daban,
Kason masu Yar dama dama daban suma kudin su daban,
Kason gajiyayyi daban da kudinsu suma daban
Hakama akwai Kason yan yara yara daban.
A daure suke da sarka hannuwansu da kafafunsu kowa ya Kebe nasa sai cinikayya ake yi ta siya da siyarwar,
Garuruwan dake qasar boshan din kusan dukansu kaf anan suke zuwa cin kasuwan bayi Ana kaiwa masarautun cikin qasar dan haka wakilan Masarautu ne da dama suke zuwa cin kasuwar hakama Ba Masarautu kadai ba duk wani me arziki ko dan rufin asiri idan yanada kudin sa yana siyan bawa dan hidimarsa da raayinsa Shiyasa ake siyan bayin a duniyar wannan qarnin sosai sbd duk me rufin asiri baya rasa bawa daya ko bayi fiyeda daya a gidansa dan hakan ne sosai kasuwancin bayi yake tafiya a duniyar.
Bude kofar inda tarin bayin suke akai na babban jirgin kusrah dayafi kowanne jirgin girma a nahiyar take dukkanin yawancin bayin dake cikin gurin suna Numfashi ahankali cikin wani yanayi dagowa suna saukewa tareda fidda Numfashi me dan nauyi sbd a yanda suke din numfashinsu ya cike dakin koina duk girma sbd tsananin yawansu sai numfashin gurin yayi dum babu inda iskan gaske yake shigo musu dan haka wasunsu da yawa sun Laushi sun galabaita sosai da numfashin wasuma sun fita hayyacinsu wasu kuwa harsun some.
Hakan suke rayuwar ta bayi wadda numfashinda zaka shaqa ma kusan kaman Ana qayyade musu me kyau da mara kyau ne sbd su da samun Numfashi me nutsuwa da iska sai an bude su kuka Ana gamawa ake sake rufe su.
Isowarsu ya saka kasuwar dake daukan shelar isowan kusrawa da tarin bayi masu kyau da lafiya da karfi dan haka kowa ya dakata yana rage siye siye dan Adana kudinsa na siyan bayin kusrah din.
Saida suka dauki lokaci mai tsayi suna fidda bayinsu da kowa ke fatar a nan zaa siyar dashi wahalarsa ta ragu,
Su Ayanah ma da suka fahimci rage bayi zaayi anan din a siyar taje dukkaninsu suka fara fatan suna cikin wainda zaa siyar anan su kubuta daga hannun kusrawan ko zasu samu Numfashi kadai ma ya ishesu.
Cikin rashin saa Ana zuwa kansu adadin wainda ake son diba ya kare dan haka aka turasu da karfi Ana dukansu da bulalar data sakasu rarrafawa zuwa baya aka rufe kofar.
Koina jikinsu radadi yakeyi amma a hakan kallan jikin juna sukeyi kafin duka tsayar da hannuwansu jikin Nurat dayafi na kowa fashewa suna Shafawa cikin duhu suna hura mata tana kasa kuka sai qanqame Abaas datai sbd ita rashin hankali ya saka bata ma iya kowane kuka sedai ihu idan taji azaba.
Bayi arbain suka diba aka fito dasu kowanne da tambarinsa na bayin kusrah a hannu Wanda akai musu da wuta,
Ruwa suka zuba musu sosai Wanda ya wanke daudar da suke cikinta kafin suka fito dasu daga jirgin Wanda aka bude kusrawan na saukowa sama da su tamanin suka fito dan shaqatawa da cin kasuwar dan ko shigabansu baya fitowa duk qasar da zasu idan ba babbar qasa ba dan haka duk kwanakin da zasu yi shi bai cika fitowa ba sedai manyan yaransa su ciye musu kasuwar su siyo Kayan abincin da zaa zuba jirgin dazai dauke su satittika kafin a isa wata qasar idan har ya fito to sun isa inda zasu zube bayinsu gabaki daya su siyar dan hakanne wannan Karan idan ba sun isa manyan qasashe ba ya fito ya dan sha iska ya koma to tabbas sai sun isa BOYEM zai sauko gabaki daya sai kuma sun gama sun bar qasar.
Kaman dabbobi haka aka janyo bayin Bayan an hade sarkar dake daure dasu guri daya gabaki dayansu dan haka a Jere suke kansu a qasa sanyi me tsanani yana ratsasu.
Tambarinsu na kusrah da asalinta yake ma kasuwacin bayi suka nuna tareda rubutun dake cikin busashiyar fatar raqumi suka nuna tukuna aka bude musu bodar shigowa garin qasar dan haka suka shigo Kai tsaye dan daman duk qasar da zakaci kasuwar siyar da bayin Ka sai kanada Shedan kasuwancin wanda shi zai Baka izinin shiga qasar.
Kai tsaye cikin kasuwar suka ratsa da bayinsu inda tini aka fara ganin wainda akeso a cikinsu sbd bayinsu duk wuya da munin halinda suke ciki basada yunwa kamar Sauran sbd hakanne suke kokarin basu abinci so biyu dan kada yunwa ta hanasu daraja Shiyasa akeson bayinsu basa bushewa sosai kaman na sauran.
Tsakiyar kasuwar suka bajesu a gefen wata rumfar me siyar da agwagi da kaji harma da manyan dabbobi.
Daure su sukai a tirke Dayan Bayan Dayan kafin suka ajiye me tsaresu suka baza ma cikin garin bakin bodar da gabaki dayansu kasuwa da gidan karuwai da hutawa ne dan su huta sai gobe zasu ci kasuwar bayin.
Kai tsaye gidajen karuwai suka rarrabu sai wasu kuka mashaya dan samun jin dadi,
Wanda yake shugaban tafiyar Kai tsaye gurin hutawar dayafi na koina a bakin bodar ya isa take aka Kama masa daki tareda lafiyayyun tsala tsalan matan da suka Ji ado daidai misali na azurfa taka yana zare makaman jikinsa yana jefarwa yana nufar lafiyayyan gadon dakin yana isa ya zare Kayan jikinsa yayi Zigidir yana wani irin zama tareda baje koina jikinsa ya dago yana binsu da mayen fitinanniyar kallo kafin suka fara tako wa ahankali suna zare nasa Kayan jikin suma suna masa Wani irin girgizan dake sake tada dukkanin wata kakkarfar shaawa