NOVEL SHARES -

TSUTSAR NAMA BOOK 1 One

Page 25 of 28

3 bari dai ya ja musu birki. Ya dan yi gyaran murya ya "Mhm abokina ai ba wata alaKa tsakaninmu da Asma'u 87 Sai ta aure ina nutin Asma'u matata cc...." "Ya salam!" Ya ji an fada gigice cikin Raraji daga can daya Oangaren, da sauri aka katsc layin nan take Aminu ya dafe kai ji ya yi yana barazanar rabewa gida bivu, zuciyarshi ta yi masa Kunci, ya dubi Ahmed cikin muryar kuka "Shi kenan Ahmed na rasa Asma'u mu mukc shirmenmuashee tana da miji." Ahmed ya katseshi cike da rashin gamsuwa "Haba da Allah saurara kai ka fiye karaya sai ka ce mace." hanzarce ya fiddo tashi wayar ya sake kiran Salim, bayan ya dauka ya ce "Ji nan abokina da Allah ka ce kai ne miin Asma'u ko?" "Yes haka na fada." "To mu ma yayun Asma'u ne muka zo gaidata daga Kano." "Mhm to ko zan iya jin sunayenku?" ""Kwarai me zai hana, ni dai sunana Ahmed abokina kuma Aminu Gambo shi ne dan uwanta, wanda yake karatu Kasar Rasha in dai ka sanar da ita za ta gane."Salim ya saki 'yar dartyar farin ciki saboda yanzu dai ya fahimci ko su su.waye "To shaidawa Malam Aminu ni Salim Muhammad Usman ina y1 masa barka da sauka, kafin na iso amma sai ku dan saurareni zuwa gobe, dan yanzu ina jihar Delta ne. Albishir daya da zan yi muku ni ba mijin Asma'u bane amma ni ne babban amininta kuma ni ne wanda zan muku jagora na sadaku da Asma'u." Cikin murmushi Ahmed ya ce "To mun fa gode amma bari in baka mutumin ya ji daga bakinka ha san 88 an cc waka bakin mai ita ta fi dadi, dan tun farko ka riga ka haukatashi har yanzu kidime yake tun da ka furta masa cewa Asma'u na da miji." Cikin dariya Salim ya ce "A haba da Allah kar ya zama faggo mana ban ishi mu sake ganawa." Ahmed ya dan doki kafadar Aminu sannan ya mika masa kan wayar. Sun dade suna tattaunawa cikin farin ciki da gamsuwa tamkar sun dade da sanin juna, bayan sun ajiye wayar Salim kamar ya bugawa Asma'u __ amma kuma sai ya fasa saboda ya tuna halin mutuniyar tasa, tana iya gudu ta 6uya in har ta san Aminu ya zo Sokoto yana nemanta domin ta sha gaya masa ita duk masifar son da takewa Aminu da wuya ta iya aurensa saboda alkawarin da ta dauka gaban Babanshi tun sanda yana da rai ta ce har abada ba za ta auri danshi ba. To tunawa da haka ya sa Salim ya Ki sanar da Asma'u dawowar Aminu daga Rasha da kuma zuwanshi Sokoto, so-yake kurum ya shammaceta, sai dai ta gansu Can haka washegari da sassafe ya yiwo asubanci wajen tahowa Sokoto, yana shigowa garin Sokoto kai tsaye hatel din dasu Aminu suka sauka ya nufa da yake sun gaya masa lambar dakin. Karo na farko kenan da suka yi musabiha suka ga juna ido da ido kowa zuciyarsa cike da muma da farin ciki. Shi Salim farin ciki yake akan Asma'u za ta sami waraka na tsohon mikin dake zuciyarta, shi kuma Aminu yana muma ne yanda Salim ya riki Asma'u suka kwashe dogon lokaci suna abota, ba tare da ya yaudareta da soyayya ba. Abin fa ya burgeshi nan take ya sawa zuciyarshi Salim ba tare 89 aminin Asma'u bane ita kadai har da shi gaba daya farin cikin Aminu Kin boyuwa ya yi har sia da ya sanar da Salim abin da yake zuciyarshi. Nan Salim ya debesu mota suka tafi. Ganin irin yanda Aminu ya matsu da son ganin Asma'u, Salim ya ce "Yan uwa dole fa ku dan tsahirta min dan ko gari zan shiga da ku sai mu je gida na huta na dan yi wanka, sannan na Karasa da ku gurin mutuniyar. Ahmed ya ce "Amma dai kana so ka jawa mutumin naku rai." ~~ Salim ya ce "Ina laifi ma da za ku ga Asma'u bati, shin ku ba ku san ganinta wuya ne dashi ba, ai sai an cike form muke bari ganta. In kuna neman yarinya maj kadawa 'yan maza ganye to Asma'u kenan." Gaba daya suka yi dariya. Suna isa gidansu Salim falonshi ya sauki bakinsa, sannan ya shiga ciki ya sanar da Mommy zuwan su Aminu, ta y1 murna sosai da yake ta san labarin Asma'u gaba daya, Mommy ta cewa Salim "Ai ni da na ganka kwatsam da na yi zaton ko Asma'u ce ta guntsama wani tsegumi shi ya sa ka baro da ita ka zo." Ya ce "A'a n1 ko ganin Asma'u ban yi ba, ina can Delta wadannan bakin suka kirani waya sun zo, suna neman inda Asma'u take shi ya sa na taho da gaggawa." Ya sake kallon babarshi "Mommy kenan wani abu ya faru har ake jira sai na Zo yi min tseguminsa?" Ta yi dan murmushi "Oh, oh babu wai abu in dai ni ce ba ka ji mutuwar sarki bakina ba." Shima ya yi murmushi 'Shi kenan ko mene ne in ma ba ki fada min ba ai Daddy zai gaya min." 90 Ya koma dakinsa ya yi wanka, ya shirya sannan ya fito falo wurin su Aminu, suka zauna suna hira, yayin da ma'aikatan gida sukai ta hidimar shiryo musu abinci. gidan su Salim suka yi (launching) hira ta yi hira tsakanin Ahmed da Salim amma shi Aminu ba hirarsu ce ta dameshi ba illa tunanin Asma'u, shi kam ya matsu iya matsuwa kurum ya dora ido akan Asma'u yake so. Can dai Ahmed ya lura ya ce da Salim "Mutumin ka fa ba duniyar hirarmu yake ba, ya kamata mu kauce kar mu shiga zalunci." Nan Salim ya mike ya dauki mukullin motar shi sai da ya yi musu jagora har cikin gida suka gaida Mommy sannan suka fito, suka shiga mota suka nufi Gwiwa Lowcost. Suna shiga h
🏠