a
ce, "Na'am'
"
Ta matso kusa da shi har sunajin
numfashin juna, ta saisaita muryarta tana
wasa da zagayayyen gashin bakinsa ta ce,
"Alhajina wai ni lafiya? Duk fa 'yan
kwanakin nan haka kake kafiya yawan
shiru da tunani.
"
53
IZGILL JAMILA MUHAMMED
Ya sauke ajiyar zuciya ya ce, "Akan
dai zancan nan da mu ka yi dake ne
kwanaki, to wallahi yanzu abin ya dame
ni sosai so nake in zaɓa masa kawai sai
dai ince masa rana kaza dan nagaji da
wannan shashancin banzar da yake yi.
Dai dai nan wayarsa dake gefensa ta
ɗauki ringin yana duba wayar yaga my
son ya ce, “Kin ganshi ma ya danna ok ya
fara maganar sosai da suka dan daɗe
sannan ya mikawa mominsa tana yi masa
fadan yaki zuwa ko ya makale Abuja.
Ya ce, "Aiyuka ne Momi su kai min
yawa amma insha Allahu zan zo karshen
wannan satin.
Ta ce, "Ka dai faɗa ne.
99
Sun dade suna magana sannan ta
kashe wayar ta dubi Alhajin ta ce, "Dan
Allah Alhaji ka sassautawa ranka ka
daina yawan tunanin nan kar wani ciwo
54
IZGILI JAMILA MUHAMMED
ya kamaka kabi komai a hankali dan
Allah.
Ya yi dariya ya ce, "To ranki ya
dade za'a yi yanda kike so gaba daya
suka yi dariya."
NIGHT CLUB
Club din cike yake makil da ‘yan
kosassun Abuja ‘ya'yan manya Club din
yai mutukar tsaruwa tamkar a turai, zaka
yi mamaki ainun da man akwai club
kamar wannan a Nigeria saboda yadda
ake zuba lalata tamkar a garin nasara,
asarar duniya babu abinda ketashi sai
wani tattausan Music mai ratsa kwanya
kowa sai harkokinsa yake
kwanciyar hankali wasu gurin shaye
shayensu su kafi kauri yayinda wasu
gurin rawa suka karkata dai-dai nan
Hisham Mansir kwangila ya baiyana gaba
ɗaya samarin gurin suka ruɗe da ihu
cikin
55
IZGILI JAMILA MUHAMMED
wadanda suke kusa suka dinga
rungumarsa ya yinda wadanda suke nesa
suke yi masa fito suna fadin Hey hand
some.
Cikin takunsa na kasaita gami da
shariya yake ɗaga musu yatsansa biyu bai
saurari ko ina ba sai can wata kujera ta
musamman yana zama Joh mai aiki gurin
ya russuna cikin girmamawa ya ce,
"Yallaai barka da zuwa.'
Cikin kallon nasa na ka'ida ya
kalle shi ya ce, Cikin wata daɗɗan
muryarsa "Guiness masu sanyi zaka
kawo."
"
Cikin sauri ya ce, "An gama oga.
Ya kishingida ya daga daradaran
kyawawan idanunsa yana bin club din da
kallo ya ajiye wayoyinsa akan table ya
fito da kwalin sigarinshi daga aljihun ya
56
IZGILI JAMILA MUHAMMED
mannata abaki ya dauko lighter ya kunna
yana bulbular da hayakin.
Nan take ya haɗa dan karamin
gajimare cikin kwarewa yake fesar da
hayakin tun shigowarsa. Hankalin 'yan
matan gurin ya yo kansa sai shawagi suke
ta gabansa ko da Allah zaisa ya kyasa,
kowacce so take taga ta burgeshi tana so
ta samu shiga a ce yau ya yi mu'amala da
ita koda sau daya ne, dan ta san kudin da
zai shaka mata ba kaɗan bane, wasu
kuwa so suke ya kula su ko bai basu
komai ba, ai abun burgewarsu ne
kyakkyawa na bugawa a media kamarsa
ya kulasu, to su abin alfaharinsu ne
musliki dan wulakancin tabar hannunsa
ta fisu daraja, a gurinsa, dan shi ko da zai
mutu saboda bukatar mace in ba kin
isaba kin kai kin kawo wajen haɗuwa
gami da aji ba, to ko kallanki ba zai yi ba,
57
IZGILL JAMILA MUHAMMED
balle har ya hada jikinsa da na ki dan shi
ko cikin mata ba kowace kwashi kwaraf
yake kulawa ba, sai ya tabbatar kina da
abin kallon sannan zai kalla shi yasa
wasu mazan abokansa suke ce masa ba
kai kake kallonsu ba, kai ake kallo.
Ya lumshi idansa yana jin wani
yanayi mai dadi can idanunsa suka kai
filin, rawar nan idansa ya hasko masa
wata yarinya sai juyi take mai ban
sha’awa ya kura mata ido yana kallanta,
sanye take cikin wite yar bingilar riga
wadda gaba daya cillyoyinia, awaje suke
rigar kuwa bata da hannu gaban rigar anyi
mata gidan bireziya mamanta rabi duk a
waje, suke tana sanye da wasu dogayen,
takalma wanda suka dace dashigart
kanta yasha wata mici micin kalaba
gashin kanti, fara ce, tas, kunnuwanta
sanye da dogayen yari gaba daya ta gama
58
IZGILI JAMILA MUHAMMED
tsuma shi ta yanda take sarrafa hips dinta
tana takawa cikin aji dai-ɗai nan Joh ya
dire masa kwalaban sassanyar agabansa
da ya jerosu akaǹ\ wani dan madaidaicin
faranti, da kuma wasu kananan kofuna na
karau, ya saka opener ya buɗe masa ya
zuba masa gami da dan rusunawa ya ce,
"Oga ga shi nan."
Hisham ya dauko kofin batare da ya
dauke idanuwansa a gurinba ya ci gaba
da tultulawa tumbinsa ruwan barasar yana
wani kasa-kasa da marayun idanuwansa
yana kare mata kallo, tamkar ance mata
juyo sai ta hango mai tsada sunan da
yawancin 'yan matan suke faɗa masa ya
wani dalalo mata waɗannan fitinannun
idanuwannan nasa. Sai ta ji wani irin
matsanancin farin ciki ya kamata ta san
ma'anar kallon cak ta tsaya da juyin da
"
59
IZGILI JAMILA MUHAMMED
take yi kuma ta fito daga filin cikin taku
mai jan hankali ta baro gurin rawar.
Ta kara so gurinsa tana zuwa taja
kujera dake gefensa ta zauna ta ce, cikin
harshen turanci ta ce, “Barka da dare
hand some cikin kal