NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 8 of 28

ce dake duniya irin Kauna da zumuncin da kika nuna min ai ya isa." Suka yi murmushi gaba daya, Zaliha ta ce "Ni kuwa ina Ahmed abokin sahibin naki kina jin labarinsa?" "I to idan na so gaisheshi lokaci-lokaci na kan biya na buga masa waya business center, mu gaisa don bana so ya san lambata, kin san ni lambar wayata sirri ce, babu wanda ya santa daga ke sai mahaifiyata sai 2. kuma wanda ya hada min ita amma duk ran da want ya Zaliha ta yi dariya "Kai ba ki da kyau mutuntiyata, wanda zan kira sai na Boye lamba." "Amma bai dace ki Boyewa Ahmed lambar ki ba domin kuwa Ahmed ya cancanci aboki na Kwarai ga masoyinki Aminu, kin san duk garin nan bashi da aminin da ya fishi." "Na san da haka Zaliha, to amma idan na bawa Ahmed lambar wayata babu abin da zai hana Aminu ya dinga kirana waya, idan kuwa haka ta kasance ba Karamin rudani zan shiga ba, kin sani jin muryar Aminu za ta 1ya hankatani haka sauraren lafazinsa, zai haddasa min rashin kwanciyar hankali, na jima da dafin soyayyar da ya riga ya watsa min cikin rai, ya tafi ya bar ni ganta ranar zan sauya layi." lambar ta ki ma ba kya so gani?" "E, wallahi bana so kowa ya santa don haka duk Zuciya na yi min radadi. Da ace fili take babu abin da zai hana in hukunta zuciyata, amma tun da Boye take ba ganinta Aminu zan hukunta don haka duk wani mataki da zan dauka akan Aminu da Ahmed kar ku ga laifina domin Ahmed yana sane da irin halin da na shiga amma bai yi komai kai ba..." "E to ke ma kin yi magana anan koda yake Aminu bashi da laifi da yawa, tunda har yanzu bai san aurenki ya mutu ba..." "Asma'u ta katse ta "Ko bai sani ba me ya hanashi yin bincike domin jin halin da nake ciki? Idan Ahmed ya Boye masa ai ya dace ya yl yawa ya binciki sauran abokansa." 27. eee Ranar daurin auren Asma'u da Faruk ya kama ranar Lahadi, dimbin jama'a 'ya uwa ds abokan 'Faruk tun da sanyin safiya suka rankaya zuwa Sokoto, motoci da yawa sun yi jerin gwano bimin na Shehu, en daura aure gidan Kanin mahaifin Asma'u unguwar Rinjin Sambo Low Cost. Faruk dai ya shirya gagarumin biki domin ya yi niyyar za yi shagulgula na kece-raini dan ko ya yi alkawari sai naira ta sha kashi wurin bikinsa da Asma'u musamman da yake yana gani shi aurene na fari gurinsa, don kuwa Faruk matashin saurayi ne bai taba aure ba, sai akan Asma'y zai yi auren fari, shi ya sa ya ke ta rawar kai da zirkilli dan ko ba komai dai shi ganinsa ya tsere sa'a tun da ya yi nasarar auren Asma'u kyakkyawar yarinyar da ta girgiza 'yan maza amma abin Kaddara sai abu ya Zo da tsautsayi da yake mu 'yan adam muna tamu Allah yana taSa, hanyar dawowa daga daurin aure motar angwaye ta yi hatsari kuma abin.. mamaki babu wanda ya ji rauni sai ango, su hudu ne cikin motar, amma Faruk shi kadai ne ya ji rauni da yawa don haka suna isowa Kano aka zarce dashi asibiti. Lokacin da aka sanar da Asma'u ba Karamin tashin hankali ta shiga ba, duka gidan haka suka kwana babu sukunt. Washegari tun da safe ta shirya tana niyyar zuwa asibiti dubo Faruk, sai ga sao daga asibiti Faruk ya aiko kawo mata wani abokin Faruk din ne ya zo har gida ya kawo mata bayan sun gaisa ya mika mata (envelope) ta sa hannu ta karba ta yi godiya, sai da ya tafi ta bude wasikar, amma mamaki ne ya kamata ganin ba wani abu bane ciki illa takardar saki, wai cewar Faruk ya saketa saboda gudun kar rabon wani ya kasheshi, dan haka ta yi hakuri tare da yi masa addu'ar Allah ya rage masa sonta zuciyarshi. Kuma sannar. duk abin da ya yi mata ya bar mata kyauta, kar ma ta y. tunanin za ta maido masa da kayan auren da ya yi mata. Asma'u tana gama karanta takardar ta saki kuka, ta tafi da gudu ta fada cinyar Goggo "Wayyo ni Goggo na shiga uku, me na yiwa maza suke Kina, wai shima Faruk ya sakeni. Ta ci gaba da kuka. Goggo ta rungumeta "Haba Ma'una, mene ne abin damuwa dan aurenki an sakeki, tun da ba kanki aka fara saki ba, bare ki zama ta Karshe shin Faruk shi ne au maza? De har za ki damu kanki, ki tuna kin rasa Aminu ma kin haKura bare wani Faruk." Haka dai Goggo ta yi ta rarrashin Asma'u duk da Asma'u ba son Faruk take yi ba amma sakin ya yi mata ciwo. Da daddare sam kasa barci ta yi saboda damuwa, daren ta bugawa Alhaji Yahaya waya tana kuka ta sanar dashi mutuwar aurenta ya ce "To Asma'u tunda taurin kaine dake ya zamu yi dama tun farko abin dana guda kenan ki yi hakuri yin aure yanzu ba naki bane ki zauna ki jira Aminu, yaron da kike so shi kadai ne mijinki..." Ba ta tsaya saurarensa ba, ta katse wayar sannan ta sake bugawa Zaliha ta gaya mata Zaliha ta ce "Ni sam ban ji haushi ba, dan Faruk ya ki ki ai ba Aminu ne ya Ki ki ba, ki tuna fa ba don kina son sa ki ka aureshi ba, hakan ma da ya yi va raba gardama gara da ya sawwake miki tun baiwa Aminu 6bama ba, don Faruk ya sake ki ba wani abin damuwa banc." Cikin kuka ta ce "Amma ai ko ba komai Faruk ya 6atan suna, mutane zasu ke camfani su dinga guduna...' "To mene ne in sun guje ki? Ca nake dai Aminu kadai kike so, kuma na tabbata duk inda yake yana nan vana son
🏠