NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 7 of 28

e in ba na Aminu ba me zan yi da wani party?" Bayan mako daya har Faruk ya gama komai da aurenmu. komai an sa ranar daurin aure, shima kam ya kashewa Asma'u dukiya, gaba daya lefensa babu na banza, Asma'u ta yiwa Kawarta Zaliha waya Zaria ta sanar da ita maganar sabon auren da za ta yi, nan da nan hankalin Zaliha ya tashi, ba shiri washegari ta baro makaranta ta taho Kano ta sami Asma'u gida ta yi ta yi mata fada. "Haba Asma'u me ke damnnki ne, kin sani sarai ko kin yi aure ba zama za ki iya yi ba, to don me ya sa za ki yi ta yi miki lissafin aure, kin sani in ba Aminu za ki aura ba da wuya ki iya zaman aure da wani da namiji, to tunda yake haka ne dan me za ki dinga yaudarar kank1? Asma'u ta numfasa "Ki yi hakuri Zaliha nima dole ce ta sa zan yi auren nan jama'a sun sa min ido kowa surutu yakeakaina Nan take ta katse ta "To ina ruwanki da jama'a muddin kika daka ta surutun mutane ai babu wani abin da za ki yi ki yi musu gwaninta kawai abin dana ke so dakc ki rabu da mutum ki kama Allah amma ina rofonki ki janye maganar auren nan domin kuwa auren bata 23 bata lokacin ki banza, ki jawa kanki surutu, mvtane su suna ne ki daure ki hakura har zuwa lokacin da Aminu Zai dawo." "Kai Zaliha ta ya ya bayan na riga na cc Zan dawo na ce a'a ai wannan ma Karanta ce, gaskiya ba zan fasa ba, ke dai kawai ki tayani addu'a Allah ya zaunar da ni." "Shin in tambaye ki Asma'u wai kina sonsa ne?" Ta dan girgiza kai "A gaskiya bana sonsa kawai dai gayen yana burgeni saboda wasu halaye nasa shi metum ne mai barkwanci koda yaushe cikin raha yake, sam bashi da saurin fushi yana da son nishadi, kana kuma yana da naci akan duk abin da yake so, kar ki so ki ga wulaKancin da na dinga yi masa ina yankwanashi sosal amma bai taba nuna damuwarsa ba, kuma ba ki ga yanda mutane sukai ta kawo suka ba, amma Faruk duk ya toshe kunnensa don haka ko ba komai dai zan daur ema 7auna dashi barkwancinsa zai ke debe min kewa."_ Zaliha ta yi shiru tana saurarenta sannan ta ce "Kar ki damu Zaliha zan datré na yi zaman aure ko don na sami sassauci dagd bakin cikin da soyayyar ta haddasa min, dashi nake kwana dashi nake tashi, haka nan ban san dalili ba sonsa kullum haukata yake dada yi cikin raina, shi ne nake ganin idan aa yi aure Kila tunaninsa zai ragu dzga zuciyata." Zaliha ta ce "Kai ba na jin Kaunar Aminu za ta ragu tare da ke, ni kaina ina mamakin yanda sonsa ya dasu cikin ranki haka, har yana nema ya zame miki illa, gajshi kin auri Yusuf kin kasa zama, kin auri Alhaji "Duk wanan shirme ne, tun da dai bakya sonsa, ba 7aman dadi za ki yi ba ki hakura kawarshi ya fi.' Yahaya kin kasa zama ko kin suri wannan Farok din ma na san ba zaman za ki yi ba." "Ke Zaliha ba fa Kin zama nake ba, koro ni suke, amma Alhaji Yahaya bayan ya sakeni har yanzu muna mutunci, wannan sabuwar wayar ma shi ne ya sayoa min daga London, cewa ya yi tsoro yake karrabon Amisu ya kasheshi, shi ya sa ya sakeni, amma har yanzu be ki ga irin alherin da yake yi min ba." "Haba da Allah ke yanzu nan kin yarda da camfecamfen mutane to ko ban yarda ba si biri ya yi kama da garin, alhali iyayenkun sun mutu?" taba gaya masa aurena ya mutu ba, har sai shi Aminun matuin jirgin sama, wai cewarshi abokin nasa dama Zaliha ta yi dariya "To ai idan rabo bai kash Alhaji Yahaya ba ya kashe Faruk ko?" mutum, yanzu haka akwai rabon da Aminu shi ya sa haka take ta EE a, e™™aa ni abin da ya bani haushi daya ne shin me ya hana Aminu dawowa "Mhm, akwai dalili, kin san Ahmed ya ce ba zai ya kammala karatunsa ya fara atki, ya 7¢ma cikakken buri biyu gareshi duniya yana so ya aurcni kuma yana So ya zamamatufin jirgi don haka ya 31 el{swari im sha Allahu zai taimakawa abokinsa har sai ya cika buransa gaba daya biyun." Zaliha ta yi murmushi "To mu ma sai mu ce Allah ya ida nufi dan ni kam bana so Faruk ya warga7awa Aminu shiri. Na yi mamaki Kwarai yanda aka yi ki ka amince da Faruk alhali Aminu kadai ki ke so rayuwarki. "To Zaliha ya zan yi da raina tunda-na yi subutar 25 baki na ce ya fito ni ma fa abin ya dawo ya dameni kawai mu dauki wannan aure Kaddara bakin alKalami ya riga ya bushe amma ni kaina ban taba tunanin zan auri wani baya ga Aminu ba wallahi duk irin wahalar da Faru{ yake ka kaina bana saurarensa dan ko kallo bai ishe ai ba, kin dai san halina akan jan aji, amma abin ikon Allah kawai rana daya sai na tsinci kaina da cewa ya fito daura mana aure alhali ina da manema sama da mutum goma na Ki sauraren kowa nima abin nan ya ban mamaki." Zaliha ta ce "Kar ki damu kawai mu bar shi matsayin Kaddara, kuma in kin tare ina so ki kwantar da hankalmki ki zauna da mijinki zuciya daya, ki dasawa ranki komai ya faru dake Allah ne ya Kaddaro miki, Ubangiji shi ya halicceki kuma shi ya san yanda 7ai yl da rayuwarki." Asma'u ta share hawayen da ya taru idonta "Shi kenan Zaliha na gode, Allah ya bar Kauna, zan dauki shawararki don haka kullum nake godiya ga Ubangijina da ya hada ni da aminiya ta Kwarai. Ta yi dan murmushi "Ni kuwa Asma'u me zan
🏠