himtar hakan daga NUAB ALMAZZ dan haka shima yake a shirye tsaf da jiran wannan ranar da zai tinkari boyem da buqatan mahaifiyarsa wadda shima a nasa bangaren babu abinda har abada zai sakasa barin AYANAH GHAZ se mutuwarsa amma duk da hakan babbar dama ce daya tak Allah ya basa Akan ‘dan cikinsa daya zama Zakin da duk abokan Huldarsa da jamaar sa suke shakkar datake tamkar Sarkin dayake kere sarakunan gaske dan haka yana nan yana jiran ranar da dansa zai nemesa Akan hakan Bayan shekarun da suka dauka babu huldar komai a tsakaninsu.
**********
GHAZ VILLA
No 1148 Arbat Moscow Russia
Securities ne zagaye da villa din jefi jefi sbd security room din dake gefen gate din shigowa villa din a ciki suke bin security cameras din villa din da kallan tsaro akai akai Wanda hakan ne ya saka jefi kadan ne na securities dake zagaye da gidan kuma basada kowane irin barazana da suke fuskanta ko hadari dan haka duka securities din dake gate dana security room basa cikin hayaniya ko daya dan wannan tsari ne da dokar aikinsu da maigidansu baya buqata ko kadan wato hayaniya da tashin hankali dan hakanne koina na villa din tsit yake komai a natse ake yinsa ake kuma aikatawa,
Tin daga securities dake villa din har maids da cook da Madame din da kula da maaikan Vilar babu Wanda ba zallar nutsuwa ce yake aiki da ita ba sbd villa ce da babu inda ake buqatan garaje ko gaggawa a cikinta,
Villa ce da kaf maaikatanta sukeda ilimi me kyau da iya aiki dashi dan baa buqatan kowane aiki da babu ilimi a cikinsa,
Villa ce da duk Wanda yake cikinta yakeda yanci da sakewa a cikin masu aikinta amma kuma hatta takawansu a tsari da ilimi sukeyinta ko a gurin aikin nasu dan hakanne duk wani mai aikin GHAZ villa nutsuwansa ta musamman ce duk da akwai lokutan da suke sakewa a tsakaninsu suyi raha da dariya da sakewa sosai amma idan mai villa din kanta yana gida atmosphere din na musamman ne,
Kudi da rayuwa me nutsuwa da tsaron da yake tabbatar musu da sun gama samun Saar rayuwa duk wani maaikacin villa din suke samu Wanda ya saka suke sake Jin babu wata rayuwar gata data fi musu zama masu aiki a karkashin NUAB ALMAZZ har qarshen rayuwarsu,
NUAB ALMAZZ me GHAZ villa da GHAZ Empire gabaki dayanta dake buga lokaci da daukaka a qasar da wajen qasar harma da qasashe da dama a bangaren harkar business da kuma qera jirage,
NUAB ALMAZZ Wanda yake cikin shekarunsa na daukaka da suna ya tsayu ya kafu ya kuma kafar da duniyarsa da babu Wanda zai iya girgizata idan ba Allah daya kafasaba,
Tarin dukiya da daukaka da arzikin dayake nuni da shi din jinin boyem ne ba matsalar datake gabansa bace dan kuwa ya tara dukiyar da Bayama lissafa wa hakama babu ta yanda zuriar sa shima zasuyi talauci har qarshen rayuwarsu insha Allah dan kuwa Allah ya tsaya masa Akan kowace huldarsa da businesses nasa,
Shi din dan business ne kuma shugaba ne na tsayayyun matasan da basu da gata harm da qananun yara maza wainda da uwansu sun rasa iyaye sun fada wata rayuwar da batada kyau,
Bayan zamansa babban tsayayyen business tycoon a qasar da wasu qasashen kallan riqaqqen mafia boss ake masa wato shugaban yan taadda sbd kasancewansa jarumin daya zama cikakken gatan duk wani dan taadda da rayuwarsa ta lalace kuma ya zame musu tamkar uba yana kawo sauyi a rayuwarsu ,
NUAB ALMAZZ ya zamo uban marasa gatan da rayuwarsu ta lalace ne sakamakon Tsintar matashin da aka kashewa uwa da uba da Kanwa aka cinye masa gadonsa duka sbd son zuciya irin ta dangan mahaifinsa sanadin hakan ya fada harkar taaddanci mai karfi a haka aka kamasa aka shiga kotu dashi aka yanke masa shekaru biyar gidan yari tin yana da Sauran kuruciya,
Shekaru biyar yana fitowa gidan yari NUAB ya daukesa ya tsayawa rayuwarsa tsaf saida ya tabbatarda ya samu adalcin daya kamaci iyayens da basa duniya.
#MAMUH
#LEUL BOYEM
HAYATEEM
by
Mamuhgee
700
0022419171 AccessBank Maraym Sani gummi
09033181070
Yan Nijar kuma
89825722
Depot my nita
Nissaiba laouali
[09/12, 10:47 am] Asia ahmd: *_HAYATEEM_*
Mamuhgee
49
Tin daga wannan lokacinda ALEEY KUAS ya zama babban yaron da babu kamarsa a gurin NU'AB Almazz,
Aleey ya sadaukar da rayuwarsa ga kowane hukuncin NU'AB ALMAZZ da zai iya sadaukar da rayuwarsa ya bada ita batareda kowace irin second tinani ba indai Akan NUAB ne,
NUAB ya Inganta rayuwarsa ta hanyar sakasa ya qarasa karatun da bai qarasa ba ya hada takardunsa ya zama cikakken mutum da ayanzu ilimin sa yake daukan businesses da mahaukanta kudin da bai taba tinanin a rayuwa zai taba iya ko lissafowa a mafarkinsa ba,
Ya tsayu ya kafu a cikin manyan businesses na qasashe daban daban yana tsayuwa a gaban mutanen da bai taba tinanin zai iya ganinsu idan ba a news paper ba ko tv amma a yanzu a gabansa yake ganinsu tareda boss dinsa harma kusan shine yake gabatar da abubuwa da dama na haduwar da businesses din dan haka rayuwarsa tayi Wani hawa da saman da badai masu qananun matsayibama sedai manyan duniya duk ta Sanadin Ubangidansa da ko rai yace ya dauka to tabbas bazai qar