NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 17 of 22

octor aikuwa sai da ya zama Hisham tun yana Secondry dinsa ya fara Harka da 'yan mata kasancewar kyakkyawa gaskiya Allah yai masa halitta gaskiya Hisham ya gama haduwa Hundred percent to jinin .105 IZGILI JAMILA MUHAMMED larabawa fa, da kuma fulani ga kulawa dole a ga kyau dan usuli duk inda kake neman kyakyakyawa to kana samun Hisam sai a shafa fatiha, saboda kyau ne tsabarsa babu mide babu abinda yake kara masa kyau irin wadannan kyawawan idanuwansa masu firgita 'yan mata ko da yaushe zaka gan su a lumshe. Hisham dogone amma ba irin zankalkal din nan ba ne yana da dan jiki watan murjewajiki dan shi ba irin ramammun nan bane sanna kuma shi ba mai jiki ainun ba ne, fari ne tas irin farin larabawa kana ganin sa zaka san shi din balarabe ne ta yadda ga shin kansa yake akananɗe mai kuma azabar santsi da baki irin na larabawa. Yana da dogon hanci, bakinsa dan dai-dai mai fararan hakora tas, tamkar kankara, idanunsa a lumshe tamkar mai 106 IZGILI JAMILA MUHAMMED jin barci yana kassara dubun nan 'yan mata da wannan kallon na shi mai ratsa JINI DA JIJIYA. Hisham Mansir Kwangila ke nan miskili mai murdadɗan hali yana da tsare gira ba shi da fara'a tunda yake shi bai san so ba, bai taɓa yin shi ba kuma baya son yasan shi bare ya yi shi, duk 'yan matan dayake yi bai taɓa cewa yana san su ba sai dan shi suce suna son sa... Ya yi 'yan mata 'ya'yan manya wadanda ba zai iya kirga su ba shi din mane min mata ne na sosai amma ba ko wacce kuci ku bamu ba shi din sai kin kai kin doke kin haɗu koma ki na da abinda ya yi masa shi ne zai ce miki bukatarsa shi yasa matansu suke rububinsa suke kuma son sa. Hisham sai da yai shekara goma sha tara a duniya sannan ya samu kanwa mai 107 IZGILI JAMILA MUHAMMED a sarar sunan Hajjo kakarsu wato Rahina, ake kiranta da Ummita, Hisham ko da ya kammala karatunsa bai dawo Nigeria ba, wani kamfanin zane zane ne suka dauke shi aiki sai da Alhaji Mansir ya yi da gaske sannan ya dawo gida amma duk da aka yadawo da ɗabi'ar nasara duniya ya koyi yadda ake daga kwalba mata kuma yanda suke sonsa duk inda ya shiga in dai da mata sai sun so shi dan Allah yai masa farin jini in dai ya shiga guri sai an so shi to kuma daman an ta shi garin ida suka dauki zina tamkar ado, kuma akai dacen shi din mai farin jinin matanne da kansu suke yi masa tallan kansu, burinsu dai da fatansu ya yarda dasu batare da ko kwandalarshi ba, su abin alfaharinsu ne kamarsa hadaɗden saurayi ya kwasa sai dai alhaji Mansir yai masa jan ido kuma an kammala ginin 108 IZGILI JAMILA MUHAMMED kamfaninsa na Abuja shi yasa ya matsu ya dawo domin ya kula da shi shi kuma alhaji Mansir din ya kula da na nan Kano din, ya kuma gaya masa ya siya masa fili a nan cikin garin Abujan idan yana da zanen gidan da yake sha'awa to ya turo masa ta computer sai Ai masa kafin ya dawo aikuwa har an kammala masa hohoho dan da shi gaskiya gida ya tsaru tamkar wani shugaban kasa. Gidan ya gama haduwa bada dadewa ba ya diro Nigera kasarmu ta gado, ya yinda ya kwashe tsayin shekaru ba ya kasar dan tunda ya gama primary ya tafi sau biyu kawai ya zo shi yasa yaga kasar ta canja masa, tamkar ba dan kasar ba, dan duk komai ya canza masa, ‘yan uwa ansha murnar dawowarsa, Ummita kanwarsa ma sai murnar dawowar yayanta take. 109. IZGILI JAMILA MUHAMMED Bayan ya huta yai raban tsaraba kowa aka bashi sai da yai wata biyu yana hutawa sannan ya tattara ya koma Abuja daman dawowarsa da sati akai kasaitacciyar walimar dawowarsa, tare da murnar bude kamfanin. An sha shagali an kar kudi tunda ya tare Abujan ya dada ci gaba da harka da matansa giya tamkar ruwan roba ya maida ta. Dan idan kuka ganta jejjere cikin firji dinsa ka dauka lemo ne. Gwani ne a harka da mata da kuma wiwi, sai taba da ita ma ya kware gurin shanta, to daga su baya karawa da komai duk wani rashin tarbiya da ya koyo ya kuma zubar da wanda iyayansa su kai masa; to bai daina sallah ba, kuma yana. yinta a kan lokaci, duk yanda ya kai da sheke a yarsa to da zarar lokacin sallah ya yi to zai watsar da koma mai yake, sai ya 110 IZGILI JAMILA MUHAMMED sauke farali, Hisham yana da mutukar tsafta ga ya shi kuma da tsantsani na jaraba. Ba ko wanne abinci yake ci ba, sai kina da maşifar tsafta shi a duk gidansu idan ba Momi ce tai masa abinci ba ba iya ci, da ba yacin girkin 'yan aikin gidansu, dan haka ba kowane restaurant yake cin abincinsu ba, sai irin kasaitattun nan, wanda sai manyan garin na Abuja, suke zuwa to irin su yake iya cin nasu, koma sai ya bada tsaftar gurin da ma'aikatansu zaka sha mamaki, mutuka yadda ya dauki al'adun turawa, da ɗabi'unsu to sai kuma bai dauki cimarsu ba gaba daya ma ba zai iya cin irin abincinsu ba, dan tunda yake bai taɓa ɗanɗana irin abincin nasu ba, kuma ya ɗauki tsawan shekaru goma sha tara zuwa a shirin a turai amma bai taɓa gigin dandanar cimarsu ba, don in har ya ce, IZGILI JAMILA MUHAMMED zai dandana to fa babu shakka sai ya
🏠