NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 12 of 16

r mata harshe cikin baki yana tsotsa, sai da ya tabbatar ya kashe mata sassan jiki ta zamanta hannu. Abokan ango sun gama siyen bakin amarya, sun tafi, ya dan rakasu ya dawo ya dan dubi kyakkyawar amaryar tashi nishadance "Shin Asma'u ya ya sunan wannan rana garemu?" Ta dan kashe ido gami da langabar da kai ikin kujera, "Ranar cikon farin ciki." Suka dubi juna suka vi murmushi, ya janyo nafila raka'a biyu, suka roki Ubangiji da ya Kara musu fahimtar juna da zaman lafiya mai dorewa. Bayan sun gama addu'o'insu Aminu ya mike ya bar ta akajn sallaya, yayin da ita kuma ta bishi da hannunta suka je suka yi alwala, suka yi sallar "To Madam zan dan shiga ciki, idan kin Murmushi kawai ta yi amma ba ta ce komai ba, sai da ta gama abin da take sannan ta y! shirin kwanciya. Wata masifaffiyar rigar barci ta zuba jikinta, yayin da ta feshe jikin nata da wani sassanyan turare. gajiye ta nufi sashen maigidan nata, har ta isa tsakiyar falon ba ta ga kowa ba, sai bedroom ta cimmishi. Fitowarshi kenan daga wanka, daure da tawul yana taje kai. Ganin shigowar Gimbiyar tashi sai ya dan juyo cike da farin ciki, yajefeta da wani sassanyar murmushi, da ke iya narka zuciyar masoya sannan ya ware hannayensa gaba daya yana yi mata nuni ta taho, da farko Asma'u ta tsinci kanta tana dan jin kunya amma can da ta tuna ba fa wani bane face gwarzonta Aminu, da gudu da sassarfa ta Karasa, ta isa gareshi, ta fada Kirjinsa suka rungume juna. Wannan shi ne karo na farko da masoyan suka ji dumin juna, laushin fatar jikinta.ce ta fara kidimashi har suka kai ga zubewa gado, ya mika hannu ya kashe koriyar wutar da ke kunne dakin, daga nan kuma sai komai ya fara kwance masa. Sun jima suna wasanni irin na ma'aurata kallo, ya dubcta gam da kada ido kammala da komai ina jiranki." 56 aq amma koda tafiya ta fara yia nisa sai labari ya sha bamban, don duk yanda Asma'u ta so puna jarumta sai da tsoro ya bakunci zuctyarta, da yake bakuwa ce wannan fanni, shima abin ya fara daure masa kai har ya dinga tambayar kansa shin kada dai ace Asma'u ba wanda ta bawa hakki duk cikin mazan da ta aura? Sai gashi zargin dake zuciyarsa dai yana neman zama gaskiya. 'Why' me ya sa ta aikata haka? Da asuba -bayan sun yi wanka, sun yi Sallah sun koma makwancinsu amma da ta gaji da tuhumar da Aminu yake mata sai ta y1 masa kuka cikin rarrashi ya ce "Haba Asma'u ko ba ki yi min tanadi ba ai na san kina sona, amma dan me ya sa za ki zalunci mazanki na baya, saboda ki faranta min, Maza uku ki ka aura, amma ki ka hanasu hakKin aure ace duk cikinsu babu wanda ki ka bawa kanki, ai ba ki kyauta ba, ni Aminu ina Kaunarki ne ba don wani abu naki ba, Allah ne ya hada mu matsayin masoya kuma koda kin tsufa gidan myinki na farko in dai ya sakeki zan iya zuwa gareki, tunda ina sonki, kuma ko kin haifi 'ya'ya goma zan aureki haka, dan haka bai kamata ki tauye hakKin kowa saboda ni ba, tunda kowa ya biya sadaki kuma shaidu sun shaida babu wani dalili da zai sa ki zaluncesu." Ta dan numfasa sannan ta fara magana cikin muryar kuka "To ni ya na iya da raina Amin? Ka dai sani kaine mutum na farko da na taba so rayuwata, haka nan kuma Kaunarka ce ta hanani sukunin aiwatar da komai, tare da mazan da na aura kowa da zuciya daya na aureshi amma sai na tsinci kaina da Kin hada makwancia da shi, kar ka ga laifina Amin so masifa ne, abubuwa da dama sun faru sabanin hankalina, duk yanda na dinga zaton zan danne sonka sia bayan ka bar Kasar na gano ashe hakan ba zai yiwu ba, idan mutum yana muradin abu har abada abin nan baya gaushewa, in za ka iya tunawa tun da Kuruciyata zuciyata da so da Kaunar ka nima tashi na yi na tsincl zuciyata mai sonka ba wai yin kaina ba ne.' Kalaman Asma'u gaba daya sun kashe masa jiki, ji yake wani shegen sonta yana dada ratsa zuciyarshi tamkar ya hadiyeta, sannan ya dawo da ita dan Kauna, shin anya ko akwai namijin da ya taba son diya mace tamkar yanda yake son Asma'u? Ya fada ransa, yayin da ya sake janyota jikinsa ya rungume yana lasar hawayenta, gami da rada mata wasu kalamai kunne. "Ni Aminu zan nunawa Ma'una maza suna da tabbas kuma namiji dan goyo ne, zan ci alwashin hakan har Karshen rayuwarmu, na aurcki 58 bisa so da Kauna zan zauna da ke cikin soyayya, zan riKeki bisa amana, zan cika alKawarurrukan da na dauka ba ke ba kishiya, kuma ba ni ba sake kallon wata diya mace, kuma in sha Allah ke da bacin rai ko wani Kunci kun yi adabo dan duk inda farin ciki ya ke zan nemo na kawo miki, kada ki manta ni ne Aminu, wanda ban ginu akan soyayyar kowa ba sai ta Asma'u." Ya dada yi mata kyakkyawar runguma ya matseta sosai akan Kirjinsa yana shafar gashin kanta, daga nan barci mai Karfi ya daukesu, sai can misalin tara da rabi wayar Salim ta tashesu, Aminu ya dauka "Ya ya aka yi mutumin nema fa kake ka damemu."" "A haba da Allah ku yi ta barci haka sai ka ce wasu gajiyayyu." Ya yi dan murmushi "Yo mene ne marabarmu da gajiyayyun. Wai shin ina kuka shiga ne? Muka yi ta nemanku daren jiya." "A'aha ka san n
🏠