NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 27 of 146

nsa. Hannu ya saka da karfi yana fizgo daya daga cikinsu sbd hakurinsa daya qare gabaki daya Tura kanta yayi tsakiyar kafafunsa yana Lumshe idanuwansa da karfi tareda dake ihu me karfi yana kwantar da Kansa baya sbd halinda yafara jin Kansa ciki. Ihun dayake sakewa yake tabbatarda nishadin dayake ciki tareda biyan buqatan dayake saukewa sbd kaman Wanda ake yanka naman jikinsa haka yake ihu yana qarawa duk sbd jin dadi. Suma sauran kusran kowannensu na nasa gurin daban yana jin dadinsa har gari ya waye suna abu daya dan haka saida safiya tayi suka kwanta bacci kamar matacci Bayan sun biya karuwan azurfa me yawa. Rana ta keto sosai amma har lokacin basu fito ba suna can suna hutawa. Bayin da aka ajiye tsakiyar kasuwar rana ta fito da tsananin zafinta akansu azaba suke Ji me karfin gaske ta zafi, Jikinsu yayi Wani irin daukan Zafin da kaman namansu da fatar su zasu gasu a ranar, Zufa sukeyi sosai Wanda ya jiqa kayansu duka gashi ita kanta qasar da suke Zaune Jere akanta ta dauki wani irin Zafin da suke jinsa har cikin kwakwalwansu dan haka suka galabaitu basa ko iya dago Kai ga kishirwa amma har lokacin baayi ta kansu ba, Sai guraren yamma tukuna suka iso aka bude kasuwarsu tareda saka musu kudi take aka fara siyansu cikin kudi me daraja Ana zare duk Wanda aka siya Ana cire masa sarka a miqa sa. Har cikin dare sosai Ana cin kasuwar wadda ta sake dauka zafi da hada hada sbd wasu ma manyan masu kawo bayin da suka iso bodar suma a cikin Daren. Ana gamawa sake komawa sukai hutawa abinsu hankali kwance suna cigaba da huldodi su. Acan cikin jirgi ma kusan duka kusrawan hutawa sukeyi tareda jin dadi sosai da bayi dan kusan kullum sai sun fasa budurcin matan dake ciki hakama musamman shugaba khams da baya kwanciya da mace sai wadda shine zai fara fasata Idan kuwa ya kwana da mace yaji ba shine na farko ba a bakin rayuwarta kenan sbd a Daren zaa yankata a jefar cikin ruwa, Idan kuwa ya kwana dake baiji wata gamsuwa ba yaransa ne zasu qarasa lalata rayuwarki sbd kusan namijin dazai dandana yaji baida adadi. A hakan da yawa bayinsu mata ke mutuwa Wainda basu mutu ba kuma da yawa ta hakan suke tara yayan dake girma su zama kusrawa Shiyasa suke da mugun yawa. Akwai wainda kuma a cikinsu da mazan suke amfani Akwai wainda suke amfani da matan kuma suyi da mazan. Wannan Sabon mummunan tashin hankalin daya qarasa tabbatar musu da su din basuda banbanci da dabbobi a gurin uwayen gidan nasu ya saka hankalin mummunan tashi tareda shiga firgici mai tsanani tareda rashin nutsuwar zuciya burinsa ya duqufa ga fatar a siyar dasu koma ina ne su fita cikin kusrawa. Tinda suka tsaya bosham baa taba fiddaso su ba sedai a bude su a basu abinci a sake rufe su tsananin ma qaruwa yayi sbd yanzu a tsaye jirgin yake. Kwana shida suka shafe a bosham kafin suka daga zuwa ci gaba da tafiyarsu. Tafiya ce take tafiya suna qara shiga tsanani da munin rayuwa sbd sun tashi daga halittarsu zuwa wata halittar daban, Basa da yunwa sosai sbd Ana samun ci amma kuma tsanani da azabar dasuke ciki tayi yawan da hankalinsu yake Neman fara gushewa, Tashin farko Kana kallansu zaka dauka tarin mahaukata ne aka Kama, Kana doso su wari da qarni ne yake daibaiye da rayuwarsu Wanda hanci da zuciyarka bazasu iya dauka ba, Gashin kansu Ayanzu Nurat tafi su jin dadin rayuwa ta wannan bangaren sbd a yanzu ita batada gashin da yawa sbd duk ta cire sai Wanda ya fito mata a yanzu sabanin su da datti da cututtuka suke cikinsu nasu suna damunsu. Tsoron dayafi na mutuwar dake cike da ransu da kowace gaba da jinin dake yawo cikin jijiyoyin jikinsu shine yanda ake kwanciya da bayin sosai, Ba kullum ake zuwa zaba ba amma akai akai Ana zabar dan haka tsoro ya gama toshe kwakwalwa su da suke fatar mutuwa kafin hakan ta kasance da dayansu, Abaas ma addua da fatan dayake Allah ya dauki ransa dayaga ranar da zaa keta haddin daya daga cikin yan uwansa sbd zuciyarsa bazata iya dauka ba, Dukansu fatar su daya ce Allah ya hanasu dandana wannan baqin cikin da kaddarar dan haka suka qara fita hayyacinsu sosai. #MAMUH #ROYALTY #BOYEM #NUAB BOYEM #SULTAN BOYEM #JEALOUSY #PROMISES HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali [09/12, 10:46 am] Asia ahmd: _*HAYATEEM*_ Mamuhgee 09033181070 14 *JEWELRY JUNCTION* 08039440312 Ina macen datasan Yar kwalisa ce ko kuma wadda ke son zama cikakkiyar Yar kwalisa da zata kece Reni a cikin yan uwanta mata harma da maza ma, Ina macen dakeson ta shiga mutane a kalli wuyanta da hannuwanta a sake kalla batareda an tantance asalin gwal da diamond ne a jikinta ba ko kuwa me Kama dashi ne?? To tazo ga inda dukkanin wani burinta zai cika gameda son hakan, Mata Da Ado da Kwalliya Akasanku JEWELRY JUNCTION shago ne Na kayan Kawa Na Mata Manya DA Qanana, ✅duk wani nau'in design Na Sarka, 'Yankunne, Awarwaro, Zobe, Agoggo DA sauransu akwai su kala daban
🏠