An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
=m we as
FURUCI S:
aboda hawayen da Aminu ya zubar abanta ko magana ba ta yiwa Goggo ba
ta wuce dakinta, ta fada gado tana kuka. Goggo ta bi ta da kallo. Salim ya yiwa su Aminu jagora har ciki, suka gaida Goggo. Anan Goggo ta fahimci abin da ya faru da Asma'u, ta yi su Aminu kyakkyawar
tarba cikin murna da doki, suka gaisa
ta nuna
farin ciki da dawowarshi suka zauna suka yi doguwar hria sun tattauna al'amura da dama akan
abin da ya shafi Asma'u, suka rabu da Goggo da Zummar zasu tafi masaukinsu su kwana, amma washe gari kafin su tafi zasu zo su yt mata
sallama, sannan su wuce.
gidanta ba, amma suka ki. Aminu ya ce "Goggo
tunda yanzu Asma'u ba ta muradina, gara yl dan nesa-nesa da ita. Goggo ta ce "Ko daya ba haka bane, ku dai ku dan saurara kafin ta huce. Gaskiya,Ma'u ta sha wahala kanka, ni da nake tare da ita ni na san
irin Kuncin da sonka ya jefa yarinyar nan." Sai da Goggo ta babbawa Aminu baki sannan Salim ya daukesu ya kai su hotel din da suka sauka.
Ba yanda Goggo ba ta yi dasu akan su kwana,
Ranar Aminu ya kwana cike da bacin ran da
irin abin da Amsa'u ta yi musu. Washe gari kuwa
da wuri Salim ya je daukarsu suna isa gidan suka
tadda Asma'u ba ta nan, Goggo ta shaida musu Rinjin Sambo Lowcost, ta tafi gidan babanta. Nan
da nan su Salim suka bi ta amma abin mamaki ba
ta je can ba da yake shi Salim ya san gidajen 'yan
uwanta sai ya ja su Aminu suka yi ta nemanta
amma basu sameta ba. Aminu va Kule, Ahmed ya ce "Lallai sai su
'zg sallama." Aminu ya ce shi kam babu abin da zai hana
Sokoto. To da yake Ahmed aikinsa ya baro ya
da suka isa gida mahaifiyar shi ta karanci damuwar da take fuskarshi, ta ce "Abbana yaya
ne? Ko dai ba ku yi nasara ba?" Yace"A to, Mama gamu dai." Ta sake tambayarsa cike da damuwa "Ba ka
Yi Min waya ka ce ka sami ganin yarinyar ba?" "To Mama dana ganta ma ba ta bani hadin
kai ba." Haushi ya kamata "Kai ni fa Abba wannan
abu ya isa haka, wai shin 'yar gwal ce yarinyar qe
Su ylWa Asma'u a!Kura su Sake kwana domin
Shi tafiya gida sai dai shi ya zauna garin na
rako-Aminu dole ta sa suka tafi Kano ranar. Tun
nan ne? Soyayyar 'ya guda daya
tana ta wahalsheka. Abbana ina tsoron kada Kaunar
yarinyar nan ta haukata ka, haka kawai mace guda daya ta hana min da jin dadin duniya. Abba ina
tausaya maka da irin Kuncin da ka shiga dali