an abubuwa su suka hadu
suka tsumawa Asma'u zuciya har take jin tausayin mijin nat. Shi dai Alhaji Yahaya farkon aurensu ya yi zaton
ko mim alkunyar nan ce ta mata shi ya sa bata zuwa dakinsa, dan haka sam shima bai damu ba, sai ya Kyaleta musamman da ya lura yarinyar
tana da kunya
sosal to amma da tafiya ta fara nisa sai ya fahimci wasu min halaye tare da yarinyar wanda har suka sashi ya
fara zargi anya kuwa amaryar
tasa tana da lafiya? Da
abin ya fara damunsa sai ya fara bincike.a asirce akan Asma'u, nan da nan kuwa aka samo mai tarthinta da
labarinta gaba daya ba Karamin girgiza ya yi ba lokacin
da ya ji wasu al'amura na rayuwar yarinyar
ran nan dai ya yi kiran Asma'u dakinshi wanda ranar nc ta cika makwanni biyu gidan nasa, tana kwance dakinta Kararrawa ta yi Kara hakan alama ce ta maigida yana
kira ta tashi da sauri cikin faduwar gaba jikinta har rawa
yake yi saboda wannan shi ne karo na farko da maigidan
ya yi kiranta benensa, don tun zuwanta gidan bai taba
cewa ta zo dakinsa ba, iyakacinta dashi kullum da safe
kafin ya fita ya kan shigo ya ga lafiyarta har ya bata
lokaci yana rarrashinta. Nan take cikin gaggawa ta sauya kaya sannan ta
feshe jikinta da turare sai da ta cika tambulan da lemo
fb
mai sanyi tukunna ta nufi dakin mai gidan nata amma
lokacin ita kadai ta san irin radadin da take ji ranta, ta dan runtse ido sanyaye "Wayyo Astasakar mini zuciya ko na samu in farantawa mijina. Wayyo Aminu ka daure ka yi sassauci ga zuciyata kada
sonka ya yiwa rayuwata illa." Ta goge hawayen da ya digo cikin nutsuwa ta tura
kai gami da sallama dakin mijin nata, ta dan rusuna ta
gayar dashi ladabce cikin muryarta mai tashi bayan ta mika masa lemon, ta koma gefe ta zauna ya karbi lemon
ya sha sannan ya ajiye kofin da yake ya san halinta, muddin bashi ne ya fara magana ba to kuwa ko za ta
shekara zaune ba za ta ce uffan ba, sai dai su yi ta
zaman kurame don haka ya kawar da shirun ya dubeta
cikin fara'a.
"Amarya! Amarya!! Amarya!! Ba kya laifi koda
kin kashe dan masu gida." Ta dan yi murmushi yayin da
ta kawar da kanta gefe ita dai ba ta ce komai ba, ya ce
"Aft Ashe dai kina murmushi aini na yi zaton ba ki iya
ba don ni dai tunda ki ka zc gidan nan, ban taba ganm
hakoranki ba." Ta yi shiru ya ce "Shin .Asma'u ba za ki daure ki wa kanki sassauci ba haka ki ke so ki zauna ke kenan
kullum zuciyarki cikin Kunci gashi kin rasa sukuni kin
rasa walwala duk dai akan abu guda. Haba Asma'u me
ke damunki ne? Ya kamata ki saki jiki ki ji dadin duniya
al'amuranki kuwa ki fawwalawa Ubangiji ki duba ki ga Asma'u babu abin da ki ka nema ki ka rasa rayuwarki kina da kyau, kina da ilimi kina da kudi mahaifinki ya mutu ya bar miki dukiya, kuma mijinki yana da kudi
{7
ashe duk wadannan abubuwa ba zasu if zama abin
rasa abu gu rayuwata?" Ta fada ranta. Ya ci gaba da maganarsa "Haba Asma'u ki daure ki rage yawan damuwa mana, ko don gudun
kamuwa da ciwo."Ta sunkuyar da kai tana hawaye
"Don Allah Alhaji ka yi hakuri ba laifina ne ba, laifin zuciyata ne." Nan take tausauyinta ya kamashi "Shi kenan babu
komai Asma'u nima na yarda hakan ne shi ya sa nake
tausayawa rayuwarki, tun lokacin da na sa yi min bncike akan al'amuranki nake ta so na samar miki mafite, gajskiya yanzu na yanke
shawara gara na '\ daure ma sawwake miki
igiyar aurena dake kanki ita ce. kuram mafita ko ba komai dai za ki dan samw sassaucin
farin ciki gareki ba." Ni kuwa ya ya za yi na yi farin ciki bayan na
nauyin dake kanki." Ta fara shisshikar kuka "Dan Allah yi
"Ubm-ubhm ni babu abinda ki-ka yi min bare ki bani ha€uri. Ko da ba kya sona maai baki'nunan'rashin
Kauna ba, bare ma ni na tabbata 'babu Kiyayya.
tsakaninmu ten da ke dani badoleaka yi miki ba, ai ma san ba'dan matsanancin so da kike wa wannan yaro ba da wuya'zamanmu ya-samr miskila, amma tonda abu ya zo da haka ina ganin rabuwarmu za
ta fi dacewa frye-da
zamanmu dan ni ba zan iya jure
ganinké-cikia Kunci ba, Allah ya gani
ina tsananin son ki Asma'u, gashi ke kuma Allah ya jarrabeki da son wani, ni na san in har ba shi ki ka aura ba bana jin za ki iya
zaman aure dan duk mijin da za ki aura da wuya ki mallaka masa kanki na fahimci mijin ki ma na farko bai
san ki diya mace ba, dan haka nima ba zan bukaci abi da akai wa wani tanadi ba, ban ga dalilin da zan keta miji haddi akan abin da ba ki da ra'ayi ba, shi ya sa na
kawo masalahar rabuwa, amma dan na sake ki ba ina nufin mun yanke kowace irin hulda ba, a'a za mu ke
zumunci 7an dinga zuwa muna gaisawa, kuma na yi miki alkawarin duk wata matsala ta ki in ta taso ko ta
kudi ko ta shawara ki yi gaggawar sanar dani, koda ta waya ne." Ta dan zame daga
kan kujera
ta durkusa gabansa
cikin kuka "Don Allah idan na yi maka wani abu na
sabawa ka-yafe min." Ayya Asma'u ni fa ba ki yl min komai ba, iya
-zamanmu na makonni biyu kawai dai ni ne bana so na ci
gaba da zama dake cikin damuwa, yanzu'ki tashi na *kaiki gidanku gobe
kuma zan bada motardaukar kaya biyoki da kayanki. Daga ran ya dau mukullin mota suka