NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 125 of 146

nayiba wasu azababben radadin dayake Dakatar da bugawan zuciyarta suna dawo mata tana tsananta ihunta daya saka NUAB qanqameta a jikinsa wasu irin hawayen da tinda yake duniya basu taba zuwa idanuwansa ba suna taruwa a cikin manyan idanunwansa da sukai mummunan ja yanajin yakushinta da dukanta na sauka jikinsa ya Lumshe idanunwansa yana sake rungumeta da kyau sbd taci gaba da illatasa Akan ta illata kanta. Sakinah ma kuka takeyi sosai Wanda ta manta rabon dataisa sbd clearly memories din Ayanah dinne suke kokarin dawowa baqin ciki da quncin rayuwanta zai dawo kenan Wanda yanzu zuciyarta bazata iya dauka ba sbd girma dayazo gangar jikin batai karfin daukan baqin ciki da quncin rayuwar dasuka dauka ba abaya. Bangaren tsit yayi gabaki daya kowa ya shiga Wani irin sanyi da tsananin tashin tsigar jiki musamman bayinta kaf da suka koma kofar shigowa suka jeru kansu a qasa cikeda dacin zuciya da mutuwar jiki. Cikin wani irin mummunan yanayi NUAB yace Maa tenya ta sanar da Aleey yana buqatan manyan likitocin qasar boyem cikin awa daya zuwa biyu a cikin masarautar. Labarin abinda yake faruwa take ya isa kunnen sultan Wanda zuciyarsa ta sosu da Wani irin daci me kaifi amma bai nuna ba saima kiran likitanta da shi kadai ya yadda dashi akanta kuma shine mai bata kowane irin magani Akan umarnin sultan din. Koda aka kira likitanta labarin zaucewanta da ciwonta ya isa kunnuwan kowa dan haka su HAILE dake cikin jimamin baqin ciki har lokacin suka dan samu sassauci suna dasa sabon zaman jiran labarin cikawarta sbd tsananin gaske jikin nata yayi. Kamar abinda zuciyarsa zata iya jikin nata ya fara sai gashi a lokaci daya cikin mintinan da basu gaza uku ba ta fice hayyacinta tana rasa numfashinta gabaki daya Wanda hakan ya saka kowane motsi ya dauke cak masarautar sbd kokarin ceto ranta da ake Neman likitoci suyi da gaggawa. #MAMUH HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali [09/12, 10:47 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_* Mamuhgee 60 Cikin qanqanin lokaci Aleey ya fara zuba kwararren bincikensa na Neman manyan doctors da suke qwararri a qasar boyem din gabaki daya, Wayoyi masu zafi da bincike ta waya da kuma Neman qarin bayanai daga sources masu karfi Aleey ya ringa yi ba ba kakkautawa ba delay ba hutawa har saida ya hada sunayen likitocin guda kusan goma da suke kwararri a qasar tareda informations nasu da komai, Babban farko da shine number shine Dr Amed Sulaim Wanda shine asalin likitan da sultan yakeda cikakken ikonsa ya kuma nadasa likitan Ayanah din tin shekarun da suka gabata kuma shi kadai ke a qasar Sauran kusan duka basa nan a yanzu sunyi tafiya wasu qasashen wainda ke nan kuma qwarewansu batai na Sauran ba dan haka take aleey ya saka shirin taho da doctors dinsu dake wasu qasar dan zuwa boyem idan sun samu ta daidaita kenan idan kuwa komai yaqi tafiya yanda suke so dole ko zaayi yaqi to zasu fita da ita qasar sedai hakan ya bude babin yaqi a tsakanin Masarautar BOYEM Da Moscow. Likitan nata da sultan ya kira tini suma shi suka tinkari gidansa Kai tsaye da securities nasu da motocinsu sbd aleey baida lokacin batawa Akan duk abinda ya shafi abinda NUAB ke so musamman Amminsa da ayanzu uwa ce ga daruruwan ‘yayan da batasan adadinsu ba da ‘danta ya samar mata dan kuwa a Moscow Ana can Ana shirin turo wasu set din securities din mata sbd tsaron lafiyarta a yayin datake jinya babu ruwa su da bayin masarauta gurin tsaron lafiyarta sbd lafiyarta itace lafiyar ubangidansu. Koda kiran sultan ya isa ga Dr Amed Akan zuwan gaggawa ga Ayanaah yana fitowa motocin su GHAZ na tsayawa kofar gate din gidansa me girma dan haka ko dogon bayani bai samu ba tsakiyar motocin su suka saka tasa motar da suka sakasa Wani gudu a cikinsu dan kuwa gabansa da bayansa babu daga qafa gudu sukeyi kaman zasu tashi sama dashi su ajiye sa gaban Wishamar BOYEM. Tin kafin su iso irin yanda suke gudu tafe da motocin ya saka securities wangale musu gates din masarautar tin daga na farko Harna qarshe a lokaci Daya suna shigewa a guje da motar Dr Amed tana tsakiyarsu. Koda suka isa har kofar bangaren shiga NUAB gabaki daya jijiyan jikinsa sun gama fitowa kana kallan idanuwansa gabanka zaiyi mummunan yankewa ya fadi sbd zaka iya rasa hankalinta sbd rikicewa da firgici. Kai tsaye wasu doctors din Dr Amed ya buqata su taho masa da Kayan aiki sbd hatta oxygen tana buqata da gaggawa anan suka rufu akanta. Cikin tashin hankalin duk wani me kaunarta da danta yake jiran ganin sauki ko farfadowanta daga yanayin da ya saka jikin kowa sanyi sbd take ta sauya kamanni kamar ba zata taba tashiba kwata kwata. Zaman fada a ranar gabaki daya ya tsayawa yayi cak sbd Ayau duk Wanda yake masarautar ya sheda tareda tattabarda son Ayanah bai taba fita daga zuciyar sultanba duk tsawon wannan shekarun sbd al’amarim daya bayyana garesu na halinda take ciki da halin da suke iya hango wa qarara sultan ya shiga dukda ya boye ha
🏠