ki, ba zai taba gudunki bahar abada
"Ke ni fa abin nan ya fara isata garin gaba daya ya
yi min zafi Kano ta gundireni, ni kam Sokoto zan koma
garin dangin Babana gaskiya ba zan ci gaba da zama mutane suna ta surutai aj kaina ba, Gaskiya Zaliha sai dai ku yi haKuri ni kam hijira zan yi zuwa Sokoto, sai ku
taimakeni da addu'a. Zaliha ta yi shiru domin maganar Kawarta ta girgiza ta. Da safe misalin Karfe goma Alhaji Yahaya ya iso. gidansu Asma'u domin ya gaida Goggo, falo ya
cimmasy suna ta mujadala tsakanin Asma'u da Goggo;
tta Asma''u ta ce ta fasa zuwa Sokoto, Kaduna za ta tafi gurin mahaifiyarta ita kuma Goggo ta ce ta yi hakuri su
koma Sokoton gaba daya, domin ita dama saboda Asma'u take zaune Kano dan haka babu yanda za yt daki ya tashi ragaya kuma ta zauna. Nan Alhaji Yahaya
ya ya taya Goggo rarrashin Asma'u ya ce. Yanzu abinda za yi ke Asma'u ki yi haKuri zan. biya muku umara ke da Goggo ki je can Saudiyya ki: dan
huta saboda kan ki ya dan dau zafi yanzu in ya so bayan
kun dawo sai ki zai inda kike son yin karatu tunda dp.
kin ce makaranta za ki koma." Goggo ta yi ta yi masa godiya, "To Alhaj: mun
Bayan tafiyar Alhaji Yahaya Goggo ta ce "Ni kam
Asma'u da za ki yarda sai maida miki aurenku da Alhaji don gaskiya bawan Allahn nan yana_ Kauna,d uk da ya sake ki amma bai daina y! mans" hidimomi ba." "Yo ban da abin ki Goggo yaushe
kuma zan sake wani aure, ai ni bani da auren wani namiji har abada,
soyayya kuwa dama tuni na rufe babinta, shafin
rayuwata, don haka kar ma ki sake ganin wani ya
ZO
Goggo ta yi murmushi "To ai dama babu wanda ya matsa miki duk mazan nan biyu ke ki ka ce su fito."
"Ni ma fa Goggo su6utar baki na yi, amma babu
gode, madallah, Allah ya bar kauna."
nune
gurina ki yi tunanin zan yi aure."
wanda nake so cikinsu, gara ma Alhaji Yahaya ina dan
Kaunarsa, amma shima ban taba sonsa ba, yanzu ma mutuncinsa ne ya sa nake saurarensa, har muke galsawa
ta waya, amma in ban da Kaddara ai Alhaji Yabaya ba
sa'an aurena ba ne. Saboda ya haifeni dan manyan
'ya'yansa duk sa'anni na ne, amma dai na yaba da son da
ya nuna min ko ba komai gidansa ya karrama ni." Goggo ta tabe baki "Ato tun da ba za ki tya
komawa gidan Alhaji ba ai sai ki yi ta zama, na san dai
zaman jiran Aminu ki ke yi don shi kadai ne namyin da ki ke Kulaficin ki aura, tunda wahala ba ta ishe ki ba, al
sai ki yi ta zaman jiran tsammani, dan wannan yaro dai ba san lokacin dawowarsa ba." Asma'u ta dan Bata rai "Ke daman haka ki ke
Sf
Goggo da an yi magana sai ki ce Aminvtig:ya hanani aurc, haka kawai za ki dinga daukar bawan Allah, shi da bai san abin da nake ciki ba" Gogeo ta fada da dariyarta "Ja'ira kya
ce haka mana tunda ya riga ya ragargaza miki kwanya, kin kasan
som wani da duniya sai shi. Haka nan da kyan ki da. Kuruciyarki da gatanki ga dukiya Allah ya mallaka miki arama kin zauna soyayyar yaro guda daya
tana wahalar da rayuwarki ina mamakin yanda soyayyar Aminu ta hanaki jin dadin duniya."
Bayan sun dawo daga umara Asma'u da Goggo
suka yanke shawarar komawa Sokoto inda za ta fara
karatun jami'a da yake ta ce jami'ar
(Jsman Danfodiyo
take so ta yi karatu, don haka Goggo ta kirawo
(meeting) duka 'ya'yanta suka zo daga Sokoto ta gaya measu bukatarta. Nan take kowa abin ya yi masa dadi, Alhaji Halliru babban danta ya ce zai saya musu gidan
da zasu zauna shi kuma Alhaji Habibu ya ce zai sai musu mota, saboda kai Asma'u makaranta. Goggo ta yi. godiya gami da shi wa 'ya'yanta albarka. Ba dauki wani lokaci mai tsawo ba, Goggo da Asma''n suka yi Kaura daga Kano zuwa Sokoto daga nan
kuma ta shiga makaranta ta fada harkar karatu. Shigar Asma''u jami'a
ta dan sami sauyin rayuwa, ko ba komai dai damuwarta ta dan ragu da yake makaranta tana dan cudanya da jama'a. Duk dai da ba wasu cikakkun Kawaye ke gareta ba, amma suna mutunci da dalibai da yawa sai dai ba ta
fiye gaisawa da maza ba duk mu'amalar ta ta kan yi da
32
dalibai mata tana Kauracewa maza sosai, tana yawan
taka-tsantsan da samarin makarantarsu, babu wanda zai
ce ya taba ganin Asma'u ta tsaya da wani dalibi namiji
suna zance, amma duk kamewarta da tsare gida hakan
bai hana samari shiga harkarta ba. Ba ta dade da fara karatu ba duk ta yi fice dalibai
suka santa, saboda Kyamarta da maza har labarinta ake badawa wai yarinya mai kadawa 'yan maza ganye, duk
inda ta wuce sai an yi tseguminta dan duk wani haduwar
-saurayi ko Kwalisarsa Karya yake ya ce ya
taba tsayawa
da Asma'u duk rubibinta da maza ke yi bata taba
sauraren kowa ba bare ta yi tunanin yin soyayya
saboda
tsare gida da kamewa babu saurayin da ya
isa ya
tunkareta da zancen banza, sai dai in ta wuce su ce
yarinya mui yanga, su zatonsu yanga da jan aji ne ya yl mata yawa, saboda ita kyakkyawa
ce amma zuciyar Asma'u ba haka abin yake ba, ita kawai so take ta nuna
ta san ciwon kanta, kuma tun da tana ganin
ta riga ta
rufe babin soyayya ba ta ga amfanin ta tsaya bata
lokacin sauraren wani da namiji matsawar dai ba muharraminta bane. Tun da ta shiga jami'a ba ta tsa