ambo ta ce 'na bar dan ka har abada ko sonsa zai kasheni ba zan taba aurenshi ba.' To gashi kuma yanzu daga dawowarshi tana nema ta shiga wani hali kuma wami abin haushi ga Salim ya yi fushi da ita bare ma ta dan nemi shawararshi da za koma da ta ma ko sallama baj yi da ita ba, waya ma in ta kirashi ba ya dauka dan haka abubuwa suka taru duk suka
cabe mata Ran nan dai da daddare ta daure ta kira Salim
waya har ya
amsa ar
ji yana shirin ajiyewa, ta ce
"Haba Salim ba fa ma haka da kai wai shin ba ka
Ya dakatar da ita "Ji nan Malama ai ko
tausayina ne? Yanzu da wanne zan ji da damuwar da nake ciki ko kuma da fushin da ake dani..."
wacce irin damuwa ki ke ciki ma ke ki ka jefa
kanki."Ta yi 'yar dariya "To shi kenan na ji amma don Allah ina son ganinka cikin satin nan."
"Na zo na yi miki me? Ko salan sai kin ga
idona tukunna ki ji dadin wulakanta duk wanda ki ga dama to baro ki ji ba zan zo ba...."
"Don Allah Salim ka daure akwai maganar da zamu yi ne, kar fa ka manta akwai albishir da
-nake dauke da shi, kuma har yanzu ban sanar da
kai ba, in kuma bayanina ne ba ka so to na nke
abina."Ya dan yi murmushi "Kya dai ji da shi."
"Tye me ka ce?" "Am cewa na yi ki sauran zuwana gan? nan
bisa hanya shi kenan ko? Amma ki tabbatar kin
amsa wayar Aminu kafin na iso." "Shi kenan na ji." Ta katse wayar ta koma
gado ta kwanta, ta fara juye-juye kamar yanda ta
saba, domin ba barci take samun yi ba, sai ta
kwashe kusan rabin daren tana tunanin masoyinta, abin dai har ya
zame mata jiki, har yanzu dai
13
wayarta na hannunta, tana jujjuyawa ta kai ganinta ga agogo Karfe sha biyu da mintuna tara na dare. Amma kawai sai zuciyarta ta afu da son
jim muryar Aminu, ta matsu iya matsuwa ta yi magana dashi, dan haka ta danna lambobin da
take zaton sune nasa. Sai da ta tabbatar sun shiga sannan ta kara akunnenta, ta nutsu sosai ta fara sauraro. Aminu dake kwance kan lafiyayyen gadonsa amma abin haushi barci sam ya {i zuwa, karatun wata magazine yake amma kwata-kwata baya
fahimtar labarin da yake dubawa, da ya gaji ya yi cilli da ita gefe, ya shiga tunanin Asma'u. Can wayarshi ta yi Kara, sai da ya kai kallonshi ga... agogo sannan ya mif€a hannu ya dauki wayar a. cikin tsaki, duba daya ya yi ya gane ko Jamhar wace ce, hanzarce ya kai kunnensa. "Hello ya
aka yi?" Muryarsa ta ratsa dodon kunnenta, amma sai
ta fsinci kanta da kasa yin magana duk da ita ta kirashi. Ya dan saurara ko za ta ce wani abu
amma sai yaji
ta yi shira. "Haba Asma'u ki daure ki dan yi min magana mana ko na ji dadi, na san dai abin da yake damuna kema shi ne ya addabi
zuciyarki, har ya hana miki barci. Shin Asma'u ke ba kya tausayinmu ne?"
14
"Mhm ina yi mana: Ta fada hankali, kamar tana rada cikin muryarta mai taushi. Ya ce "To tunda kina tausayinmu ya dace ki yi wani abu."
"To Aminu me kake so in yi?" Ya yi dan murmushi saboda jin dadin muryarta "Yanzu dai komai lafrya?" Ta dan yi shiru. "Are you okey?"
"Yes every thing is fine?"
"An ya kuwa haka ne?"
juya min baya da ki ka yi?" Eh to tun da kana da baki haka za ka ce
amma ni kewarka na shekaru nawa na yi? Ko
ce Kuncin da na tsinci kaina na shekaru nawa ne? Bakin cikin rashinka na shekaru nawa ne? BaKin
cikin rashinka na shekaru nawa na yi?" Ya yi shiru yana sauraronta, irin kalaman da
take furtawa sun yi masa dadi ransa duk da dai dama can bai taba shakkun Kaunar da take yi masa ba, yace "Ai ko ba ki fada ba na san dole ne ki shiga matsaloli ina can ma tunanin halin da ki ke ciki ya fi damuna..." "Ni ban yarda ba, kana tunanin nawa ka je ka
"Haka ne mana.'
"Asma''u kin san ko halin da na shiga saboda
15
yi zamanka Turai har shekaru hudu?" "Ai lokacin ban san ba ki da aure ba, ni da wa tafi na bar ki gidan miji, sam ban kawo mutuwar aurenki kusa-kusa ba, kuma duk laifin Ahmed ne don shi ya Boye min, amma daga baya da ya gaya min ko mako daya ban Kara ba na hado inawa-inawa na taho. To Asma''y yanzu dai ga ruwan wanke Kunci ya zo sai ki saka hannuwanki ki tara ki wanke duk wani bakin
cikin rayuwa, ki sake sanya hannu ki tara ki sha, ki yi maganin duk wani tsohon ciwo ko miki dake naniCe da zuciyarki.
wai ruwa zai wanke ciwo? To in kuma ciwon ya
riga ya zama gyambo
fa?" Ya dan rage murya
"Zan ba ki amsa amma ba yanzu ba, sai nan gaba, yanzu
kawai mene ne
"Mhm Aminu kenan, ta ya ya kake tunanin
bayani?" "Bayani na me fa: Ta yi tambayar
sanyayc.
'Amma dai Asma'u kin sani dan ke na ZO
nufemu samun
inda mutu ba babu za ayinzo
Nijeriya
to tunda Allah ya
samun wannan damar me hana mu yi amfani da ita mu watsar da komai mu cika burinmu na auren
juna domin mu sami nutsuwa, mu inganta
16
od
rayuwarmu." Ta dan yi shiru. Ya ce "Ya ya ne Asma'u ban ji kin ce komai ba?"
"Ina ganin Aminu be yanzu ya dace mu yi wannan maganar ba, har yanzu lokacin maganar aurenmu bai yi ba, na fi so sai ka yi auren fari sai ka aure ni matsayin matarka ta biyu..."
-"Saboda me?" hanzarce ya buKata. Ta dan nisa sannan ta ce "Saboda kar mu
dinga samun matsala gurin 'yan uwanka, ka gan
a