NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 7 of 22

na san zaka neme ni dan ka ji ya muka yi da manajan ko?" Alhaji Mansir kwangila ya ce, "Ni ba dan wannan ba, muhimmiyar maganar ce dani kana gida ne? Zan zo 99 Alhaji Umar yai dariya ya ce, "Maganarce ta ruɗaka har ka manta ina Katsina. " Alhaji Mansir ya dafa kai gaba daya ya manta abokinnasa baya nan tun jiya yana ta dukko ɗakin kara. Ya ce, “Ka ga IZGILI JAMILA MUHAMMED naranta gaba daya yanzu dai sai ka dawo ke nan. " Alhaji Umar ya ce, "To ka gayamin mana ko bata waya ba ce maganar 53 . Alhaji mansir ya ce, "Bata waya bace sai dai kawai idan Allah ya dawo da kai lafiya, nan suka shiga maganar kwangilar da shi Alhaji Umar din yaje nemar musu a gurin gwammanan Katsi nan kuma da dukkan alamu zasu samu. ****** Kwance yake cikin bahon wanka kamshin turarukan wankan suna ratsa shi yana busa tabarsa cikin gwanancewa sai da yaji ruwan ya huce sannan ya zubar dashi ya sake sabo, ya daɗe yana cuɗa jikinsa tamkar mai shirin canja fata sannan ya dauko wani dan guntun tawul ya daura a kugunsa ya dau wani kuma yana goge kanshi hade da jikinsa. 41 IZGILI JAMILA MUHAMMED Ya tsaya gaban tangamemen madubin dake manne jikin bango toilet din wanda kake ganin tun daga kafafunka har kanka gefensa kuwa wata 'yar durowace wadda samanta yake sheke da turarukan wanka sabulan wanka dana hannu, dana kai, dana kafa, tamkar kantin sai dasu, su man baki turarukan baki gasu nan dai burjik ya rataya ɗan karamin tawul din gurin da suke jajjere tamkar akantin sai dasu yake gaban dirowar ya ɗauko wani mooth freshner ya kuskure bakinsa sai da yai amfani da wajen kala biyar kuma kowacce da kamfaninta da kuma kamaninta. Daga farshe kuma ya dauko wani dogon turare ya ware bakinsa ya dinga fesawa ya direshi ya dauko mansa na ka shi na dore ya shafa sannan ya ɗauko man tafin hann shi ma na kamfanin dore 42 IZGILI JAMILA MUHAMMED dinne ya shafa, ya ɗauko turaren gaɓa gaɓa duk set din dore dinne dan shi yana aiki da duk kayan kamfanin tun yana germany har kyauta kamfanin sukai masa, saboda aiki da kayansu da yake yi. Ya dauki kum ya yiwa sumarsa sannan ya ɗauko kalolin mangashi ya shafewa ya shafawa wannan kyakkyawar sumar ta shi irin ta asalin larabawa baka siɗik da ita mai taushi gami da santsi ya ɗauki wani turare wanda kuɗin turaren kawai jarin wani talakanne. Yana fesawa kan nan da nan ya kara kaɗannaɗewa tamkar yanda sloon suke cirewa mata waɗan nan rabubin haka gashin ya kanannade. Yana fitowa ya ji enter comm din gidan tana kara tabbacin yana da bako ya kalli agogon dake girke a saman durowar dake gefen lafiyayyan kuma kayataccen 43 IZGILI JAMILA MUHAMMED bed dinshi wanda ya ji wata irin lumtsumemiyar katifar leda da kuma wani datsetstsen bed sheet karfe biyar da minti ashirin to ko waye yake shirin shiga rayuwarsa ya dan saki gajeran tsaki gami da cewa koma waye sai na gama abinda nake yi ya karasa gurin wata irin wardrop wadda ba zaka taɓa cewa wardrop bace saboda tana like a a jikin bango kuma. kalarta ruwan madara ce sai ta saje da fentin dakin saboda shi ma ruwan madara ne, kuma a like take tamkar bangon yana budeta yai tsaye gaban jerin kayannashi wanda kowanne dá gurinsa gurin kananun kaya daban haka suit gasu nan ararrataye babu kalar da babu ya rike kugunsa da hanayansa biyu yana bin kayan da kallo dan ya rasa wanda zai saka, can dai ya dauko wata fitled din T shirt fara ce tas ya saka ta kamashi ya 44 L IZGILI JAMILA MUHAMMED fito masa kirarsa ta cikakken namiji a gaban rigar an subutu hand some guy, rubutun an yi shi da wata kala mai sheke tamkar ruwan kwai. Ya sa ka stripes brown ya dɗauko turaran jiki ya saka ya yi kala biyar ya dire ya dauko wayoyinsa tare da jaridar weekly trust ya fito kayatccen falon nashi har yanzu ma buga kofar bai gaji ba, bai kuma yi zuciya yatafi ba. Ya ajiye jaridar tare da wayoyin nashi kan center table ya nufi farij dinsa ya dauko coke ya ɓinci ni bakinsa ya daga sai da ya shanye sannan ya jefar da gwangwani. Sanyi ya ratsashi ya karasa bakin kofar ya bude kofar. Katum Farida Saraki ta baiyana fuskarta cike da takaicin irin wulakancin da wannan mutumin yake mata, ta kai minti hamsin a wurin nan kuma ta san yana jin 45 IZGILI JAMILA MUHAMMED knoking din da tun dazu take ta ſaman yi amma saboda dan karan wulakancinsa sai yanzu sannan zai buɗde mata, duk takaicinsa da haushinsa ya isheta fadi take a zuciyarta in dai ya bude sai ta núna masa damuwarta da ɓacin ranta na irin wulakancin da yai y mata amma abin mamakin shi ne yana budewa tana yin ido budu da shi sai ta ji wani irin farin ciki ya cika mata zuciya tai tsalle ta dane shi shi ma riketan ya yi yana kiss din bakinta ai take tamkar zata sume saboda santsen harshinsa da wani irin fitinannan kamshi da yake fita daga bakin mai saka mutum a wani yanayin. Sun kai kimanin minti a shirin atsaye abakin kofar suna ta ya mutsa junansu suna cakudawa, can da abin ya girmama sai ya maida k
🏠