NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 18 of 22

tanadi gadon a Asibiti, saboda yasan sai ya kwanta ciwo dan shi a ganinsa babu babban abin kazanta irin abincinsu, dan shi ko gani ya yi suna wani jagulan girkin to fa ranar yini zai yi zuciyarsa na ta shi, sai ya yi amai, zai ji dadi. Shi a rayuwarshi babu abincin da zai ci ciki lafiya baka lafiya irin abincin mu na Nigeria. Aiko dole Anty Nadiya take yin irinsu tun bata saba ba har ta koya dan shi da kansa yake yi, tana ganin har ita ma ta iya take yi musu ai fa sai ta ga gaskiyar Hisham abincin Nigeria yafi na kowacce kasa dadi, a ido, zaka ganshi da tsafta hade da ban sha'awa, baki ga shi da dan karan dadi ranar da Hisham yai musu dan haka hohoho! Zo ka ga wawa su gurin Al Mubrak mijin Nadiya shi ma Balarabe ne 112 IZGILI JAMILA MUHAMMED aiki ne ya kawoshi Germany amma haifaffen Misra ne, danwaken fulawa ya yi musu, da man gyada ziryan da yajin da yasha magi ya yanyanka dafaffen kwai a ciki ai ji su tamkar kunnansu zai tsinke saboda dadi duk wata Momi take aiko musu da ka yayyakin amfani irin na Nageria har fulawa take aiko musu da ita su kuka, daddawa, karkashi, kuɓewa bushashshiya, zogale, wake, gyaɗa, man gyada, dakakken yaji, manja, kayan kamshi, man shanu, bushahhen kifi, ogun, ayodi, da dai sauran kayayyakin girki irin na Nigeria. Aikuwa Hisham ya zage ya danɗasa musu girkin da wata macen ma ba za ta yi test ɗn na shi ba, komai cikin tsafta Tentable gare shi kullum ga kalar girkin` da zai yi ya iya wainar fulawa, wadda baya gajiya da cinta, wake da shinkafa, IZGILI JAMILA MUHAMMED jallof din shinkafa ko taliya alkubus ma ya iya, arayuwa tuwo ne kawai bai iya ba, shi ma ba wai towanne bai san yanda ake ba ya san yanda ake yi tuka tukenne bai iya ba, duk sanda zai musu tuwo sai dai ya nunawa Nadiya ta tuka. To bata iya ba har ya koya musu, ita da Mijinta. Wai shi ma yana san ya iya saboda watarana ko idan Nadiyan bata da lafiya aikuwa tunda kowa ya iya shi ke nan idan daga Hisham ne ya riga dawowa makaranta sai ya girka musu abinci, idan Nadiya ce, sai ta yi dan ita ma karatu take anan jami'a da Hisham din yake, amma ba departement dinsu da ya ba, idan kuma mijin tane ya riga ta dawowa to shi zai musu abincin. Haka yai rayuwarsa cikin jin dadi gidan Anty shi tamkar kaninsu haka suka dauke shi ba dan ba shi yasa yake yadda IZGILI JAMILA MUHAMMED ya ke so, a kuma lokacin da yake so mahaifinsa ya shiga tashin hankali ne tun randa ya kama kwalaben giya burjik a dakinsa lokacin da ya dawo tun daga sannan yake san ya yi aure ko ya rage wani abun dan aure ni'ima gare shi yana sa arage duk wani iya shegen da ake yi tun daga lokacin yake tuntuɓarsa da zancen amma shi Hisham din ya share maganar a ganin sa me zai sa ya yi wani aure idan banda takurawa kai da saka wa kai tention to shi gara ya yi rayuwarsa a haka duk da ya san hakan da yake yi ba dai-dai bane, ga tarin zunubin da yake ta jibgawa kansa Zina ai babban laifi ne ko da yaushe idan wannan tunanin ya faɗo masa sai ya shiga ta shin hankalin irin laifukan da yake aikatawa, ya yi ta tuba gurin Allah amma ya kasa hana zuciyarsa aikatawa, saboda shi din baya iya ' IZGILI JAMILA MUHAMMED daurewa ko ya ce ya daina da zarar wata daga cikin 'yan matan nasa ta zo to fa shi ke nan zai koma ruwa, saboda tsabar sansa da 'yan mata suke yi ba shi yake kiransu ba su suke zuwa har inda yake kuma sai ya ga mai musu wulakanci saboda shi din IZGILANCI halinshi ne, ko dan jinin sarauta yana yawo a jininsa ne, yasa yake da shariya, da tsare gida, duk yanda kuke da shi karya ne ka ga dariyarsa shi sam baya dariya sai dai murmushi, shi ma mai gani daga Momy dinsa sai Daddy dinsa sai fa idan ya yaba da ke. Farkon haduwarku ba zai ce kin masa ba, ko yai miki magana sai dai ya dan yi miki murmushi, to har ku rabu da shi ma, ba zaki kara ganin ya yi miki ba, shi kuma duk yanda kika kai da nacinki yawan lokacin da za ku yi ke da shi wata ɗaya ne, da ga nan kuma sai wata, saboda 424116 IZGILI JAMILA MUHAMMED yan matan su suke nuna masa kaunarsa su suke kamar su ne namijin shi kuma shi ne macen shi yasa yake ja musu aji yake yi musu yadda yaga dama saboda su suke binsa ba shi yake binsu ba. Tir da wannan zamanin da 'yan mata suke ganin cinye wace waye wace dan kin buɗa baki kin cewa saurayi kina san shi wannan ba ɗabi'ar kamun kai bane, wai mai yasa mata muke wulakanta darajar mu, muke banzartar da kimar mu mace fa daraja gareta shi yasa Hisham bai ɗauki mace wata tsiya ba, saboda ya cam fasu duk matan waka suke basu da kintsi, saboda bai taɓa haduwa da ta garin ta kirki ba, wadda duk kyansa duk kuɗinsa haka duk ajinsa kuma duk mukaminsa karya yake ta bishi sai dai shi ya bita ko da kuwa shi ne shugaban kasa, dan har yau har gobe akwai na gari na kirki a IZGILL JAMILA MUHAMMED cikin 'yan matan masu kuma kima da daraja, sannan kuma da yawa a duniya shi din ne bai taba dacan haduwa da ta kirkin ba yanzu watansa tara ke nan da dawowa Nigeria. Sanda y
🏠