gashi kuma cikin sa'a bai sha wata wahala ba, yasinyar
ta amince dashi dan haka yana
tafiya bayan kwanaki biyu ya shiryo kayan aure.sha tara
Goggo ta ce "Ni kam Ma'u ina jimamin auren nan
12
yarimya "Kin tabbata. da' gaske za ki iya
sac!
"Kwarai zan iya. Ta.gasgata haka. "Kina ganin ban yi mik tsufa ba?" Ya sake jefa
ta.arz aka kawo gidansu Asma'u.
naki kin riga kin sani yaron nan shi kadai kike so
zuciyarki, amma shi ne za ki amincewa auren wani daban."Asma'u ta ce "To Goggo ya zan yi tunda na riga na kar6i maganarsa ke dai kawai ki tayani addu'a Allah ya
cire min son Aminu raina, domin in sami zaman
lafiya."Goggo ta ce "A'a ban san Kaddarar da ke
tsakaninku ba, sai dai in yi addu'a Allah ya yi miki za6i mafi alheri." Yauwa Goggona haka nake sonki. "Ke Ma'u ni fa auren nan da za ki yi yana ban
tsoro..."
gaye an aura miki shi kin Ki zama bare wannan tsohon." "Kai Goggo Alhajin nan fa ba tsoho bane, za dai ki ya Ce masa dattijo..." "Mhm to na ji Allah dai ya zaunar dake."
"Saboda me Goggo?" "Yo Ma'u gani na yi Yusuf ma da yake yaro dan
"Yauwa Goggona na gode, Allah ya bar mini ke
kakata ta kaina." Ba tare da bata lokaci ba aka je Sokoto aka dauro
auren Asma'u da Alhaji Yahaya. Ba dauki wani lokaci ba aka tare, sai dai duk wasu shagulgula na bikin tarewa Asma'u ta soke don ko party-party da abokai suka
shirshiryawa Alhaji Yahaya, Asma'u ba ta yarda
ta halarci koda daya daga ciki ba, sai yasu-yasu abokan
Bayan Asma'u ta tare gidan angonta sai labari ya
sha bamban don duk wani doki da rawar kai da Alhaji
ango suka yi abinsu.
13
Yahaya vake akan amayarsa sai da jikinshi ya yi sanyi donr anar da aka kawota kwana ta yi tana kuka, shi kansa mai gidan bai san dalilin kukan nata ba, tun daga
lokacin ta shiga cikin Kunci, ta Ki sakinr anta bare ta saki
jika da mijinta, hatta abokan zama basu taba ganin watwalarta ba, kullum darare take sai dai ta kulle kanta daki yi ta kuka. Kowa ya ganta ya san cikin
damuwa take, shi kansa maigidan ya
fara shiga cikin
damuwa, gashi yana sonta sosal duk ya tattara bankalinsa kanta, kullum cikin rarrashi da tambayar abin da ke damunta yake, amma abin mamaki sai ta ce baba komai. Duk iya Kokarin da ya san zal iya ya yi domin ya ga ya farantawa amaryar sa fai amma abu ya
ca tura, ita dai kulium cikin yanayi daya take ba sauyi, gashi dai ya daukakata cikin gidan duk iyalinsa mutuntata suke kuma ya fifitata sosai, burinsa dai kawat ya ga farin cikinta amma sam ta Ki sakin jiki dashi. Koda yake ba wani abu take yi na rashin mutunci ko tstwa ba shi kansa ya san tana girmamashi, muddin
ya shigo sashenta zz ta zube Kasa ta gayar dashi cikin
ladabi, nutsuwarta tana burgeshi komai nata mutunce, matsalar dai tunda aka kawota gidan bata taba bashi dama ko 'yar hira su dinga yi ba, domin kullum
turbune take bata da sukuni. Mai gidan bai sami fuskar da zai éya kusantar amaryar
tashi ba, har yanzu ko hanyar dakinsa bata sani ba, duk kuwa tsananin doki da
zumudin da yake saboda ya auri Karamar yarinyar amma
sai pashi murna tana nema ta koma ciki, shi ba ma
cashin zuwanta gareshi ne ya fi damunshi ba, a'a illa ya
ga ta saki giki tana walwala tana harkokinta cikin
14
a"
iyalinsa abin da yake so kenan ya gani daga gareta, amma hakan bai samu ba, to itama dai Asma'u nata bangaren ba haka ta so ba laifin dai na zuciyarta ne domin ta yi ta yi ta tursasa kanta dan ta ga ta
kyautatawa mai gidan nata musamman ma saboda ganin
irin yanda yake sonta sosai gashi duk wani abin
farantawa ya yi mata amma ita ta kasa faranta masa, ita
kanta abin yana damunta ta yi iya yinta domin ta ga ta
kasa Zuwa bare ta iya hada makwanci dashi, da can tana
tunanin in dai ta yi aure ko warnne miji ta aura za ta yi Kokarin kyautata masa musamman shimfida amma
tana. yin auren sai gashi ta kasa bada kanta, ita kanta
«danne hakKin da taek yana damunta, dan dai kawai babu *-yanda ta iya.
Ita kam ta yarda son Aminu ya zame mata masifa, bata jin za ta iya hada makwanci bare jikinta da wani da
haka ita kam ba ta ga aibin Alhaji Yahaya ba, tunda tana Kaunarsa, har cikin ranta, kuma tana ganin kimarsa, domin dattijo ne na kirki gashi mutum ne mai yawan
alheri ga son kyautatawa iyali kuma ba auri-saki bane, amma duk da haka ta tsinci kanta matsanancin Kunci ta
kasa kwantar da hankali ta yi zaman jin dadi da mijinta
saboda tunanin tsohon saurayinta sam ta kasa son mijinta, kwata-kwata bata taba sha'awar kusantarsa ba, koda yake tun farko bata aureshi ne dan tana sonsa ba, ama dai ta yi zaton zja ta iya zama dashi tun da shi yana
sonta, musamman ma in ta yi la'akari da irin dimbin
kyautatawar da yake yi mata gashi ya 6arnatar da
kai kanta gareshi amma abin ya ci tura, dakinsa ma ta
ba mutum daya tak duniya ba, dan in ban da
iN
dukiyarsa kanta, dan kuwa ban da akwatuna biyar da ya yi mata na aurc, hatta kayan daki ccwa ya yi ta barwa
su Goggo gaba dayan nata ya je kamfani ya sayo mata
sabbin furnitures. Baya ga setin gwala-gwalai da ya Kara mata akan
nata na da duk ire-ire wadann