NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 3 of 28

duk wani Kunci da zan shiga rayuwata ita ce sila, "Tabbas da na so Aminu kuma har yanzu ina son 8. Aminu haka nan har gobe, ba zan fasa son Aminu ba, amma hakan ba wai yana nufin lallai sai na auri Aminu ba, domin ni tuni na daina kwadaitawa kaina aurenshi na riga na hakura dashi." Ahmed ya dubeta yayin da yake jin zancenta kamar tatsuniya "Anya Asma'u kina jin akwai ranar da za ki iya hakura da abokina?" "Kwarai ko yanzu ma na hakura zan fita daga -harkarsa kuma sannu, ranar za ta zo domin zan yi oKari in samawa kaina lafiya in sha Allahu na yi niyyar nan gaba zan yi aure fisabilillah, kuma zan zauna da mijina lafiya da zuciya daya." Yace "Shin ba kya gudun kar rabon da ke tsakanin ki da Aminu ya kashe duk mijin da kika aura." Ta yi murmushi "Haba Ahmed ban sanka da camfi ba ko kaima ka yarda da surutan mutane, wai rabo ne ya kashe iyayenmu." A'a ba zai yiwu na ce haka ba, domin ita mutuwa sal kwana ya Kare, ama fa dole ne jama'a su dinga kakabin abin, ni ina ga yin aurenki ba shi ne mafita ba, da ki yi aure 11 zalunci mijinki gwamma ki hakura ki koma karatu... "Zalunci kamar ya ya?" Ta yi tambayar hanzarce. "I to zalunci mana,." Ya ce da ita "Tunda duk wanda za ki aura za ki aureshi ne ba don kina son shi ba, sai dai kawai dan ace miki matar aure, kin ga kuwa duk auren da aka yi shi ba so, ba Kauna tabbas komai yana iya faruwa cikin zaman, musamman ma rashin kyautatawa da rashin biyayya da danne hakkokin mii. Idan kuwa haka ta faru ai an yi zalunci." Ta yi shiru tana nazarin maganganun Ahmcd ya ci gaba da cewa "Ni kam ina ganin ki yi hakuri da batun wani aure, ki jira Aminu ya gama karatu shi zai fi dan nan tabbata in har ba Aminu kika aura ba babu wani da namiji duniva da za ki aura hankalinki ya kwanta dan in ba ki manta ba ai kin ta6a auren an gani kuma zaman ya Ki yiwuwa ko ba haka ba?" Ta sunkuyar da kanta tana dariya "Ai wancan wani abu me da ya wuce amma tabbas yanzu zan yi aure sai dai kw yi hakuri dan ba zan zauna mutane su dinga tsegumi Sina cewa aurena da Aminu ne ya kashe fyayeamu ba, don haka na yi alkawarin muddin na sami miji Zam yi aure, kuma ko wanne irin mutum ne ya ce yané sona shi zan aura babu suwana da wata soyayya ko tsoho ac ya fito sai na aureshi, zan yi aure ne na rufin asim ba ma so da Kauna ba, in dai za yi min rikon mutanci shi kenan." Ahmed ya yi dariya yayin da ya mike tsaye "To yi dai mu gani, ai in da ba Kasa nan ake gardamar kokawa. Ni zan tafi, amma ina so ki daure ki tani lambar wayarki. Ta girgiza kai tana murmushi "Ai ni bani da waya, tum lokacin da aka yi min aure aka Kwace wayar hannima "To tunda haka ne me zai hana in hada miki wata?" "Uhm uhm kawat ka barshi domin na riga na hanawa kaina nike waya zan dai iya roKar taka lambar saboda in na so gaisheka sai na je commercial in biya kudi in buga maka." 10. Ya sake yin dariya "Tun da kin ce haka shi kenan ai ba damuwa." Sai da ta taka masa har gindin motarsa ya ce "In ce ni don jiya can ta yini, yau ma tana can da ita ake karbar gaisuwa." Ya ce "Da kyau amma fa halayen Goggo suna burgeni, ita komai nata simple bata dauki duniya da zafi ba." Har ya shiga mota yana shirin tayarwa ta ce "Af Ahmed baka bani lambar wayar taka ba?" "Ni ina ganin lambata da ta Aminu duk basu da wani amfani gareki, tun da aure kike shirin yi." "A'aha, tun da dai na roKa ka bani mana." dai kin je kin yi gaisuwa." Ta ce "A'a ni ban je jba, ma Goggo ta wakilce Nan take ya zaro biro ya rubuta, ya mika mata sannan suka yi sallama ya tafi. BAYAN WATA SHIDA ajiya Hadiza mahaifiyar Asma'u ta yi aure bayan ta gama takaba wani dan uwanta ta aura Kaduna, dama can ya taba nneman aurenta amma mahaifin Asma'u ya kasashi, shi ne yanzu ya sake dawowa karo na biyu da yake Allah ya yi matarsa ce ya aurcta.Dan haka gida ya rage daga Asma'u sai Goggo sai mai aikinsu itama dai Asma'un ran nan Allah ya kawo mata miji har gida tana zaune wani hamshakin attajiri, mamallakin kamfanoni da motoci da gidaje sunansa Alhaji Yahaya, koda yake ma iya cewa sugar-daddy ne domin ya dan manyanta yana da mata biyu da 'ya'ya goma ya ga Asma'u nc gurin bikin wata Kawarta koda ya nem! ganawa da ita bate fexte ba, amma da yake kyawunta ya da ya-diyota har gida, cikin sa'a kuwa ya sami ganinta ta fito sete tattauna abin mamaki ba tare da wata matsala ba sai céwa ta yi ta amince ya fito daura aure amma ba ta buKatar komai Mamaki ya kamashi ya ce "Amma Asma'u na yi koda za ki aureni kya dan yi jinkiri har sai mun fahimci juna tukunna, kin ga ta haka ne za ki sami damar bincike kaina domin ki san ko ni wane ne." Ta dan girgiza.kai "Ni kam Alhaji in dai har da gaske kana sona kawai ka fito ba sai an tsaya bata lokaci ba.* Ya zuba mata ido. kawai yana mamakin halin sal sadaki mata wata tambayar. Ta ce "Wannan batun ma bai taso ba." Ya ce "ina so ki sani ina da mata har da ''ya'ya da yawa kuma manyan ya'yana ma zasu yi sa'anninki." Ta ce Wannan duk babu komai." Alhaji Yahaya ya cika da farin ciki saboda ya kamu da sonta sosai
🏠