urena uku kai kuwa ko auren far: ba ka yi ba..." Ya katse ta "Ji nan Asma'u bana son shirme
al: ni ke nake so ba wai wani abu ba, na riga na yi wa kaina alKawarin ke ce matata ta farko, to don me ya Sa zan tsaya Bata lokacin shinshinar Kamshi wata mace. Bayan zuciyata mace daya take muradi duniya. Don Allah ki watsar da duk wannan tunanin dan babu wata matsala da zamu
sake fuskanta gurin 'yan uwana ko danginki, matsalolin dai da muka samu baya sune dal kurum kuma an riga an yi sun wuce, duk wannan wahalhalu da bakin ciki da muka sha baya
yanzu ya
7ama tarihi, yanzu ne zamu fara rayuwa mai dadi, mu gina kanmu soyayya. Dama can mun riga mun dasu Kaunarjuna, ga kuma canje- Wr.
ST
canje da muka samu, mun vi sa'ar samun nasarori, Bbangaron da dama. Kin ga na farko mun yi kudi, mun yi ilimi, mun fuskanci rayuwa sosai, ke
kin zama docforga mi matukin jirgin sama, kin ga
f2 abubuwa sun yi dadi, hikiciya matar matuKi..." Ta dan saki
'yar dariya da ta ratsa kunnuwanshi "Oh ni na ma yi mantuwa." "Me ka manta? Ta buKata. "Shin sabon shafi zamu bude ko kuma tun wancan ta da zamu dora kai?" "Me fa?"
"Ita soyayyar mana. "Kai ka fiye rigima har wata kake nema Gora ma baya ga ta da daka samu in aka dora wata
ai Sai patan ya yi maka yawa?" "To ke kin tabbata soyayyar da ki ke yi min
da tana nan?"
"Tana nan mana ina za ta?" "A'a na Sani ko kin dan rarrage kin samma mazan da kika aura.
"Eh, to kusan haka din ne amma dai taka
tana nan har gobe mazana na baya sabuwar
"Ko ba ka ji ba? Dukkansu mun yi soyayya
soSai musamman ma Yusuf, ai ka san yaron ya
soyayya muka yi dasu.'
18
Ya Kule, ya ki magana.
hadu da yawa." "To na ji Allah huci zuciyarki." Ta yi shiru sannan ta ce "Sai yaushe
za ka
zo?"
"Oh kina son gani na ne?"
"Mhm kafi kowa sani ai?" Ya yi dan murmushi "Ki bari sai Ahmed ya
Sami Sarari Sai mu zo tare." Ta dan marerece "Shi kenan na gode tunda bani da matsayin da zan ganka
san da na matsu da
son ganinka, mu kwana lafiya." Ta katse layin.
ya janyo wata 'wardrope' ya dauko katin waya
cikin hanzari ya shigar da lambobin, sai da ya
tabbatar ya loda 'credit'mai yawa sannan ya dawo
ya kwanta gado, ya lalubi layin Asma'u gami da
fadin "Wallahi ba ki isa ba. Yau hira zamu yi
Ama abin haushi ya buga, ya buga layin rufe, Asma'u dai tuni ta kashe wayarta ta kwanta. Ya
'bude wayarta da ni za ta fara magana. Bayan kwanaki hudu Asma'u ta ji Salim
shiru, sai ta kasa hakuri ta sake nemanshi waya sy
"Hello! Hello!!" Ya ji shiru, da sauri ya mike
sosai, tun da ki ka hanani barci, ke ma ko ba zan
bar ki ki yi ba, sai dai mu kwana muna magana.'
dan ciji yatsa 'Ama yarinyar nan ta yi min tsiya, bari in hakura sai da asuba na yi 'ry' in dai ta
duk ta marere ce kamar za ta yi kuka "Haba Salimme kake ne ba ka zo ba? Alhali na matsu da ganinka? Amma har yanzu shiru ba wani bayanj ko so kake sat na biyoka?" Ya yi dan murmushi "A haba da Allah ke kva fara?"
"Me zai hana tunda ina son ganinka da gaggawa?" Ya ce "Asma'u please [am sorry stop crying
in kin yi hakuri zan zo ne." Ta ce "To yaushe?"
"Ku dai Kara hakuri, shin mene ne matsalar?" "Salim ina fa cikin damuwa har -yanzu Aminu ya {i zuwa na ganshi sai dai ya yi
ta damuna da kira waya, ban san dalilin da baya
son zuwa gurina ba?" "Kawai dai yana tsoron wulakancinki ne." _. "Ba haka bane ni ba fi ganin ko har yanzu
'yan uwanshi ba sa sona." "Ta ya aka yi ki ke tunanin 'yan uwanshi zasu hanashi, ai suma suna tsoron rm utuwa cikin'yan uwan nashi waye zai yarda ya sa baki mapanarku ya tafi barzahu." v: Ta dan fadada murmushinta "Haba da Allah
kai ma camfamu za ka yi?" Shima ya yi ya "Camfi ko gaskiya."
sv
Ta ce "Ni fa ina tsoron ka da danginsa
su ce dan me bai yi auren farko ba zai auri wacce ta yi aure uku?"
"Kat ba na jin zasu ce haka, bare ma duk wanda ya ga auren naki ai ya san bogi ne ba wai aure ne sabihi, wanda ya amsa sunan aure ba."
"A'aha saboda me ka ce haka? Ai kuwa aure duka sunanshi aure, tunda an shafa fatiha, shaidu
sun shaida." Cikin raha ya ce "Shi kenan na ji
tafi
ahaka, wani bayani dai sai bakin Amunu........"
"Me ka ce?"
"O'o cewa na yi ki gaida Aminu."
"To yanzu yaushe zan ganka?" "Ke yaushe ki ke buKatar ganina?" hanzarce ta ce "Yau yau din nan..." "A haba da Allah, ko Aminu ne mai kamfanin jirage ai kya yi min afuwa." Ta saki
'yar dartya "Ai dai ko bai mallaki
jirgi ba yaiyatuki."
"O'o me ya yi zafi, al nima na san ya mallaki abin da kowa ya kasa mallaka, gaskiya kam
mutumin naki dan baiwa ne, tunda ya yiwa 'yan maza fintinkau, kai ku ga yaro da nasibi." Ta sake sakin dariya "Mhm me kenan?" Ta
jefa masa tambayar.
"Wai ina nufin zuciyar Asma'u." Cikin dartya ta ce "Wallahi Salim ba ka da dama, wannan abu haka sai ka ce wani marofi, dan Allah bana son shirme yaushe za ka zo?" "To shi kenan ganj nan akan hanya cikin
satin nan, amma me ki ka tanadar 11 n?"
"Oh, kana son kaji ne?" "Kwarai kuwa." "To ina son ka yi gageawar isowa domin na
tanadar ma Kauna ta zumunci da yarda da aminci da abota da so da Kauna da kul