NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 6 of 16

bu ba?" Gaskiya kusan haka din ne dan ni hawayen soyayya yana burgeni. "Mhm tunda hawayen kake son ganj maza hanzarta ka je Yola ka gano na Mina." Suka kwashe da dariya gaba daya sai da suka gama barkwancinsu suka yi raha sosai sannan suka shiga hirar al'amuran duniya hirar tasu ta kwashesu tsawon lokaci sai da yamma Salim ya kwanta barcint shaKatawa ya bar Aminu falo yana karatun jaridar Weekly Trust ganin barcin Salim ya yi nisa bai yi pnanin tashinsa ba, dan kar ya yanke masa barcinsa kawai sai ya je ya yi wanka ya canja kaya, ya shirya tsab, sannan ya latubi makullin motar Salim ya fice. Bai zame ko ina ba sai Gwiwa Lowcost gidansu Asma'v, ya yi fakin motar harabar sidan Kai tsaye ya chiga ciki. Goggo ya iske, falo ta ganshi kamar jifa; nan da nan ta fadada fara'arta "A'a ka ga Turawa, mutanen Rasha, zawarcin nawa aka zo?" Ya Karaso ciki yana dariya "Da ba ki ce min Bayerabe ba, ai na samu." haba ai kai Bature ne Salim shi ne dan Yarabawa. gayar dake. "Anya? Ma'unke dai ta yl bulaguro.". Ya dafe kai razane "A haba da Allah?" "Yo zan tsokane ka ne? In za ka zauna mu yi Ya ce "To ina Gimbiyar sannan na ji dadin tadinmu gara ma kazauna in dai.ssoyayya ce ai nima na iya." Suka yi dariya gaba daya sariman ya durkusa ya fara gayar da ita. Asma'u da ke can dakinta, daga wanka ta fito take zaune gaban madubi tana kwalliya amma jikinta ya ba ta lallai Goggo baki ta yi, domin daga inda take tana tya juyo maganganu sama28 sama da sauri ta sa kayanta, ta shirya shigar wata yellow atamfa ta yi super English wax ta feshe jikinta da turare, ya fi kala biyar, da yake ma'abociyar son Kamshi ce, tana shirin daura dan kwali, ta juyo Karar wayarta can falon Goggo inde te jefar da ite, kujcra tuntuni. De cudunte ta nufi falou dan ia amsa wayar. Ganin da ta yiwa Aminu hakimce akan kujera ta yi turus, ta ja ta tsaya, ta zaro ido cike da mamaki yau ganin da ta yiwa Aminu ji ta yi wani irin sanyi yana ratsa zuciyarta, ta zuba mishi ido ko Kiftawa ba ta yi duk da ta san Aminu kyakkyawa ne, amma zuwansa Turai ya dada kyau fiye da da, ya yi fari sol kai ka ce Baturen Birtaniya, suna hada ido suka yiwa juna murmushi sai lokacin ta ji kunyar yanda ta fito Kanta babu dankwali. Ta sa hannu ta dauki wayar, Alhaji Yahaya suka gaisa gaggauce ta ce "Alhajin Allahn yi min afuwa zan kiraka da daddare." "Ai ko ba ki fadi ba na san Aminunki ya dawo, me yiwawa ma kina tare dashi yanzu." Ta saki yar dariya sannan ta katse layin ta Juyo ga Aminu. Ya dan yi mata sigina, itama ta kanne ido tana dariya ta cewa Goggo "Bari na raka Aminu gidansu Salim yanzu zamu je mu 29 ey wer dawo." Ta shiga daki da sauri za ta dauko dankwalinta da mayafi, Aminu ya bi ta da kallo, yayin da ya Kurawa dogon gashinta ido, yanda ya sha gyara duk ta tubke da ribon. Tana. fitowa ya amshe jakarta ya rataya suka jera har gindin meta, suka shiga ya tuKa suka tafi, sai da suka yi nisa da tafiya babban tit' sannan suka dau hanyar wani dan Kauye, ya sauka daga tit. ya dan gangara can gefen hanya, sannan ya kashe mota ya dan rage music din da suke ji, ya juyo ya dubeta. "Ya ya dai Madam?" Ta dan lumshe ido cikin wani kyakkyawan kallo, sannan ta sakar masa shegen murmushin nan nata mai kashe zuciya, amma farin ciki ya hanata magana. Wai yau ga ta ga Aminunta, abu sai ka ce mafarki. Suka yi shiru na dan lokaci, sanyin a.c. dake cikin motar ya ci gaba da ratsasu, suna ta shaKar Kamshin turaren juna. Ya sake juyowa ya dubeta, suka sakarwa juna murmushi, sannan ya yi gyaran murya Shin me ke zuciyazki yanzu?" Ta fara magana cikin muryarta mai taushi "So da Kauna kuma sannan wannan yammacin ya zo min da farin ciki." Ya dan gyada kai ate da murmushi "Ko za ki tya tuna rabonki da farin ciki irin wannan?" "Kai gaskiya ba zan iya tunawa ba, domin dai na dade ban yi irin wannan farin ciki ba, na dai san lokacin da mijina Yusuf ya sakeni na yi farin ciki, amma kuma cikin awanni Kalilan sai farin cikin ya juye ya zama bakin ciki, lokacin da na je ga Ahmed ya shaida min wai ba ka nan ka tafi Turai to baya ga wannan lokacin gaskiya ba zan tya cewa ga wani kebabben lokaci da farin ciki ya bakunci zuciyata ba." Ya yi dan murmushi Gaskiya nima na shiga Kunci iri-iri rayuwata, amma yanzu zuciyata fest take komai ya riga ya wuce bana son tunawa abin dai da na sani dukkanmu mun sha wahala dalilin soyayya, amma yanzu ta zama tariht, dukanmu 'yan halak ne kuma zamu nunawa juna halacci ina so kawai ki bani hadin kai in fito neman aure yi komai gama cikin Kankanin lokaci. Zan yi duk cuku-cukun da ya kamata domin karatunki ya koma Kano." "Amma na dauka za ka yi min uziri jinkirta maganar har sai na Karasa karatu." Ya watsa mata idanu "Lallai gaisheki da dauriya in har ke za ki iya wannan dauriyar to ni ba zan iya wannan haKurin ba, dan bana jin zan iya kaiwa mako uku ba tare da na mallaki abin 31 sona ba, idan har makonni uku suka wuce ba tare da an yi bikinmu ba, zan iya shiga wani hall...... "Amma muka yi hakurin shekaru ma bare n
🏠