NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 108 of 146

r ne ya fara doso wa a natse yana gauraya niimar gurin da kowannensu yake shaqa dan haka Kai tsaye aka bude masa mota daidai lokacinda ya sako Kai yana bayyana a idanuwansu dake cikewa da zallar asalin kwarjinin sa na jinin sarautar BOYEM da sarautar GHAZ, a natse suka dauka idanunwansu duka daga kansa suna buda masa hanya tareda masa Barka da fitowa, Sanye yake da navy blue asalin original Ralph Lauren shirt da wando sai takarmin original Salvatore ferragamo sai Cartier glasses baqi, A kansa kuwa navy blue melin fcap ce da bata rufe gashinsa dayake daure a bayansa ba duka, Wani irin daukan ido da bada nutsuwan zuciya kyansa da kwarjinsa keyi tareda haskensa Wanda yake saka komai nasa sake zama na musamman, Cikeda nutsuwa da izza da kamewa ya iso hannunsa daya yana riqe da wayoyinsa yana qarasowa Kai tsaye motar da aka bude masa ya shige yana duba time din diamond Rolex agogon dayake hannunsa dan sanin time din dazai dauka kafin dira qasar dazai ga mahaifiyarsa daya dauke shekaru bai gani a gabansa ba. Aleey gaban motar da LEUL din yake ya shiga take aka rurrufe aka fara barin harabar cikeda fatan dawowa da abinda zaaje nema. Suna isa airport babu bata lokaci akai duk abinda zaayi jirginsu ya daga zuwa qasar BOYEM me cikeda tarihi. ********Tsakiyar dare gap da asuba jirginsu ya sauka a qasar BOYEM wadda take qasar arziki da daula itama, Tin a jiyan Aleey bai kwana ba saida ya kammala aikin tanadar da duka mahaukatan motocin dayasan ubangidansa na hawa, Direct yayi magana da manyan companies din motacin dasuka kowanne dake qasar ya siya motocin da duka a Dare guda aka buga business din aka kwashe dan haka Kai tsaye motocin airport ya bada umarnin a kawosu su tarbesu, Hakan akai dan Koda suka sauka a qasar expensive luxury Genesis G70 suna airport din suna jiran saukarsa da babu Wanda yasan da shine zai sauka qasar sa Bayan shekarun da yayi baya nan tin yana yaro. Kai tsaye Sauran formalities din na siye motocin aka qarasa aleey ya saka hannu a komai suka karba komai da key take suka fada motocin guda biyar da suke Wani irin daukan Idon da shedar da ko waye a cikinsu zaman kansa yakeyi bana kowa ba, Map location Kai tsaye sukai amfani dashi batareda an damar dashi da maganar komai suka doshi masarautar BOYEM a lokacin har anyi sallar asuba da sukai tin an airport dan haka gari ya fara haske sosai. Tin daga nesa securities din gate na farko suka hango motocin a tafe suna daukan ido Kai da Kai kamar kumurcin maciji haka sukaga motocin na doso wa cikin wani irin rashin sauti a Jere da juna babu wani space dama ko mashin zai iya bi a tsakaninsu. Suna gap da isowa motar farko ta qaro Wani irin gudu tayo gaba dan isar da sakon a bude gate kafin isowan Sauran motocin da baa buqatan tsayar wa dan basuda lokacin batawa a nan Hutu maigidansu ke buqata kawai. Yanda motar ta doso da gudun ne ya saka securities miqewa suka jeru a kofa tareda daga mahaukatan bindigoginsu suna seta motar. Tin kafin motar ta iso aka sauke glass tareda daga fiddo wata turar datake dauke da sunan LEUL NUAB ALMAZZ BOYEM Baro Baro a jiki da saka hannun sultan YASAR Wanda itace shedar tabbatar dawowan magaji tin ranar da aka tafi dashi aka basa ita, Ware idanuwa dakyau tarin securities din sukai tareda kafe idanuwansu Akan turar dake buqata iskan a sama da sunan NUAB Baro Baro take sukai qasa da bindigoginsu suna ja baya da cikin wata irin girmammiyar mamaki da kidimaa, Cikin gaggawar da bata fi minti daya ba aka fara ware mahaukacin gate din suna bada hanya a Jere dan bayyanarda mafi girman girmamawansu ga me BOYEM daya dawo. Haka motocin suka iso da gudu suna wucewa ciki kamar walkiya batareda tsayawaba Kafin isarsu gate na biyu tini sako ya isa daga gate din farko ta wayar tsaro dan haka a gate na biyu yana isowa aka wangalesa tareda buga sautin qarar daya tashi masaurata ya isa kowane lungu da sako na isar da sakon dawowan LEUL NUAAB ALMAZZ BOYEM. a daidai wannan lokacin HAILE na bacci cikin Nisan baccinta kunnuwanta suka jiyo mata sautin daya sakata bude idanuwanta a lokaci daya batareda ta motsa ba, #MAMUH HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali [09/12, 10:47 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_* Mamuhgee 52 Cikin kunnuwan HAILE sautin qarar ke sake ratsawa tana shiga kunnuwanta zuwa qwaqwalwarta datake kokarin warware wa tinaninta menene yake faruwa, Har lokacin bata motsaba daga kwancen datake idanuwan nata ne a bude tana kallan sama, Duk inda kaji wannan sautinqarar ya tashi a masarautar ya karade ta to sanarwa ce ta ME BOYEN ya dawo maana sultan idan yayi tafiya kokuma ya fita masarautar to wannan sautin shine yake sanar da duk Wanda yake masarautar ya dawo yana cikinta, Tsayawa cak idanuwanta sukai daga motsawan da sukeyi tana tashi Zaune cikin wani irin slow da kasa gasgata abinda kunnuwanta ke jiyo mata, Sultan yana masarautar bai tafi koina, Idan sultan na
🏠