NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 28 of 146

, daban. Sayen daya Ko sari👌 ✅Munda ready to wear Na Adire dana materials daga kan boubou gowns zuwa palazzo DA tops dinki Na zamani👌 ✅Idan ke ma'abociya son Kamshi ce munada turaruka kala daban daban masu Kamshi da rike jiki👌 ✅Gefen inner wears din Yara ma ba'a barmu a bayaba, bra tops, half vest,vest, boxers DA pants Duk akwai masu kyau da inganci😍 🛒Shagonmu na nan a kan tanki road, guiwa low-cost a cikin garin Sokoto. Muna tura kaya ko wace jiha cikin Aminci DA Amana In Sha Allah. WhatsApp 08039440312 Tiktok :@sokoto jewelry seller Instagram: jewelryjunction23 *************** Tafiyar sati shida ta kawo su qasar baskar inda suka share sati guda a garin suna cin kasuwa kafin suka tattara suka bar qasar suka sake Kama hanya Bayan nanma an siyar da wasu bayin, Tafiyar sati biyu sukai suka tsaya wani garin daya raba tsakanin wasu qasashe guda biyu suka sake tarwatsa wani garin suka kwashe mutanen ciki gabaki daya masu tsananin yawa suka bar qasar. Qaruwar yawansu ya saka tsoro da fargaban su Ayanah raguwa kadan sbd warin yawansu zai saka su samu tsira daga mummunan rayuwar da suke tsoro hakama wainda aka kamo din yanzu sunfi su Kyan gani sbd basa tareda wahala fes suke dan haka sune masu daukan hankali. Su kuma wainda aka kamo din tsoron su Ayanah sukeyi da sauran bayin sbd babu me Kyan gani a cikinsu sun koma baqi qirin kamar gumakan bautar qabilu hakama wani wari da tsami me tsanani sukeyi. Ranar farko da aka fara raba abinci ta hanyar jefowa a ranar sabbin bayin suka fara gane rayuwar inda ta dosa amma duk da hakan basu Saba ba a tsorace suke, Kwana biyu da kawo sabbin bayi komai ya lafa an gama rabe matansu da mazansu ankai maza inda maza suke ankawo matan inda matan suke Angama musu tambarin shedar kusrah da numbar kowa a hannunsu dan haka komai ya lafa sedai su jiyo hayaniyarsu daga sama idan suna shagalinsu musamman da daddare da kaman kullum sai sunyi shagalin dare sbd rashin addini kawai. Yauma baa basu abincin dare ba suna rufe har tsakar dare yayi sunaji suna hayaniyarsu har suka gama aka bude kofar su ta sama Wanda take hasken farin wata me sanyi da wata sanyayar Niima suka ratso cikin gurin amma tsoron sanin me bude kofa a lokacin yake nufi ya saka babu Wanda iskar da hasken ya ratsa zuciyarsa saima tsamo tsamo da sukai kamar dabbobin da suka sha ruwan sama. Ahankali koina na jikin Ayanah na rawa tayi baya kadan tana qanqame hannuwan qannenta dake hannunta tareda sakina. Suma cikin rawar jikin da wani irin sanyin jiki sukai Bayan suna dan shigewa duhun lungun da suke tareda sunkuyar da Kai qashi Bayan wuyansu zuwa qugunsu yana bayyana har kana ganin shatin yanda Allah ya haliccesa sbd munin halinda rayuwarsu ta koma. A cikin sabbin bayin da basu gama munana ba take aka tsince Mutum bakwai aka fice dasu hadda wata qaramar budurwan da bata wuce shekaru goma sha uku ba aka fice dasu suna kuka da ihu nai karfi Ana dukansu duka mai tsanani sbd duk Wanda yayi kuka ko ihu duka sosai ake masa kuma a tafi dashi a hakan, Wainda suka San babu ceto a harkar basa kuka haka zaa tafi dasu zuciyoyinsu cike da tsantsar baqin ciki mara misaltuwa. Yarinyar wadda Ana fizgota cikin rikitaccen yanayi ta Kama hannuwan Ayanah duka biyu Tana fasa Ihun kuka a cikin mummunan tsoron daya saka hawaye gangarowa idanuwan Ayanah harma da Abaas lokaci daya Tana jin ciwo na yankar kirjinta na tausayin yarinyar duk da basusan yaya tasu kaddarar zata qare ba a wannan tafiyar amma dai suna fatar mutuwa ce ma kawai ba wannan mummunan aikin ba. Ficewa aka gama yi dasu aka sake rufe Sauran bayin take daddaikun su suka dan sauke ajiyan zuciya suna rintse Idanuwanu. Ajiyan zuciya suka sauke suma Zuhrah da Zarah fa suka toshe bakin Nurat suka Sakinta sbd duk lokacinda wani zaiyi ihu itama Ihun takeyi Wanda suke tsoron hakan ya saka wata rana mummunan kadarrar da basa fata ta hau kanta Wanda basa fatar gani. Tinda aka fice dasu bayin ranar dan sauke buqata akansu jikin Ayanah ke rawa ta rintse idanuwanta sbd Ihun yarinyar datake Ji har lokacin a kunnuwanta wadda da alaman dakin dayake saman inda suke aka shiga da ita dan haka kusan kunnuwansu na jiyo musu komai. Hannuwanta biyu ta saka ahankali hawayenta na tsananta saukowa ta rufe kunnuwan Nurat shima Abaas Tana cewa ya rufe kunnuwansa Zuhrah ma dake wata irin jijjiga sbd tsoro sedai sakina ta rufe mata kunnuwa. Ihun yarinyar da gurnanin Wanda yake ketata kunuwan Ayanah da sakina yake tareda sauran bayin suna jin yanda yagata yana fadar abinda yakeji na budurcinta dayake keta wa, Wasu irin hawaye da kuka mara sauti Ayanah sakewa tana tsananta rufe kunnuwan Nurat dan hanata jin wannan masifa. Kamar sakina ma kuka takeyi sosai tana sake rufe kunnuwan Zuhrah itama. Tsawon lokaci wannan masifar na saukar musu a kunnuwa har saida yarinyar takai bata iya kuka ko ihu sbd azaba da yanda yake shigarta tako ina gaba da bayanta yana ihunsa da maganganunsa tsawon lokaci me tsayi tukuna ya gansu yana sauka kanta
🏠