobe, Agoggo DA sauransu akwai su kala daban, daban. Sayen daya Ko sari👌
✅Munda ready to wear Na Adire dana materials daga kan boubou gowns zuwa palazzo DA tops dinki Na zamani👌
✅Idan ke ma'abociya son Kamshi ce munada turaruka kala daban daban masu Kamshi da rike jiki👌
✅Gefen inner wears din Yara ma ba'a barmu a bayaba, bra tops, half vest,vest, boxers DA pants Duk akwai masu kyau da inganci😍
🛒Shagonmu na nan a kan tanki road, guiwa low-cost a cikin garin Sok