arabar gidan Salim ya zarce dasu dakin baki ya ajiye su sannan ya Karasa ciki. Mai aikinsu ya fara iskewa tsakar gida, suka gaisa
kai tsaye
ya nufi falon Goggo ya tarar da ita kadai ta ce "A'a dan
Yarabawa saukar yaushe?" Ya yi dariya "Goggo kenan wato ni ne ma na zama dan Yarabawa, yanzu dai ina Asma'u dan nemanta nake da gaggawa." Ta ce "A to Ma'u dai barci take ka san halin barcin
ta, in ta hau yi ba tashinta. Salim ya ce "Ina ai yau dole ta tashi, saboda tare nake da wasu baki masu muhimmanci kawai Goggo ki shiga ki tasota so nake ta gaisa da baKina. Ai ba ita kadai ba kema yaw na yi miki bakon bazawari sai ki yi kwalliyar hoda da jan baki, zai shigo ku gaisa." Goggo ta dan fadada dariyarta "Ai bakin ka kne
10
jamshakr daaddag "sons iy sy
senpleb emod BY
baromdAsgnatizita lasota daga barci. Asma'u ta da salad svitindh ta
AlAsshipaskinlsotatlio Aue ve" Obed
kek ob ship
ka'
babu woiséi shpkawann padkeaAnina laliai ab shactimacastacisd sy
cd oley esc week ood
Shima ya fadada murmushinsaTodaNEVdatsai Aankorsnnbasum plusb sy okie er eine eks
shisg SasKashsg ti daunsch kujerar da take fuskatitarshi M@hsoh 2ba)owataxtdrastiundacka eda daidailakacittda
nake buKatar ganinka dan ko bakin.nati'ylawaé "dauke
sac! sabéeralbsthir.'tsdsiand ag! Wa watssinata idanns?Wanrein 7a! ki yi
BME oiSenloksoinidamsgatengoD ByiisD}
0407 arnvanedokaticeza llgactatpaWadorsY Misa
"Me yiwa sai nan da watanni uku 3<
sai ta ja rai shi ya sa ya'bi)raburiés! itascyay yiskamar Bai wav Daglakamay abit! yanas'ranshi." Why? Warman -waedeicrimumaganaate: ailad soa' fad atia
shoyéwa. Kvfava)Asina ometaki fadaniin
iWeidaa dagwkadywdabiiAsmaue'Shikenankawdt abdr
«pdivaidaBa@ina stingitsb
uch fo:
Mw
Sai yaushe?"
097
Ta dan zaro ido "Baki kuma wadannce irin baki?"
"Ycs baki nake tare dasu shi ne na ga ya dace na
kawo su ku gaisa, saboda na san za ki yi farin cikin
ganinsu." Ta sake watsa masa idanu alamun tambaya bayyane fuskarta. Ya ce "Ki yi sauri jiranki suke." Ta tashi ta shiga daki, mayafi kawai ta dauko ta
yane
kanta da yake dama doguwar riga
ce jikinta mai hade da alkyabba dark green duk jikinta
duwatsu sai
turare da ta feshe jikinta da shi suka jera, tare suka nufi
falon baKin. Cikin nutsuwa ta yaye
labule gami da sallama. Ta
ja da baya, ta yi turus yayin da ta murza idanuwanta
-duka biyun tana zaton idanun ne suke neman yi mata gizo. Tsarki ya tabbata ga Ubangijin da ya halicci kyakkyawar suraa irin taAminu.' Ta fada ranta yayin
da ta dan lumshe ido ta sake budewa,
'A'aha abin dai da
ta gani farko shi idanuwan suka sake hango mata Aminu ne zaune cikin falon ya nutse kujera, Kafarshi
-daya kan daya yana girgizawa yayin da ya zuba mata
idanu tamkar yau ya taba dora idanunshi kanta.
razane ta dafe kirji saboda matsanancin bugawar da ta ji zuciyarta na yi gaba daya ji
ta yi numfashinta na neman daukewa, sai da Kyar
ta yi KoKarin fizgoshi gaba daya gwiwoyinta sun mata sanyi Kafafuwanta ji
ta yi kamar basu iya daukarta ba, da ba dan Salim ya yi KoKarin tallafota ba babu abin da zai hanata zubewa
Kasa. Yana jaye da hannunta har cikin falon Aminu ya
taso da sauri ya iso garcta ya dan durkusa gabanta
yayin da ya Kura mata idanu.
93
vou" (Asma'u ki tuna ni, kar ki manta ni, masoyin kine"Asma'u daga kai ki dubeni, ni ne Aminu duk da na tafi amma bayan shckaru gashi na sake dawowa
Ta dan kauda kai tana hawaye, ba tarc da ta Kulashi ba, ya sake matsawa dab da ita yayin da suka
shaki Kamshin turaren juna, hankici ya ciro yana Share mata hawaye. Ya dan rage murya Please Asma'u remember me and don'tforget me, am always your
lover and need
ni koda yaushe,
ina son ki.) Ta dan daga Kwayar idonta ta dubeshi, amma sai
ta sake sunkuyar da kai maganar da take KoKarin yi,
furucin ya gagara furtuwa. Falon ya yi tsit maganganun Aminu kurum suke
saurare, ya yi iya KoKarinsa na son ya ji
ta ce wani abu
amma ta ki furta komai, baya ga hawayen da take
Ahmed ya sa baki "Idan kin manta bari na 'tuna
Aminu tsugunne
vake gaban Asma'u shima ta
sashi hawayc, saboda ha zat iva jure ganin kukanta ba, Asma'u kin sant ina sonki musvarsa tausashc
shekaru masu yawa, /uciyata ta dasu Kaunarki ashe
yau tun da Allah ya hada fuskokinmu ba za ki yi maraba dani matsayin miji ba? Ashe ba za ki yi na'am dazubarwa. Salim ya taso daga kujerar da yake zaune ya
zo gabanta
"Haba Asma'u ki yi waiwaye izuwa baya ki dubi matsayin wannan bawan Allah da ki ka ki kowa
saboda shi ki nuna masa matsayinsa zahiri." miki rayuwar abokina ta gigita saboda ke kuma'a yanzu
kuma Kaunarki ce ta dawo dashi Najeriya.'
Ta dan zaro ido "Baki kuma wadannc irin baki?" "Yes baki nake tare dasu shi ne na ga ya dace na kawo su ku gaisa, saboda na san za ki yi farin cikin
ganinsu." Ta sake watsa masa idanu alamun tambaya bayyane fuskarta. Ya ce "Ki yi sauri jiranki suke." Ta tashi ta shiga daki, mayafi kawai ta dauko ta
yane kanta da yake dama doguwar riga ce jikinta mai hade da alkyabba dark green duk jikinta duwatsu sai
turare da ta