NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 1 of 22

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels Izgili SARAUTA JAMILAH MUHD, AHMED (Mrs Bashir Salisu the Door) IZGILI JAMILA MUHAMMED HAKKIN MALLAKA Jamila mohd ahmed SHEKARAR BUGU 2014 GODIVA Ga Allah S.WA) ya bani ikon yin wannan rubutu, salati mara adadi ga shugaban halitta annabin mohmed (S.AW) GARGADI Ba'a yarda wani ko wata ya sauya wannan littafi ta wata siga ba, ko daukar wani abu a ciki ba tare da izinin mai littafin ba, a kiyayc Ban yi wannan littafi dan cin zarafin wani, ko wata ba, kagaggen labari nc, da na rubutu shi dan nishaɗantar da masu karatu, ba dan cinzan ko tuno asirin wani ba, dan haka IZGILI JAMILA MUHAMMED IZGILI C ikin mutukar nutsuwa take takunta wanda yawancin samari da mutane suke ganin yangance da ita amma kuma ba haka bane haka Allah yayota, ita bata sanin sanda take yin yangar haka tafiyarta take, dan ita a rayuwa bata iya sauri ba, komai nata cikin nutsuwa take yinsa gami da wata irin rausaya tamkar bishiya kuma natural ne daga Allah amma bayin kanta bane, dan ita bata sanin sanda take yi, sai dai ta ji kawayenta suna fadar wai ta ci ka yanga komai zata yi a yangance take yinsa duk sanda suka fadi haka sai dai ta yi dariya dan ta san idan zata kwana dubu tana gaya musu ita bata san yadda ake yin yangar ba bare ta yi, baza su yarda ba, dan haka take rabuwa da su, 5 IZGILI JAMILA MUHAMMED dan ta san haka take ba wata yangar da take yi. Tun da ta taho ya kura mata ido kur ko kiftawa ba ya yi gaba daya hankalinsa baya kan abokin nasa da yake ta faman rattabo masa bayani ina shi kuwa hankalinsa ya yi gaba bai ma san me yake ba, gaba ɗaya yarinyar ta gama burgeshi. Nutsuwarta da shigarta sun burgeshi. Sanye take da dogon hijabi ruwan toka har kasa da duk alamu hijabin Islamiya ne dan tun ɗazu yake ganin 'yan mata masu kalar Hijabin su na wucewa sai dai ita har da nikabi a fuskarta kuma hijabinta har kasa ne saɓanin na wadanda ya ga ni, wata dai-dai gwiwa ne wasu ma dai dai cinya shi dai tun dazu daya fara ganinsu suna wucewa bai ga mai hijabi kamar nata ba saboda ita har wajen idan sahu yazo mata. IZGILI JAMILA MUHAMMED Ta wuce ta gefensu idanunsa kyam akanta suna yi mata rakiya. Alhaji Umar mai akwai da yakewa abokin nasa baya ni. Ya ji ya yi shiru ya dan kalli inda yake sai ya kula gaba daya hankalinsa da nutsuwarsa suna wani
🏠