0
JAMILA MUHAMMED
na san za kai min bayani, idan ka mustu to
gajen hakurin na me ye, da zan tambayeka."
Malam Usman ya yi dariya ya cc, “Ai
daman tsokanarki na yi ni da na san halinki
na rashin bindiddigi da san jin kwakwaf ai
gaba daya suka saki dariya har da Bintu da
take kwance barci ya fara di banta.
Hadiya ta ce, zuciyarta gaskiya ina
san iyayena akwai su da barkwanci sai ta
samu kanta da addu'ar Allah ya bata miji na
gari wanda zai dinga sata farin ciki ita da
‘ya'yania da zata haifa masa, sai kuma ta ji
wata matsananciyar kunya ta kamata sai
iske ganin iyayen nata tamkar sun ji a binda
ta ce sai tai saurin zamewa ia kwanta ta juya
baya ma'ana ta kalli bango can ta ji Abbun
masu ya yiwa Innarsu bayanin mutanen da
guka zo sai jadda kirkinsu yake idan dai ba
kunnanta ne ya jiye mata ba dai-dai ba
Pamarta so ta ji Abbun yana facin iyayen
131
IZGILI JAMILA MUHAMMED
mai son tane suka zo tambayar idan ba a
tsayar mata da miji ba.
Ta sake ware kunnenta tana
saurarensu aikuwa kunnanta ya jiye mata
daidai haka ne yo waye wannan ai ina yake
a ina ya ganta haka ta dinga yiwa kanta
tambayoyin da bata da amsoshinsu tana jin
Innar na fadawa Abbunta bata da wani
wanda take so, saboda bai bata damar kula
samari ba, ta ce, idan dai ka amince musu andaika kawai ka basu dama yaran ya zo su gana
idan sun dai-daita shi ke nan idan kuma basu
dai-daita ba to sai mu ce Allah ya hada
kowa da rabonsa."
99.
Malam ya ce, "Haka za a yi dan
aminta gaskiya na aminta da su zan kuma yi
musu bayanin nan dai suka shiga wata hirar
ita kuwa ko da ta zo kwanciya kasa barci ta
yi, tana ta tunane tunanen ta tana san sanin
to shi din a ina ya santa da har zai aiko
wakilansa, gidansu to ko kuma ya sayyadi
132
IZGILI JAMILA MUHAMMED
Hafiz ne, wato malamin makarantar su ta
Islamiya ne daman yan ajinsu suna yawan
gaya mata ya Sayyadi Hafiz sonta yake in
dai ya shigo ajinsu komai ya sa ko ta a cikin
maganarsa da ya shafe ta, abu da bai shafeta
ba sai ya sata a ciki kuma suna yawan faɗa
mata ko kallan da yake mata ba irin wanda
yake musu bane, kuma in dai tana guri
fara'arsa tafi yawa, duk da dai shi din mai
fara'a ne sai ta ji wani dadi marar
musaltuwa yana ratsa ta, tai wani juyi ta
rungumo filonta cikin zuciyarta.
In dai kuwa shi ne ba karamin morewa
da miji ta yi ba, dan kyakkyawa ne mai
tsafta gami da fara'ar da take kara masa
kyau, haka ta dawo daga tunane tunanenta
har dai daga karshe barci ya dauketa ciki
dama farkai farkai tai.'
"
Zaune yake cikin kasaitaccen falon
nasa tamkar fadar sarauniya, sanye yake da
133
;
IZGILI JAMILA MUHAMMED
short nicker fari tas, da singilet ya ɗoro farar
kyakkyawa kafarsa kan dan karamin table
din glass din da yake gabansa falo yana fitar
da wani sassanyan room freshner tar da
sanyin Air Condition sai ya bada wani irin
sanyin dadi mai ratsa zuciya yatsurawa
tangamemiyar TB din ido ire-iren film din
fitsarar da ya saba gani yan zun ma su yake
kallo gefe daya kuma tabarsa yake busawa
cike da kwarcwa ya yi nisa cikin kallon nasa
ya ji Enter comm dinsa tana kadawa ya dan
saki tsaki gami da share mai Knocking din,
koma waye ya gaji yai daina.
Ya kara jan wani dogon tsaki anya
kuwa mai Knocking mayu ba, ya kallo agogon nan bai dake hada a iri can da
kusurwar falon ya ce, "Idan ban da rashin
zuciya da kuma naci, mutum yai minti ashiri
da biyar yana buga kofa anki zuwa a bude
ba sai ka tafi ba, tunda ba a maraba da kai
aikuwa mai buga kofar babu alamar zai
134
IZGILI JAMILA MUHAMMED
barshi yai kallon nan yai kiran sabuwar
buduwarsa Lindy da take gyara masa daki
da sauri ta fito bai ko kalli inda take ba, yai
mata nuni da kofa ta san abindą yake nufi ta
bude ta bude kofar wata kedara ce irin ta
sanye da wata 'yar bingilar riga da wani ta
dada ɓaбɓake kofar sanan cikin turanci
dogon takalmi.
Kudurat ce tsohuwar budurwasa Linda
take magana ba gami da wani kyaɓe tana
mata wani kallon hadarin ka ji, ta ce, "Wa ki
ke nema kuma gurin wa ki ka zo.?"
Kudurat ta fusata daman ta san yana
tare da wata tunda tai kusan minti talatin
tsaye tana bugu duk da dai daman wulakanci
gami da IZGILANCI halinsa ne ko shi kaɗai
ne ma yanai mata wadda tafi haka da shi ne
ya bude ba zata ji haushi ba amma tunda
wannan shegiyar ce to kuwa in dai ta kawo
mata rainin hankali zata ci ubanta.
135
大
IZGILL JAMILA MUHAM
Kudurat ta galla mata watan
harara ta ce, "Ke har kin isa ki tambaye ni
gurin wanda na zo, to bara ki ji ko uban ki
ne mai gadin gidan nan bai isa ya yi min
wannan tambayar ba."
Lindy bata bari ta sauke numfashi ba
ta yarfeta da mari, Ai sai kokawa ta harke
sai ga su cikin falon suna dam batawa yai
saurin mikewa tsayo ya daka musu wata
matsiyaciyar tsawa ya cc, "Good dambe
agidana to yau zaku ci ubanku.!!
Kashi masu karatu ku biyo ni a littafi
na biyu dan jin yanda zata kasanc taku mai
kaunarku.
136
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://tas