yi ma ta komai, amma ina Abdurrahim be saurari Na'ima ba sai da ya kaita har d'akinshi.Na'ima na ihu tana rok'on Abdurrahim amma ina....
Cikin lokaci k'alilan Abdurrahim ya keta mutunci Na'ima.
Wasu irin hawaye ke zuba a fuskar Na'ima masu zafi gaba d'aya gani takema rayuwarta bata da amfani, take tunanin auran da aka d'aura mata ya fad'o mata arai ,yanzu mai zata cema gali, kai cona danakasa yin hak'uri da abin da 'yan'uwan mahaifina suka zab'amin, mahaifiyata ta hak'ura mai yasa ni ban yadda da auran gali kaddarata bace ,ashe wanna munannan k'addararce tasa nakasa hak'ura na ta kura hajiya sai anyi fatiyar nan dani. Na'ima tuntana kuka ahankali hatta dawoyi da k'arfinta, Abdurrahim ko yana jinta amma yagaza cemata komai duk da maganganun da tayi acikin zuciya tayisu bajinta yayi ba.
Abdurrahim yakasa cema Na'ima komai girgiza mata kai kawai yakeyi alamun tayi shiru, amma kamar yana k'ara zigata Abdurrahim bayan Na'ima ya dawo yana bubbugawa kad'an-kad'an,dole tasa Na'ima tayi shiru bawai dan tayi niyar shirun ba.Gashi tayi tayi Abdurrahim ya barta ta sauka akan gadon yak'i haka ta hak'ura dole ta kwanta ba dan ta soba ahaka har bacci b'arawo ya d'auketa.
Washegari Abdurrahim har ya ta shi Na'ima bata ta shi ba, lallab'awa yayi yasakko daga kan gadon gudun kar ta tashi, wanka yayi agugguje dan so yake ya gudu kafin Na'ima ta tashi,dan nauyin had'a ido yakeyi da ita.
Abdurrahim yafita da jimawa sannan Na'ima ta ta shi, koda ta tashi Na'ima ta tuno abin da ya faro da ita kuka ta fasa ta koma takwanta tsabar bak'in cikin halinda taga kanta ciki, tayi kuka kamar ba gobe har tagaji ta lalla shi kanta tayi shiru ta lallab'a ta ta shi taje tatsarkake jikinta.
Gaba d'aya bata jin dad'in jikinta gawani irin tsanar zaman gidan da take ji.
Abdurrahim kamar yadda yasaba dawowa haka yadawo, kwance ya isketa a falon kanta na kallan sama iya tausai Na'ima taba Abdurrahim, k'arasawa yayi inda take kwance, Na'ima naganin shi tayi saurin d'auke kanta cikin fad'uwar gaba, kallanta Abdurrahim yayi yace"Tabbas ni mai lefine wajan ki, dan girman Allah kiyi hak'uri ni kaina bantab'a aikata zina ba wallahi sai akanki" Na'ima cikin kuka ta ce "insha Allah sai Allah ya sakamin ,haihuwar fari da za kai insha Allahhu mace zaka haifa kuma insha Allah sai Allah yasa ammata fiye da abin da kai min "Na'ima na kaiwa nan ta tashi tabar mai gun ta shiga d'akin da yake ama zaunin na ta.
Fita Abdurrahim yayi dan siyo ma Na'ima wani abun ko allah zaisa tayi hak'uri ta yafemai ,dan ya girgiza da addu'ar da tai mai.Tsabar saurin Abdurrahim yake ne yasa yamanta bai rufe gidan ba ita kuma Na'ima jin fitar shi datayi yasa ta dowa falon amma da mamaki sai taga k'ofar falon abud'e bai rufe ba. alhamdullilah tace dan tun d'azu taso barin gidan taji k'ofar a rufe.
Na'ima da hanzarinta ta tashi ko kayanta bata tsaya d'auka ba ta fita daga gidan da saurinta ,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,
🛥️ABDURRAHIM🛥️
MATUK'IN JIRGIN RUW NE.
📚📚🅙︎𝗮𝗿𝘂𝗺𝗮𝗶 🅦︎𝗿𝗶𝘁𝗲𝗿𝘀 🅐︎𝘀𝘀𝗼𝗰𝗶𝗮𝘁𝗲𝗱📚📚🖊
Na
Fadila Sani Bakori
Page 24 & 25
Cikin sauri Na'ima ta bud'e d'an ma daidai cin get d'in ta fita. Sauri kawai ta ke yi ko gabanta ba ta gani sosai so ta ke kawai taga tafita daga Unguwar gabad'aya.
Abdurrahim na cikin wata plaza yana siyayya ya hango Na'ima sai sauri ta ke, banza yayi da ita saida ya gama abin da yake yi amma duk yana han gyanta daga inda yake.Bayan Abdurrahim ya gama biyan kud'in siyayyar da yayi ne ya kin kimi kayan da ya siya yasa su a mota.
Abdurrahim bin Na'ima ya rik'ayi abaya -abaya, ita ko Na'ima zuwa yanzu ta fara gajiya dan gabad'aya ba ta jin k'arfin jikinta ga yunwa inda bata ci komai ba, tafiya Na'ima ta ke tana haki dan wani irin amai take jin yana zuwa mata tsabar yunwar da take ji kuma tsabar naci ta dage sai tafiya take yi wadda bata san inda zata ba, duk inda yayi mata nan take bi.
Abdurrahim ko parking d'in motar shi yayi yana han gyanta daga inda yake inda tafiyar kad'an-kad'an take yi, wani bak'in kare Na'ima ta hango ai tun kafin ta gama tantance babbane ko k'arami ta juya da gudunta ta koma baya. Abdurrahim ko duk yana zaune a cikin mota yana han gyanta, shi ko karan bin ta shi ma yayi da na shi gudin,ihu Na'im ke yi tun k'arfinta da sauri Abdurrahim ya bud'e mata murfin matar ta shiga, dan ita bata san koma waye ba tana ganin ceto kawai ta afka.
Ayyah Na'ima inda ki ka fito ki ka koma😅.
Ciki gigin tsoran da Na'ima ta ke tace" dan Allah ka taimaka min wallahi ban san ina zani ba" tom badamuwa"Abdurrahim yace cikin k'asa da murya gudin kar ta gane shi, aiko da ya ke Na'ima ba cikin isassar natsuwarta take ba ba ta ga ne Abdurrahim d'in ba har sai da suka shiga gidan ya bud'e mata murfin motar ya ce "fi to"Sannan jin muryar shi da Na'ima tayi yasa tayi saurin d'aga kai ta kallai tace"kai ne dama ? Tom Wallahi bazan fi to da