NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 22 of 42

a karamar yariya, a wata tafiya da suka yi, da shi da matarsa aka farmusu aka kashe su akan hanyarsu ta zuwa Birnin Bahara, don kasuwanci. 5 - Tun daga wannan lokacin Hamdiya take rike a hannun Hakimi Abdullahi bin Sharjas ta zama tamkar ya a wajensa, Hamdiya ta kasance mai matukar kyau da biyayya ga Uwar rikonta Kubra, kuma ta kamu da matsanancin son Jarumi Umar tun tana karama, tana yawan nunawa Jarumi Umar kaunarsa da take yi amma yana nuna mata bai fahimci indata dos aba, saboda shi kwatakwata babu ita a cikin zuciyarsa a matsayin ya so ta da aure amma yana bature 60 Page matukar sonta yana tausayinta a matsayin da yake daukarta na kanwarsa marainiya. = Hamdiya ta fahimci Jarumi Umar sosai sai dai soyayyarsa kullum karuwa take a cikin zuciyarta, duk wacce mace da ta gani ta fita kyau da tsari sai ta ji kishin ya kamata domin tana jin tsoro ace Jarumi Umar ya kama da son wata,a ganinta gwanda a ce da ita da Jarumi Umar sun tsufa a haka basu yi aure ba da dai ta gawata mace ta auri Jarumi Umar, saboda haka tun da ta lura da Gimbiya Suhaila bin Ababakari, ta ga ba tsaranta bace a fagen kyau, sai ta dauke ta tamkar wata kishiyarta, duk da cewar bata ga wata alama da ta nuna suna soyayya da Jarumi Umar ba, amma haka nan take jin haushinta take ji kamar ta shake ta ta mutu. Saboda haka Hamdiya a daidai lokacin da Gimbiya Suhaila bin Ababakarita fito daga dakin da aka sauke su, ita ma tana zaune ta hango fitowarta don haka da suka koma daki Uwar Gida Kubra ta bi bayanta sai ita ma ta tashi ta bi su a baya. Rumaisa ta kasance tana tambayar Gimbiya Suhaila bin Ababakari abin daya faru, ta fara koro mata bayani “Mafarki nayi, wai an kashe Jarumi Umar..... Daidai lokacin da ta furta an kashe Jarumi Umar Kubra ta karaso dakin ta kuma wannan Kalmar. Jikin uwar gida Kubra yayi sanyi ta dubi Suhaila bin Ababakari "Me kika ce?" Suhaila bin Ababakari da Rumaisa suka dago da kai, da Sauri Suhaila bin Ababakari ta kara sa inda take. "Ki gaya min gaskiya mai ya faru, jiya mahaifinsa ya dawo ya min bayanin dangane da halin da Jarumi Umar ke ciki haka dan uwansa, ki daure ki sanar da ni gaskiya". Rumaisa ta ce "Mafarki ta yi Mama". batúre 1 61 Page Ta sanar da ita jikinta a sanyaye Suhaila bin Ababakari ta kama hannuwan Uwar gida Kubra ta ce "Wani mummunan mafarki nayi akan Jarumi Umar?" Nan take ta kwashe duk abin da ya faru ta sanar da ita. Yanayin yadda hankalin Gimbiya Suhaila bin Ababakari yayi matukar tashi ya sa Kubra take kokarin ta kwantar mata da hankali "Yar ta hankalina ya kwanta da ji kin ce mafarki ne? mafarki ba gaskiya bane, sai dai kuma wata alama ce ta nuni ga wani abun amma akodayaushe muna fatan ganin alkairi akan yaranmu, ki kwantar da hankalinki". Gimbiya Suhaila bin Ababakari ta fara zubar da hawaye ta ce "Mama ina tsoro ace ni ce sanadiyar mutuwar danki, daga zuwa na". Dai dai wannan Kalmar Hamdiya taji a lokacin da ta zo ta labe a kofar dakin. "Jarumi Umar ya mutu! Innalillahi wa inna ilahir raj'un wata kara ta kwala mai firgitarwa wacce hankulansu ya dawo kofar dakin 'Jarumi Umar" Ta kwalla kara mai karfi wacce duk maʼaikata da suke wajen gidan sai da hankulansu ya dawo kanta. Kubra da Rumaisa, gimbiya Suhaila bin Ababakari suka fito suka tarar da ita a matukar rikice "Ke ba alkairi bace" Ta fara nuna Suhaila bin Ababakari, ke masifa ce a cikin birnin mu, Jarumi Umarya mutu ta kashe mana Jarumi Umar”. Mama Kubra ta daka matsa tsawa ta ce "Waye ya gaya miki?, ki nutsu ki shiga hankalinki" amma ina ta kara rikcewa ta na kokarin riko Suhaila bin Ababakari, ai kuwa ta yi sa'ar cafar wuyanta ta shake tana ihun ta kashe Jarumi Umar.da kyar matan da ke wajen suka kwace ta, ta ci gaba da ihu da kururuwa har sai da Kubra ranta yayi mummunan baci ta zabga mari, domin ta shiga hankalinta bature Ta rike kunci cikin tsananin takaici, Uwar gida Kubra ta cc da ita “Me yasa baki yin abu cikin hankalinki nc, waye ya sanar da ke Jarumi Umar ya rasu, a ina kika ji wannan maganar?” Haushi da fushi ya fusata tata ta bar harabar wajen, Gimbiya Suhaila bin Ababakari ta rike wuyanta, Uwar gida Kubra ta ce "Shiga da ita ciki Rumaisa, sannan ta dubi ragowar jama'ar ta ce "Rashin nutsuwa ne da rashin fahimtar Magana irin na Hamdiya, tana gaya min ta yi mummunan mafarki ga Jarumi Umar ne kawai ta ji karshen maganar shi ne ta zo cikin rashin nutsuwa, babu abin da ya faru da Jarumi Umar”. A sannan ne nutsuwa ta zo wa kowa a gidan sannan kowa ya koma ya ci gaba da al'amarin gabansa. Hamdiya ta tafi dakinta ji take zuciyarta ta dauki zafi, ta kasa saita nutsuwarta, a yau ta kara tabbatarwa akwai wata makarkashiya da ke zuciyar Kubra so take ta bada auren Suhaila bin Ababakari gad anta Jarumi Umar, lallai son zuciyar da ake sanar da ita na Uwa Kubra ya tabbata sau tari matar SHAMSU BIN AUJARtana sanar da ita, amma bata taba yadda cewar son zuciya da son abin duniya ne da it aba sai yau. Zuciyarta ta kara kumbura ji take kamar ana t
🏠