ย  ย  NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 22 of 34

ci gaba da juyinta tsakar d'akin tana mai k'ara tamke marartata. Abdurrahim kusa da ita ya matsa ya tadota ya d'an jinginata da jikinshi irin yadda akema yara, sannan ya d'akko cup d'in tea d'in ya kai shi bakinta, Na'ima hannu tasa ta ture cup d'in dan ji take bazata iya shaba , turewar da za tai ko tea d'in ya kusa barema Abdurrahim ajiki,hakan yasa Abdurrahim ya tunkod'eta da saurinsa ya ce "ke ki ka sani kuma daga wannan watan bazakisake min wannan ciwan agida ba daga Hafiz yatafi kema za ki san inda dare yayi Maki ke ma, dan kin samu ma tsabar samun guri zaki ture cup d'in ki zubar da shi a k'asa ina jin bacin na kaucema da ajikina za ki zuba min ke ki ka sani" Yana kai wanan yabar mata d'akin ya koma falo ya kwanta, sai dai ko da ya kwanta sai yaji duk ba dad'i abin da yayi mata,azuciyarshi ya ce Allah ya baki lafiya ki samu ki bacci inda kin zubar da maganin.Duk yadda Abdurrahim yaso bacci ya kwasheshi kasawa yayi sabo da tunanin halin da Na'ima take, dan gaba d'aya tunanin halin da Na'ima take ya hanashi sukuni gashi ya kasa zuwa dubata tsabar haushin zubar da tea d'in da tayi. Abdurrahim Sai da yayi sallar a suba sannan ya shiga d'akin dan ganin halin da Na'ima take ciki, Masha Allah bakamar jiya ba sai dai abin da be sani ba yanzu abin yafi na jiya dan yanzu ko juyin ma yagagareta , takure take guri d'aya ga rigarta duk ta b'aci da jini. Abdurrahim matsawa yayi kusa da Na'ima ya kirata ahankali amma Na'ima shiru bata amsa ba kuma tanajin shi motsin ne bata son yi,Abdurrahim ko jin tayi shiru matsawa yayi kusa da ita da sauri ya sa hannu ya ya d'an bubbugata yana mai cewa"Kee"Abdurrahim jin Na'ima shiru ga idonta arufe yake sai yaji kamar d'ayar take jan numfashi ma d'agota yayi sai yaga kad'an-kad'an take fidda shi tsabar tagama galabaita. Abdurrahim tunanin kaita asibiti yayi karta mace mai anan, saidai koda ya duba duk ta b'ata rigar jikinta da jini, batare da tunanin komai ba yakama rigarta zai cire, cikin d'an sauran k'arfin da yaragema Na'ima ta rik'e hannun shi,Abdurrahim ko cikin tausaya mata ya ce"Ki yi hak'uri taimakonki zanyi riga zan canza miki in kaiki asibiti" Abdurrahim na fad'in haka ya kama rigar ya zare mata ita ajikinta, sannan ya je inda yake tunanin kayanta ne ya d'akko mata wata rigar zaisamata sai asannan idon shi ya kai ga halitarta,rin tse ido Abdurrahim yayi yana mai son sa mata rigar kuma kasan cewar idonshi arufe yake ya kasa,dan gaba d'aya wani irin kasala da sanyi ya rufe shi,haka dai ya daure cikin sanyi jiki da mutuwar gab'b'ai ya zura mata rigar sanna ya shiga d'akin Hafiz.Zaune ya iske Hafiz d'in alamun bai da d'e da idar da Sallah ba, Abdurrahim kallan Hafiz yayi ya ce"Hafiz zan kai yarinyar nan asibiti batada lafiya" "Subhallah me ke da munta?" Wai lokacin menstruation d'inta ne yayi tom tana shan wahala. Hafiz kallan Abdurrahim yayi ya ce"Brother kamanta aikina kenan abin da nake karanta kenan? bari da akwai magungunan da zan rubuta ma ka amso mata zata samu sauk'i insha Allah dama wasu haka yake musu"Hafiz rubuta ma Abdurrahim magungunan ya yi. Abdurrahim na amsawa yaje ya siyo mata. Cikin ikon Allah Na'ima na shan maganin ciwan yalafa ma ta bacci yayi awan gaba da ita. Ko da Na'ima tatashi jitai kamar anzare mata ciwan baki d'aya. Na'ima koda ta fito Hafiz ya jiki kawai yayi mata yayi shiru inda Abdurrahim ya hanasu magana, in kaga Na'ima suna magana da Hafiz tom Abdurrahim baya nan daga yadawo shikanan ,hakan sai yasa Hafiz yaji jaman duk ba dad'i ya isheshi. Ranar da Hafiz yacika sati shida da zuwa ranar ya shirya tafiya kamar yadda yafad'ama Abdurrahim, saidai ita Na'ima bata san da maganar tafiyar Hafiz d'in ba saidai ta gan shi da kaya, sallama Hafiz yayi ma Na'ima sannan yabata number shi ko da Abdurrahim ya sai mata waya acewarshi. Na'ima bataji da'in tafiyar Hafiz ba ko kad'an dan bak'aramin sabo tayi da shi ba, bayan Hafiz yatafine taji gidan duk ba dad'i cire kayanta ta shiga wanka ko zataji dad'i.Bayan Na'ima tafito wankane tana cikin shiryawa Abdurrahim ya shigo d'akin , k'ara Na'ima tasaki tai sauri tajawo rigar da ta cire ta d'akko ta kare kirjinta da ita .Inda Na'im take tsaye Abdurrahim yanufa, Na'ima kai take girgizama Abdurrahim alamun karya k'araso inda take amma shikan shi Abdurrahim besan dalilin k'arasawar ba umarnin zuciyarshi kawai ya ke bi da gangar jikinshi,yana kaiwa kusa da Na'ima y........... Ayi hak'uri da wrong typing๐Ÿ™๐Ÿป๐Ÿ™๐Ÿป ๐Ÿ›ฅ๏ธ ABDURRAHIM๐Ÿ›ฅ๏ธ MATUK'IN JIRGIN RUW NE ๐Ÿ“š๐Ÿ“š๐Ÿ…™๏ธŽ๐—ฎ๐—ฟ๐˜‚๐—บ๐—ฎ๐—ถ ๐Ÿ…ฆ๏ธŽ๐—ฟ๐—ถ๐˜๐—ฒ๐—ฟ๐˜€ ๐Ÿ…๏ธŽ๐˜€๐˜€๐—ผ๐—ฐ๐—ถ๐—ฎ๐˜๐—ฒ๐—ฑ๐Ÿ“š๐Ÿ“š๐Ÿ–Š Na Fadila Sani Bakori Page 22 & 23. Kai Na'ima ke girgiza ma Abdurrahim tana cewa"dan Allah karka k'araso inda nake" amma ina Abdurrahim bai fasa ba yana zuwa yasa hannu ya jawota jikinshi "Wayyoo Allah na dan girman Allah ka sake ni" cewar Na'ima da duk ta furgice."Sheeet" Abdurrahim yace ya ce mata "Uban wa ya ki
๐Ÿ