ย  ย  NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 12 of 34

aiman jaza mai aiki, jin wayar shi na ringing yasa ya ce, "Kee ,dan uwarki gidan ubanki ne da zaki kulle ki hanani shigowa?" "Ka yi hak'uri nawanke kayanane kuma ba kaya jikina shiyasa" Ita ko Na'ima bala in tsoran Abdurrahim yaganta da rigassa ne yasa tak'i bud'e mai k'ofar . "Keee, ki bude k'ofar nan nace!!" Abdurrahim ya fad'a cikin tsawa. "Ka yi hak'uri bakaya ne jikina shiyasa. "Ki bud'e naceeee!!!" Na'ima shiru tayi,dan ita gani take sai yafi hukunta ta in ya ganta da rigarsa ajikinta. Abdurrahim ko jin Na'ima shiru babu alamun zata bud'e k'ofar ya ce, "Shikenan bari in kira aballe min k'ofar inda ba zaki bud'e ba............. ๐Ÿ›ฅ๏ธ ABDURRAHIM ๐Ÿ›ฅ๏ธ MATUK'IN JIRGIN RUWA NE.(RENEW) ๐Ÿ“š๐Ÿ“š๐Ÿ…™๏ธŽ๐—ฎ๐—ฟ๐˜‚๐—บ๐—ฎ๐—ถ ๐Ÿ…ฆ๏ธŽ๐—ฟ๐—ถ๐˜๐—ฒ๐—ฟ๐˜€ ๐Ÿ…๏ธŽ๐˜€๐˜€๐—ผ๐—ฐ๐—ถ๐—ฎ๐˜๐—ฒ๐—ฑ๐Ÿ“š๐Ÿ“š๐Ÿ–Š Na Fadila Sani Bakori Marubuciyar๐Ÿ‘‡๐Ÿป 1 SO NE SILA 2 IN DA RAI 3 RAYUWAR HAIDAR 4 OGA HABIB 5 DAGA ALLAH KO D'AURA MA KAI 6 MENALLYN DADDY 7 ABDURRSHIM MATUK'IN JIRGIN RUWA NE Page 12 & 13 Abdurrahim ko jin Na'ima shiru babu alamun zata bud'e k'ofar ya ce "Shikenan bari in Kira ab'alle min k'ofar inda bazakaki bud'e ba". Na'ima jin Abduurahim yace zai Kira a b'alle mai k'ofar,yasa ta fara zare ido tana tunanin yadda zatai tana cikin tunanin ne taji Abdurrahim yana waya yana Kiran aturomai mai b'alle k'ofar,yasa Na'ima jikinta narawa ta bud'e k'ofar. Gefe guda ta rakub'e tana zazzare ido tana jiran hukunci. Abdurrahim ko da yake sauri yake kallan Na'ima kawai yayi ya girgiza kai ya shige ciki batare da ya ma lura da jallabiyarshi da ke jikinta ba.Cikin sauri ya d'akko takaddun ya juya zai fita. Sai dai Kiran da ya shigo wayarshi ne na manager ya d'auka da sauri yana mai cewa"Ga shinan na d'akko ina...."Manager da katar da shi yayi ta hanyar cewa" Abdurrahim gashi nan sabo da sakacinka kajamana asarar milyoyin kud'i dan haka mun da katar da kai aiki na wata uku" Abdurrahim watsarar da takaddun hannunshi ya yi yana jan tsaki sobo da buk'atar takaddun da akace anayi yasa ko karyawa betsayayi ba ya fita tsabar sauri ne ma yasa ya manta takaddun,sai kuma Na'ima da ta dad'e bata bud'e mai k'ofa ba. Na'ima ko tsabar tsoran da take ji ne yasa takasa tashi daga inda take,tana nan zuk'unne taji abu na d'iga akanta dubawar da za tai jini ne ke d'iga awajan da ta bige lokacin da Abdurrahim ya turo k'ofar da k'arfi ta bigeta. Na'ima cigaba da zama tayi agun ga yunwa da take ji inda yau beyi abin kari ba (breakfast) balalle tasamu in yarage taci, gawani basifaffan ciwan kai da kanta ke mata, kukan ma dak'ar takeyin sa, gakan nata jinin yaki daina zuba, tashi tayi ahankali tana daddafa bango saboda jirin da takeji yana nai man kadata. Abdurrahim ne yafito zai shiga kitchen dan nai man abin da zaici, ko kallan inda Na'ima take beyi ba, ita ko Na'ima Ahankali- Ahankali ta shiga d'akin da yazama kamar nata takwanta. Tea Abdurrahim yahad'a makanshi, zama yayi falon amma duk inda idon shi ya kalla jini yake gani d'igo-d'igo agun, tashi yayi yana bin duk inda jinin ya d'iga da kallo, hankalinshi ya ji yafaratashi dube-dube yafarayi yana nai man inda zaiga Na'ima amma bai ganta afalon ba da sauri ya nufi d'akin da ya ke tunanin zai ganta acan. Kwance ya hango ta takawa yayi ya k'arasa inda take ya Kira ta da "Kee"amma Na'ima shiru dan azuwa yanzu yunwa take ji sosai. Hannu Abdurrahin yasa ya d'agota, rik'e take da cikinta ga inda ta kwanta duk ya b'ace da jini sakamakon buguwar da tayi da k'ofar lokacin da ya turo. Cikin rud'ewa Abdurrahim gake kallanta ya ce "Kee baki da lafiya ne?" Na'ima dai shiru ba amsa,Abdurrahim jin Na'ima tayi shiru ya ciro waya yakira alheri. Kira d'aya ta d'aga tana d'agawa ya sanar da ita tazo gidanshi yanzu. Cikin mintinan da basu wace goma ba alheri tazo gidan, ko da taga yadda jikin Na'imar ya yi lokaci guda cema Abduurahim tayi sai dai suje asibiti da ita. Abdurrahim kallan alheri yayi ya ce " ki dubata anan mana" badan alheri ta so ba ta koma ta d'akko duk wani abu da zata buk'ata ta ta dawo. Bandage tasa mata a inda ta buge dan buguwar sosai ce.Maganar ciki ko da take ta rik'ewa ko da ta aunata ba abin da ke damunta wanda ya wuce ulcer . Alheri kallan Abdurrahim tayi ta ce"Abdurrahim wai zaman me yarinyar nan take agidan nan ne ,me yasa baza ka barta ta koma gidansu ba ? " Abdurrahim shiru yayi Kamar ba zai ba alheri amsa ba sannan ya ce"cemiki akai ni na rik'eta? ni ma da zata tafi da nafi son haka"Tom shikenan yanzu dai serious ulcer ke damunta, amma gaskiya Abdurrahim ka kuri yarinyar nan karta jawoma wata wahalar gashi yanzu ma sai jama muta ne wahala take"Okay" Abdurrahim yace. Alheri zama tayi tana kallan Abdurrahim sannan zuwa can ta ce "Abdurrahim wai ya managanar aurenmu ne Ka yi shiru ko kana nufin har yanzu kana kan bakar iyayanka bazasu bari ka auri christian ba ne?". "Alheri nariga nafa'da maki daddyna ko zai b
๐Ÿ