NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 8 of 22

ofar ya ya ɗan danna mata key ya rungumeta ya cika 46. IZGILI JAMILA MUHAMMED hannunsa da albarkatun kirjinta su kai bedroom dinsa. Inna Lariya ta shigo dakin da kofin silba a hannunta ta dire shi gami da zama ta ce, "Hadiya ki tashi ga fura malam ya shigo miki da ita." Hadiya da take kodundune akan yalolowar katifarta tai magana daga kudundunen da take tace, "Inna na koshi." Inna ta ce, "Ai kuwa baki isa ba kin taɓa jin inda aka warke daga cuta alhalin ba ashan magani, ba kuma a cin abinci saboda tsabar gardama da kafiya irin naki to tunda nadama furar sai kin shata, idan` ma zaki samawa kanki lafiya ki ta shi to ki tashi dan wallahi sai kin sha, kin kuma sha sha mu gani tunda ga shi an sami kudi an sayo miki." 47 IZGILI JAMILA MUHAMMED Hadiya ta ture abin rufarta ta tashi zaune ji take kanta tamkar zai tsage saboda ciwon da yake yi mata ga kuma matsanancin zazzabi. Ta dauki furar tunda ta ji Inna ta rantse ta san dole ne ta shata ta fara sha tana yamutse fuska duk santa da kaunarta da furar ji ta yi tamkar maɗaci take sha tana yin kurɓa ɗaya biyu ta dire kofin ji take tamkar zata yi amai, Inna ta saka mata manyan idanuwanta ai babu ariziki ta dauki kofin dan ta san ma'anar kallon. Haka ta dinga daurewa tana sha sai da ta sha rabi sannan ta kalli Innar dan taga a wana yanayi take, da taga bata nuna komai ba sai ta a jiye ta ɓare magungunan ta bata ta karɓa ta ce, “Dake wata ce, ai da sai ki bari sai maganin da furar da kika sha sun fada miki sannan ki kwanta." IZGILI JAMILA MUHAMMED Hadiya ta hadiye maganin nan da kyar ta dauki mayafinta ta dukunkune a cikinsa amma bata kwanta ba, dai-dai nan su ka ji sallama Jana Inna ta dauki kofin ta fita tana amsa mata sallama. Jana suka gaisa da Inna, jana tana tambayar mai jiki Inna ta ce, "Da sauki tana ciki ki karasa." meJana ta shiga ɗakin ta zauna ta kalli Hadiya cikin tausayawa ta ce, "Sannu Hadiya." Hadiya ta ce "Yauwa." Jana ta ce, "Ya jikin naki.?" Ta ce, "Da sauki. Jana ta ce, "Iya ta ce, a karayi miki sannu.' Hadiya ta ce, "Ina amsawa." Jana ta ce, "Habib ma yana duba ki ya ce, ya na miki sannu.' Ta ce, "Ina amsawa." 49 " IZGILI JAMILA MUHAMMED Haka suka dinga yin hirar yan makaranta Islamiya da boko da yake duk ajinsu daya tana gaya mata wadanda suka ce ai mata sannu, saboda basu sami damar zuwa dubata ba, dan gaskiya Hadiya tana da farin jinin mutane da wuya ta zauna a guri ba a so ta ba, ba dan komai za a so ta, dan kyanta dan can din din ita kyakkyawa ce ta ajin farko kuma tana da san mutane tana da mutukar fara'a in dai ta sanka in bata sanka bane tana da wuyar lamari. Alhaji Mansir ya dauki lemon Edotic din da mai dakinsa Hajiya Zalifa ta tsiyaya mai ya kurɓa gami da daukan remote control ya rage sautin tangamemiyar T. b plasman dake like jikin bango girmanta ya shahara tamkar mutanan jiki zasu fito ya kalli gefensa IZGILI JAMILA MUHAMMED inda Hajiya Zalifa take dan kishingiɗe kan tuntum tana cin Tufa suna kuma ‘yar hira. Ta zuba kwalliya tamkar mai zuwa fadar shugaban kasa, daman gata mai kyau duk mptsin da tai wani fitinan nan kamshi ne yake tashi, Alhaji Mansir ya ci gaba da kallanta. Gaskiya yana san matarsa yana kaunarta ko dan gayunta sam bata tsufa tamkar yanzu aka kawo masa ita gidansa shi yasa yai ta ganin bakin danginsa da suke damunsa da zancan aure yanzu sun daina, ya riga yasan Zalifa ta mallake zuciyarsa babu sauran gurin da zai saka wata ‘ya mace, ya san ba zai iya hada daki da wata macen ba dan yadda yake santa yake san farin cikinta ba zai so damuwarta ba ita kuma a duk duniya babu abinda ta tsana sama da kishiya bata santa kwata-kwata 51 IZGILI JAMILA MUHAMMED . tana kishi da abinda take so tana bashi kulawa sosai tamkar wani jariri haka take tattalinsa tun a farkon auransu har zuwa yanzu. Yau kimanin shekara talatin da takwas ke nàn da yin aurensu amma bata taɓa ɓata masa rai ba, tana sani ba, sai dai a ajizanci irin na dan adam, tana sonsa tana kyautata masa, tana san 'yan uwansa, tana kyautata musu, tana sansu. so na gaskiya, Allah mai hikima ne da ya ce, muddin mutum yai sa'ar mace ta gari lallai rabin imaninsa ya cika, sai ya kyautata aiyukansa, dan ya samu rabauta, ranar gobe kiyama, gaskiya mace ta gari jin dadin namijin duniya, mace tagari ita ce, silar wanzar da zaman lafiya gaba daya ya shagala da kallonta yana fasalto abubuwan alkhairinta gaskiya duk iya zamansa da ita bai taɓa ganin wani abun 52 IZGILI JAMILA MUHAMMED assha kona Allah wadai data taɓa yiwa wani, wani abun narashin kyautatawa ko zamanin da 'yan uwansa da mahaifiyarsa suka saka mata karan tsana. Can hajiya Zaliya ta kula da hankalin Alhajin baya kanta dan sai magana take yi masa amma hankalinsa yana wani wajen bai ji ta ba ta dago dan taga mai ya ke yi sai taga ya zuba mata ido ashe tun dazu ita yake kallo ta mike zaune daga kishingiɗar da ta yi ta kira sunansa, yai saurin sauke ajiyar zuciya y
🏠