NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 107 of 146

ngidansa yake buqata. #MAMUH HAYATEEM by Mamuhgee 700 0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi 09033181070 Yan Nijar kuma 89825722 Depot my nita Nissaiba laouali [09/12, 10:47 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_* Mamuhgee 51 A Daren ko bacci na minti daya NUAB ALMAZZ me boyem baiyiba a Zaune yake daram idanunwansa na bayyanar da ‘daci da Zafin dake cikinsu babu boye wa sbd karshen ‘daci da zafi zuciyarsa takai dan babu tinanin da bai taho kansa ba Akan abinda ya faru da mahaifiyarsa dan haka jininsa ma ahankali ahankali yake qonuwa yana tafasa da Zafin daya mance radadin sa na shekaru sbd a duniya abu dayane ke tafasa jininsa yana qonasa da radadi me Zafin gaske shine banzatar da uwarsa dashi da mahaifinsa yayi Wanda wannan zafi ne wutarsa ke ci bazata taba mutuwa ba dan kuwa babu abinda ma zai kashe masa ita a zuciyarsa, Duk duniya babu Wanda ya isa ya saka ransa radadi da tafasa irin wannan idan ba mahaifin daya haifesa ba dan kuwa shine ya kunna masa wannan wutar dake cin kowane lungu da gaba ta jikinsa, Da ciwon abin yayi wayo a duniya ya tashi dashi harya fara girma dashi harya rayu dashi haryanzu a ransa, Mahaifin daya haifesa ya ajiye macen daya kamata yaso fiyeda Sauran matansa tinda ya bata matsayin wishmah a masarautar sa amma ya kasa tsaya musu ya basu kowace irin kauna da kulawa koman qanqantarta saima watsi da yayi dasu ya nunawa duniya su din ba kowa bane face mistress dinsa da ‘danta da babu abinda zaiyi dasu sbd yanada ‘dan da Matarsa ta Haifa masa ta qarqashin igiyoyin aure dayake fatan ya gadesa…….. Bai taba baqin cikin Zamtowan mahaifiyarsa mistress ba hakama yana nunawa duniya gabaki dayanta ba qaramin alfahari yake da zamtowansa dan mistress ba, Indai mahaifiyarsa ce zata ci gaba da haifosa a duniya to ko zaa maidasa ciki a sake haifosa zaici gaba da zabar fitowa a ‘dan mistress dan haka baitaba sanin menene kunya ko abinda take nufi bama ita kunyar Akan fadar shi din dan mistress ne, Fada yakeyi da isa da izgili da iko da Izza shi dan mistress ne Wanda akanta zai iya tada nahiyoyi da dama ya shafe tarihinsu ko a qundun tarihi. Kaman yanda LEUL BOYEM bai rintsa ba haka aleey bai rintsa ba aiki tamkar computer ya kwana yi shima dan tabbatarda tafiyarsu da wasu shirye shiryen tafiyar tareda qure cikakkun qurewan bincike Akan Masarautar BOYEM da kaf ahalinta na baya da wainda suke rayuwa a cikinta yanxu sbd babu inda LEUL ya taba saka kafarsa batareda ya tabbatarda yayi full bincike Akan gurin ba sbd baya wasa ko mance kowane irin lamari dazai iya shafar LEUL NUAB ALMAZZ dinsu da tsaron da suke basa mutuwa ce kadai da ubangiji zai aikota da kanta zata iya daukansa shiru cikin aminci amma mutum dai da koma menene yake taqama dashi sedai Ayi mutuwar kasko idan ma yanada rabon iyawa dasu kenan. Sauran yaran nasa kuwa tin daga lokacin da zancen akwai tafiya a gaban LEUL take suke cikin shiri dan kuwa a shirye suke tin jiyan kowane lokaci akace yana fitowa to zai samesu tsaye a jikin motoci suna jiransa. Komai na tafiyar ya gama kammala karfe biyu da rabi harma da mintina jirginsu zai tashi na rana dan haka koda karfe da arbain tayi gabaki daya Yaransa da zaayi tafiyar dasu suna tsaye harabar gidan cikin shiri jere a jikin motocin da zaa tafi airport dasu kowannnsu sitirar datake nuni da rayuwar buga kan dala dala sukeyi sbd designers ne a jikinsu duk da basuyi tsadar ta boss din nasu ba suma suna cikin sitirar kudi, Gabak dayansu black kayane a jikinsu duk da kowannesu kalar tsarin kayan dake jikinsa daban amma duka black ne sai sirkin wata kalar da zaa samu a ciki daban hakama mutum hudu a cikinsu sanye suke da fcaps masu kyau da suke sake fidda kalar farar fatarsu ta nahiya daban daban duk da kusan dukansu farar fata ne amma daga nahiya daban daban suke, Sauran mutum shida a cikinsu kuwa gashinsu ne suka tara a sake wasu kuma sun dauresa sai daukan ido yakeyi sbd gyara da tsafta tareda aji dan kuwa ko securities dinsa da Yaransa class ne dasu, A cikinsu babu Wanda kakkarfan karfi baya nunawa a halittar jikinsa sbd wasu irin qwandinan hannu da suka murde ne ke fara Baka tsoro da shaawa a jikinsu sbd geamin din da suke yi dan kuwa idan da zasu cire rigunansu a gaban mata sama da ashirin to kusan sha biyar sai sun Kai qasa sbd mutuwar jiki da shiga confusion, Sauran securities na gate da cikin harabar villa din duka a tsaye suke bakin aikinsu suna jiran fitowansa dan bude masa gate batareda bata lokaci ba. Karfe biyu saura mintina tara Aleey ya fito sanye da Ash original Nike half quarter sweatset da iPad tareda wayar sa a hannunsa daya Dayan hannun kuma agogon bvlgari ne a daure dashi yana kallan time kyakkyawar farar fuskarsa sanye da Prada sunglasses yana tin karo motocin, Ganin aleey ya fito ya tabbatarda LEUL yana hanyar fitowa dan haka kowannesu ya maida kallansa a hanya cikeda asalin kauna da sake sadaukar da rayuwa akansa suke kallan hanyar kowa a shirye da tafiya ko lahira ne yace a tafi, Kamshin Gaultier elixi
🏠