NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 1 of 42

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels DAULAR MUSULUNCIN ABDUL SALINEADAM SHITU Rayuwar musulunci ta dauko asali ne daga manzanni, an kafa musulunci da tsantstsan jarumtaka ilimi, hikima da tsants kaunar Allah da manzanninsa saboda babu abin bauta da gaski face shi. Allah swt ya turo manzanni tun daga kan Annabi Adamu (AS) har zuwa Annabi Muhammad farsi (saw) a cikin Annabawan Allah babu wanda ya zo duniya bai sha fama da kafirai ba, duniya ta fara da yake-yake haka zata kare da yake-yake kuma duka saboda yaki da musulunci wato addinin gaskiya. Bayan manzanni Allah ya kafa sahabbai bayan sun shude manyan tabi'ai, malamai, addinin Allah da wasu kafirai suka yi rantsuwa ba zai kafu ba, sai gashi ya mamaye duniya yaje duk inda ake rayuwa a duniya Allah yayi alkawarin daukaka addininsa a duniyar sa ya basu dama sun ci gaba da daukar nauyin kafurci sun ci gaba da kare allolinsu har duniya ta dauki shekarau sama da dubu bayan wafatin Annabi Muhammad farsi (saw) wadda shi ne manzo na karshe kuma shi ne yayi mamayar da har gobe ake tare da ita. Ya zama abin koyi ga malamai, jarumai, sarakuna, ya zamana komai na duniya ana gudanarwa ne bisa koyarwarsa domin ya zamo mafificin Manzo kuma gatan al'ummar karshe. Daulolin musulunci an kafa su a duniya kafurai sun ga bayanta ta hanyar makirci. Sun rarraba kan kawunan musulmi ta inda ba ayi tsammani ba. A shekara ta dari hudu da tamanin bayan wafatin Annabi Muhammad farsi an yi wata daula da ta zo ta yi tsayin daka waj kawo gyara da zamantakewar musulunci. An samu wasu ahli da gabashin duniya wadanda yankin su bai kai ga Makka ba sannan ratsa ta biranen Yahudawa ya shiga cikin biranen turawa sannan kuma yana da iyaka da Larabawa. Ana kiran yanki da Bahara, yanki ne mai girma kuma yana cike da albarkatun kasuwanci saboda iyakoki da yayi da biranen Larabawa da kuma turawa ga kuma teku wacce take da nisan da babu bature 2 Page 3|Page inda bata ratsawa a fadin duniya hatta yankin bakaken fata da indiyawa. Ganin yadda wannan birni yake da yalwa da kuma sanyi da wadataccen abinci da kuma walwala domin babu wani launin zafin rana da har zai saka mutum yana share gumi kullum Kasar a lullube take da ciyayi. Babbar rashin dabara da birni yayi shi ne ganin wannan dandazo na yankunan duniya suna shigowa yasa Kasar ta fara gurbacewa daga turbar addin
🏠