NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 23 of 34

tsaya min gida ahaka?, nan gidan kune?" Kai Na'ima ta girgiza ta ce"Wanka nayi Wallahi yanzu haka kaya ma zansa ka gama kayan nan na ciro " duk cikin furgici Na'ima take fad'in duk abin da take fad'a. "Tom d'akko kayan kisa"cewar Abdurrahim har yanzu yana rik'e da ita ba wai ya saketa bane, "tom ka sakeni dan Allah"sakinta Abdurrahim yayi yana maimamakin kanshi da abin da ya aikata, Na'ima ko na ganin Abdurrahim yasaketa tai saurin d'akko rigar da tacire tamaidata ,tana gama sawa tayi saurin juyawa zata fita d'akin, hannunta Abdurrahim ya jawo ya ce" Ina kuma zaki?"Dan Allah ni gidanmu nake son komawa" cewar Na'ima da duk tagama furgita da Abdurrahim dan ita da kallan mutunin kirki take mai shiyasa tasaki jiki tai zamanta agidan. Shiru Abdurrahim yayi sannan ya ce"Gida kuma?" Kai Na'ima ta d'aga mai alamun Eh. Shiru Abdurrahim yayi yana mai rik'e da hannun Na'ima har yanzu ,kamar yana tunani sai zuwa can ya ce" Me ya sa ki ke son zuwa gidan? " Na'ima kanta ak'asa ta ce "Sabo da bana son abin da kayimin yanzu ya sake faruwa"Abdurrahim kallan Na'ima yayi ya tab'e baki ya ce"ina ne gidan naku ?" kaduna sabon yalwa "Na'ima ta bashi amsa." ki na da kud'in jirgi ne?" Abdurrahim ya tambayi Na'ima. kai Na'ima ta girgiza mai alamun batadasu"tom shikenan sai ki bari duk radda ki ka samu kud'in jirgin Sai ki tafi" Na'ima fusge hannunta tayi daga ruk'on da Abdurrahim yayi mata dan in batsabar rainin hankali ba inazata samu kud'in jirgi, dazai ce wani innasamu kud'i ta tafi. Abdurrahim ko bin bayan Na'ima yayi da kallo, yana tunanin me ke damunsa,yarasa gane takamaimai abin da ke damunshi akanta,tun radda yayi ido biyu da halittun jikin Na'ima yarasa natsuwarshi, ko baccin kirki kwana biyun nan baya samu daga yarufe ido ta yake gani, yanzu haka ya dawo daga rakon Hafiz ne shine ya dawo gida ya huta ya kuma to zali da halitarta da ta kasa fitar mai a ido tai mai tsaye a cikin sak'on tsakiyar gwagwalwar kanshi ,hakan sai ya k'ara da gulamai lissafi ,tom shi ne fa baima san ya isa gurinta ba dan da tayi gangancin yin shiru........ Masha Allah Na'ima sun dawo zama da Abdurrahim kamar yadda suke da, magana batacika had'asu ba dan sai tayi kwana biyu bata gan shi ba sai dai motsin shi da take ji na fitarshi da dawowarshi. Sai dai shi Abdurrahim ana shi b'angaran abin yayi mai tsanani gaba d'aya halittun Na'ima sun hana shi sukuni,dan yanzu ko tsayuwar kirki bai iya wa tsabar ciwan da mararshi ke mai, yanzu haka yau kwanan shi biyu agida bai fita ba dan tsayuwa nanaiman gagararshi yadda yake jin marar na k'ulle mai. Na'ima zaune tayi shiru tunanin duniya duk ya isheta, dan ita yanzu bata da burin da ya wuce taganta agidansu gaban mahaifiyarta dan ahalin da take jinta yanzu har auran galin ma zata iya hak'ura dashi ta zauna dashi ta amshi k'addararta na auranshi. Na'ima na nan zaune tunanin Abdurrahim ya fad'o mata,tana tunanin abin da ya hanashi fitowa kwana biyu,dan yau kwana biyu ke nan Na'ima batasa Abdurrahim a idonta ba. Tunani tafara yi ko ta je ta d'an lek'a tagani lafiya,Na'ima tashi tayi tana tafiya ahankali-ahankali kamar wata b'arauniya cikin sand'a Na'ima ta tura d'akin da Abdurrahim yake kwance,ciki ta hango shi akwance dafe da mararshi dan yanzu ko abu zai d'auka sai dai da rarrafe yake zuwa yad'akko.Kallo d'aya zakai mai kagane ciwan banawasa bane dagaske yake, cikin tausaya mai dan Na'ima akwai tausai ta k'arasa inda yake kwance tace"Sannu, bakada lafiya ne ?" Kai Abdurrahim ya d'agamata, dan ganinta da yayi sai ya ji ciwan nak'ara yun k'uro mai. Na'ima cikin tausayawa ta ce"Ayyah sannu" juya mata baya Abdurrahim yayi dan gabad'aya ji ya yi yana nai man sumewa ganinta da ya ke yi tsaye akanshi, itako Na'ima da batasan dalilin juyawar ba d'ayan b'angaran ta koma tace"ko in kawoma abincine ? "Nan ma banza Abdurrahim yayi da ita yasake juyawa inda ta baro. Allah sarki Na'ima ganitake tsabar ciwone yasashi juye-juyan, ai bata gaji ba sake binsa tayi d'ayan b'angaran tace"Sannu in kawoma abinc..." maganar kakarewa tayi sakamakon jawota d'in da Abdurrahim yayi. Na'ima cikin furgicin jin yadda Abdurrahim ya fusgota ta ce"Kai ma girman Allah kasake ni" dan Na'ima sosai ta tsorata da ruk'on da Abdurrahim yayi mata, Abdurrahim cikin sanyayar murya irin ta Wanda ya gama galabaita ya ce "ba abin da zan miki ,dan Allah ki taimakan zan iya rasa rayuwata ,kuma Kinga kema bakisan ina zaki zauna ba "duk maganar nan da Abdurrahim yake yana rik'e da Na'ima. Na'ima cikin rawar baki ta ce "tom ni mai zanma?" Tace mai tana yunk'urin tashi daga jikin shi ,shi kuma yana k'ara riketa.Abdurrahim kallan Na'ima yayi irin ki tausayamin ya ce "nan d'inki kawai zan tab'a" yanuna mata kirjinta, cikin kid'ima dajin kalaman shi Na'ima ta dage ta fusge daga ruk'on dayayi mata taruga dagudunta falo ,sai dai kafin ta zauna ta ga Abdurrahim agabanta,Abdurrahim be tsaya wata-wata ba ko jin abin da Na'ima ke cewa d'akkota ya yi cak tana ihu tana rikon shi dan son da ya ke ma iyayan shi kar ya
🏠