NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 11 of 16

ico zuciya mai raye-raye da saKe-saKe ya fada ransa, sannan ya daga kai ya dubi mahaifiyarshi sanyaye "Momi dan Allah ki bar Mina ta yiwa Asma'u rakiya dan sauran bikin can Kano za yl." Momi ta ce "Ni ban hanata ta bi ku ba, amma dangi aka taru kanta anar ashi daga Karshe da ka san gidanmu cike yake da baki mutanen Kauye._ ta ya za tatsallakesu ta taho?" Nan ya dauki waya ya kirata. "Ya Mina maza ki nemi direba ya kawoki yanzu-yanzu Kano zamu tafi, amma ki taho da kayanki wanda za ki saa wurin party muna nan Kofar gidansu Asma'u." Ba jima sosai ba sai gashi har sun iso, direban ya bude mata motar Salim, ta shiga gidan -baya ta kame, daga nan Salim ya bi jerin gwanon Kananan motocin daukar amarya suka jera reras, suka nufi Kano. Duk sauran motocin cike suke amma motar amarya su uku ne ciki, daga amarya sai Salim gai Mina dan haka suka sake sosai, suka yi ta hira har suka isa Kano dangin ango suka tarbesu, gami da kyakkyawar maraba, suka tarar da gida ya cika da 'yan uwa sun yi dafifi suna dakon isowar amarya. "Yan rakiyar amarya kwanansu daya Kano aka gama yinin biki aka kawo motocin da zasu 'maidasu Sokoto, tun da amarya ta iso ango bai samu damar ganinta ba, saboda gida ya cika da mata 'yan biki. Salim ne kurum yake zirga-zirga -tsakaninsu. Goggo ta ce "Kai dal aie wallahi kunyarka ragaggiya ce, tun da ka ga an taho da Mina ba Za ka bar 'yar mutane ta sake ba, sai faman zirgazirga kake cikin mata." Goggo kin fiye kwarwa an gaya miki wurinta nake zuwa? Ba ki san ni ne babban Kawar amarya gayyato daga jami'a, tun da ni ne mai masaukin baki ni kadai nake hidima da 'yan biki, kina gani Cikin dariya ya dan shafa Keya "Ke wallahi ba dole ne na shigo na duba bakinmu da muka Zaliha ta gudu London ta Ki zuwa bikin Kawarta." Asma'u ta sa musu baki "A'a kar ka ga laifin Zaliha baby namu ne ya ke wahalar da ita ni na hanata zuwa domin cikinta ya tsufa, amma da zarar ta haihu za ka ga sun dawo Nijeriya abin da kullum muna gaisawa waya, duk na san halin da take ciki." yammacin ranar bayan duk 'ya biki sun watse abokan ango sun shirya gawurtaccen partya wani katafaren sote/ partyn da ya hada tantagaryar 'yan boko, attajiran matasa, samari 'yan kwalisa, da kuma'yan mata masu ajikowaya halacci wurin partyn ya san Naira ta yi Kwakwaran motsi dan duk wani masoyin Aminu ya yi alwashin bikin Asma'u ne kadai ya kamata su nuna Kaunar da suke yi masa zahiri. Gaskiya kam partyn ya yi armashi an yi. abubuwa da'dama na burgewa, manyan abokan ango sun yiwa mawaka kyautar mashina an yi liki na bajinta, ba wai kudin Najeriya kurum aka dinga watsawa ba, a''a an yi liki da dollars an yi da kamsumiyya, kuma an yi da rafar Nijeriya, an bawa abokin ango dama domin ya ce wani abu. Ahmed kuwa ya yi bayani sosai mai gamsarwa daga Karshe ya mika shawarwarinsa ga amarya da ango, bayan ya zauna ne kuma aka kira babbar Kawar amarya, lokacin da Salim ya tashi matsayin Kawar amarya gaba daya ha// din ya dauki tafi da sowa. Sai da hayaniya ta lafa kowa ya nutsu, sannan Salim ya fara nashi bayanin cikin harshen Turanci kai ka ce wani baturen Birtaniya, ya bada tarihin soyayyar Asma'u da Aminu daga bisani ya rufe da dankawa Aminu amanar Kawarsa. Labarin soyayyar amarya da ango ya bawa jama'a da dama mamaki, yayin da wasu kuma bayanin Salim ya tsaya musu zuciya, musamman wdanda basu san tarihin Asma'u da Aminu ba, an dai yi taro an tashi lafiya. Gaba daya an kammala da komai na biki sai fatan Allah ya bawa ma'auratan zaman lafiya da soyayya mat dorewa. Bakin tika-tiki-tik komai ya yi farko yana da LE ee Karshe, daren yau ne abokan ango suka yi masa rakiya dakin amaryarsa bayan an yi raha, an gama barkwanci irin na abokai sai Salim ya kamo hannun Aminu ya hada da na Asma'u, sannan ya yi musu jinjina. "Ya yi Al'Amin mai gaskiya da rikon amana na yarda kaine saurayi dan baiwa, yaro ga kudi ga boko ga kuma soyayya har kullum dai Asma'u amana ce gareka, ga ta nan amanatun amana." Sannan ya juya gareta, sai da ya sara mata sa'annan ya dan yi kirari "Ka ga Ma'un Goggo yarinya ga dollars ga kyawu, ga ki 'yar hutu ce ga wadatar ilimi, ga riKon alKawari. Haba nan da nan wuri ya kaure da ihu da sowa irin na 'yan boko Salim ya yi dabara ya sulale daga cikin jama'a ya zagaya ya janyo hannun Mina suka fice daga falon suka ma bar gidan gaba daya, suna shiga mota basu zame ko ina ba sai Aofe/ ya kama daki ya biya, aka basu makulli suna shiga Mina ta bata rai. Yana hawa gado ya jehota da filo. "Ke ji nan fushin me ki kewa mutane?" "Amma Yaya Salim wannan ma ai rashin kunya ne, ka san fa Momi da Goggon Asma'u suna gidan Babar Aminu, sai gobe zamu tafi tare dasu kuma yanzu suna can suna jiran in an sayl bakin amarya zan koma wurinsu kawai sai su ji ka daukeni na kwana wani wuri..." "Ke da Allah malama kin fiye tsoro waye zai gaya musu inda muka kwana, ko ganinmu zasu yi?" Ta sake tsuke fuska, kafin ta ankara ya mika hannu ya janyota jikinsa sun zube gado tana shirin zullewa ya shiga Aissing dinta, sannan ya saka
🏠