NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 115 of 146

qasa da kansu jikinsa na wata irin tsima sbd firgice wa, Wani irin daukan ido fatarsa keyi wadda azababben Hutu ne ke bayyana a kowane babu na jikinta, Kai tsaye fadar ya isa cikin wata irin izza gashin kansa yana zube a bayansa towel din dayake qugunsa yana sake fidda lafiyar kakkarfan jikinsa dayake a murde, Tin daga nesa securities din fadar da kaf bayin dake hanyar suka zube qasa kawunansu a qasa zuciyarsu na wata irin harbawan da kansu yake kasa dauka. Wasu irin samudawan da babu alamar rahama ne ASIM yaga suna shigowa fadar jikinsu na zanen tattoo din da idanunwata sun gane masa daidai guda uku daga cikinsu fuskar NU’AB ALMAZZ ce zane a jikinsu matsayin tattoo, A kofar shigowa suka tsaya daidai nan LEUL me BOYEM ya sako Kai cikin fadar cikeda Wani irin zazzafan iko da izza, Gabaki daya wuta daukewa duk Wanda yake fadar tayi cikeda matsanancin rikicewa da girgiza me tsananin gaske suka zubawa kofar daya sako Kai ido bakunansu a sake suna wata irin rawa. #MAMUH HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali [09/12, 10:47 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_* Mamuhgee 55 Takowa yakeyi kansa tsaye cikin isa da Zafin kansa dayake a bayyane sbd sun samu kunna inda baa kunnawa a zuciyarsa dan aika bayin mahaifiyarsa Kai tsaye kunnasa sukai shi kuwa a gurinsa bayin mahaifiyarsa sunfi duk Wanda yake cikin fadar daraja a gurinsa idan aka cire uban da yayi cikinsa. Duk takunsa daya zuwa tsakiyar makekiyar fadar girgiza zukatan duk Wanda yake gurin yakeyi sun kasa Nemo tinaninsu da kalamansu, Qasa suke yi da idanuwansu cikeda sake shiga mugun shock daya wuce firgici dan bama zasu iya kallan fatar jikinsa dake Wani irin daukan ido kakkarfan jikinsa dake murde yana sake shigar dasu rudewan shin a fadar BOYEM suke ko kuwa, ASIM da idanunwansa suke rarrabuwa Akan samudawan dake tsaye a kofar wani yawu ya Hadiye da karfi a sirrince sbd tsananin mamakin dayake Neman rudar dashi Sake bude idanunwansa yayi da kyau Akansu daya baya daya yana San tabbatarda shin fuskar NUAB ce yake gani zane a dantsen hannunsu wasu kuma a wuyansu wasu kuwa kirjinsu dayake dan bude sbd rigar da bata rufe ba botiran sama na rigar a dan bude, Yana yana yaji idanunwansa sunayi ya maida kallansa da sauri Akan aleey dayake tsaye riqe saida waya da iPad da baya rabo dasu sbd koyaushe a shirye yake da buga waya ko aikatar da sako ba delay, Zancen tattoo din jikin Aleey ya qarasa rikitar da tinanin ASIM sbd ‘LEUL BOYEM’ ne Baro Baro rubuce a hannunsa tin daga gwiwan hannun har zuwa gurin da tafin hannunsa ya fara, Juya fuskarsa yayi a slow yana maida kallansa inda NUAB yake ya Dora idanunwansa da suke cikin rudani akansa ya kafesu akan bayansa dayake daukan ido sbd haske da lafiyar fatarsa idanuwansa suka sauka Akan tsakiyar bayansa da sunan ‘GHAZ’ yake rubuce cikin wani irin rubutu daya sakasa saurin dauke idanuwansa Akan rubutun yana miqewa kafafunsa na wata irin rawa ya Riga NUAB saurin isa tsakiyar fadar ya zube gaban sultan a hankali yana sunkuyar da Kai ya bude Baki zaiyi magana daidai nan NUAB ya iso gurin ya tsaya cak tareda dagowa ya zare shades din fuskarsa ya saukar da idanuwansa da suke zak na ubansa da suka sauya babu abinda yake bayyana a cikinsu Bayan zallar wutar bacin rai na shakaru ya sauke su Akan sultan Wanda idanuwansa suke kafe Akan NUAB din tin daga lokacinda ya sako kafarsa a fadar yana takowa a cikin takun dayake tabbatarda shi din jininsa ne tsatsonsa ne da a kowane hali bazai taba dana sanin haihuwansa ba da rayuwar da suke akai yanzu, Cikin tsakiyar idanunwan NUAB din yake kalla cikeda Wani irin yanayin dayake tabbatarda alfaharinsa da samun cikar burinsa da NUAB ya rayu a duniyar datake cike da maqiyansa, Ya rayu ya zama tsayayyen da zai iya tsayawa Ayanah ya bata kariya da rayuwarsa batareda shakkar kowa a duniya ba, Babban burinsa ‘dansa jininsa ya tashi ya rayu a duniya batareda shakkar komaiba bare kowa ba Bayan Allah daya haliccesa, A yanda ya tashi ba shakka ba tsoro ba fargaba ba kunya ba wasa babu abinda yake girgiza dan kuwa ko mutuwa baya tsoro koyaushe tazo zai amsa kiranta haka yake burin jininsa ya kasance gashi burinsa ya cika harya zarta sbd Zafin wutar dayake gani a idanuwan NUAB bayajin akwai abinda zai kashesu, Ba qiyayyarsa yake gani a idanuwansa ba zafinsa da fushi me tsananin gaske yake hangowa Wanda yasan da hakan yana ganin hakan tin yana yaro dan haka bai damu ba tinda ya zama Zakin dayake fatar ya zama ko da wannan qiyayyar ta idanuwan NUAB din zai rayu tinda a cikin idanuwansa take baa zuciyarsa ba,hakama indai wannan fushin nasa da nisan dake tsakaninsu zaisa ya tsayu a cikin zarrarsa sa fushi ne yake da qarin karfin riqeta ya shirya rayuwa da hakan har sai ya tabbatarda yahau mulkin da shine zai gama bawa Ayanah cikakkiyar kariyar dayake mata yaqi hakama dashi kansa da ake fatan fizgewa daga tarihin BOYEM dan haka saiya tabbatarda wa
🏠