NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 10 of 22

lonsa na isgilanci ya dage gira yana dallareta da wani shi'umin kallo cikin muryar kasaita ya ce, “Ke ma haka." Ta dauki daya kofin ta zuba itama ta fara kwararawa 'yan hanjinta gaskiya gaskiya kyakkyawa ce duk da dai baba bahaushiya bace yare ce, ya ce, "Me sunanki.?" Ta danyi dariya ta ce, kudurat ya ce, "Amma yau kika fara zuwa nan dan ban sanki ba.' biyu." Ta ce, "Wannan shi ne zuwa nan na Ya ce, "Kina rakiya.?" IZGILI OFREADGES JAMILA MUHAMMED fara." Ta ce, "Kabana yi, ai akanka sai na 27 Ya ce, "OK" ya ci gaba da dadɗaar abarsa sai da ya shanye kwalabe uku ita kuma kwalaba tasha ya yafito Joh ya taho da sauri ya dantso kudi ya bashi ya ce, "Duk wanda yasha ga kudinsa nan idan kuma da ciko sai mun badu." 99 Joh ya dinga godiya tamkar zai ari bakin Hisham. Ya juya ga Kudurat da giyar ta fara bugarwa ya ware hannun nasa ya ce, "Come on my baby." Ckin wani irin hali slow ta karasa tana kicin kicin sabule 'yar guntuwar rigarta na wasu surutai irin na wadda giya ta fara aiki, yai saurin rungumeta gami da rike mata hannu, ya rada mata a kunne ba anan zaki cire ba sai mun je gida, kin ji baby ta Infe inse yo kwashe wayoyinsa yai hanyar barin club din IZGILI JAMILA MUHAMMED samari suka dinga cewa Good night handsome guy, ya kuma daga musu yatsansa biyu ya shiga rantsatstsiyar motarsa ya bar club din. ****** Hadiya ce ke kokarin saka safarta sauri take yi ta shirya kada uwar haiyatar ta zo ta haiyaceta. Sanye take da kayan makarantar ‘yammata ta saka kayan sun karɓeta komai ta saka sai sun karɓeta ta nannade himilin gashinta cikin wani tabkeken ribon sai ta yi ɗaurin mai tuntu sai kace mai acuci maza. Inna taɗaga labulen hannunta dauke da dankaramin kofi mai dauke da kunun tsamiya sai tururuwa yake, yasha lemon tsami ta mika mata ta ce, "Maza ki kurɓe Wannan ko aa tsaitsaya nene ke da arayuwarki baki san cin abinci da wuri IZGILI JAMILA MUHAMMED wai ku 'yan boko ko? To ko su ma 'yan - bokon ma wasu ne masu ka idoji wasu " kuwa sak suke." ' Hadiya ta karɓi kunun tana ta kukkurɓa. Jana ce, ta kwaɗo sallama Inna ta amsa ta shigo ita ma sanye take da kayan makarantar dan hijabin nan ɓigil iya kugu. Hadiya ta ce, "To uwar haiyata to ai kya jira ni in gama karyawa tu kunna.' " Jana ta samu gurin zama tana gaida Inna Inna ta ce, "Ya mutan gidan?" Jana ta ce, "Lafiya kalau." Inna ta fita jimawa kaɗan ta dawo hannunta dauke da wani kofi ta mika Jana. Jana ta amsa ta ce, “daman kuwa wallahi ban karya ba dan yau iya dumame kawai ta yi bata dama koko ba saboda jiya ba wanda ya ci tuwan shiyasa 63 IZGILI JAMILA MUHAMMED yau ta ce, baza ta dama kokon ba duk wanda baya cin tuwon ya barshi cikinsa. Jana ta shanye kunun tas gaskiya Inna Lariya ta iya girki gata da masifar tsafta 'ya'yanta ma agurinta suka dauko tsaftar ta dan Hadiya tasha karbar kyaututtuka ba daya ba ba biyu ba, na dalibar da tafi kowa ladabi da tsafta. Hadiya ta fita da kofunan ta ce, "Wai ni dan Allah Jana mai yasa bakya jin magana ne.?" Jana ta dallaro mata wata shegiyar harara ta ce, "Rashin jin maganar me na yi? Uwar iya yi. " A Hadiya ta kai kofin can gefen tsakar gidansu Inda Innar take yin girki ta dawo - ta sako hijabinta. Shi ma babbane da kadan ake hango kafarta sannan ta saka nikaf dinta, suka yiwa Inna Sallama tayi musu fatan dawowa lafiya suna fitowa 64 IZGILI JAMILA MUHAMMED Jana ta ce, “Uwar fi'ili fadi ina jinki ki gayan abin da na yi, na rasa jin maganar da na yi?' Ta cikin nikaf dinta take magana ta ce, "Ta yanda naga kinsha wannan make up din tamkar mai shirin zuwa party." Jana ta dallara mata harara ta ce, "Au! Ke ki na zatan wannan horan da suke na yiwa mutum bulala da cewar ka goge kwalliyar da farin hijibinka zai razana ni ne, har in daina kwalliya to in ma da kina tunanin haka to ki daina dan wallahi in dai ba adaina powder a duniya ba, to har tsofana sai kin ganni da kwalliya." Hadiya ta saki dariya ta ce, "NI ban taɓa ganin sahibul kwalliya ba kamar ki, ke ciwo indai ba wanda za a kwantar a tayar ba to bafa zai hanaki yin kwalliya ba." 65 = IZGILI JAMILA MUHAMMED Jana ta ce, "Ita ce cikar mace, ba ki zauna a kasa banbance fuskar namijin a kasa gane taki **** Wayarsa dake ajive kan yar durowar gefen gadance take a Taman burari bai sanya akai ya manta bai kashe ta ba, duk karar ta dame shi can ya dan dago ya dauka ya katse, ya maida kansa suka ci gaba da sheɗanar da suke yi, shi da ‘yammatansa. Ya yi nisa cikin abinda yake yi na sheke ayarsu kwatsam ya sake jin kiran ya shigo cikin magagi irin na wanda ya fita daga cikin duniyar mu ya suri wayarsa zai kashe can idanunsa ya hango masa tamkar daddy na ya gani da sauri ya ture Farida saraki ya mike ya yo falo yana amsa wayar. 66 IZGILI JAMILA MUHAMMED Alhaji Mansir kwangila ya ce; "Ka bude min kofa gani a bakin kofa." Cikin matsananciyar kidima ya ce, "Daddy kana bakin kofa fa kace? Yaushe ka shigo garin.?" Y
🏠